‘Yan bindiga da ake zargi sun kai hari kauyukan Kware, Kurya da Kursasa da wasu makotan kauyukan karamar hukumar Shinkafi dake jihar Zamfara, harin da ya janyo rasa rayuka 42. …
Labarai
-
-
Manoma guda 10 sunyi asarar rayukansu a kauyen Kursara dake unguwar Kware a karamar hukumar Shinkafin jihar Zamafara a jiya Asabar. Manoman dai sun rasa ran nasu ne dai dai …
-
jdhfudghnfjnkjhfjghrgu rem,hgf7rfhgfgkf hf7urhgjbfdhf mgxyufcvggvzbhgvybvg
-
Labarai
Adamawa: Ni zan fara biyan albashin N30,000, dalibai zasuyi NECO da WAEC Kyauta – Fintiri
by Dabo Onlineby Dabo OnlineZababben Gwamnan jihar Adamawa, Umar Fintiri ya ce yana daga cikin sabbin Gwamnoni da zasu fara biyan sabon albashin N30,000. Fintiri ya bayyana haka ne a wata ganawa da yayi …
-
Kasar Brunei bisa jagorancin masarautar kasar zata fara aiwatar da dokar hukunci kisa ya masu yin Luwadi, a shirye-shiryen kasar na gyaran wasu kundin tsarin kasar. Za’a fara aiwatar da …
-
Labarai
Hajj2019: Kada jama’a su yadda da kudin aikin Hajjin 2019 da ake turawa a Social Media – Hukumar Alhazai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar jin dadin alhazai tayi kira ga al’ummar Najeriya da kada su yadda da karairayin da ake yada wa akan kudin hajjin bana na shekarar 2019. Jaridar Daily Trust ta …
-
Labarai
Dokin Gaskiya: Bani da Masaniya akan Lauyoyi 100 da akace zan jagoranta domin kare Abba K Yusuf a Kotu – Barr Bulama Bukarti
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitattecen dan gwagwarmaya kuma Lauya mai rajin kare hakkin dan Adam, Barr Audu Bulama Bukarti, yace bashida masaniya akan rubutun da ake yadawa na cewa zai jagoranci lauyoyi dari zuwa …
-
Kwamishinan ‘yan sandar jihar Kano, CP Muhammad Wakili ya dawo bakin aiki, na kasancewa shugaban rundunar ‘yan sandan jihar Kano, jim kadan bayan tafiyar DIG Anthony Micheal Ogbizi daga jihar …
-
Dan takarar Gwamna a inuwar jami’iyyar PDP, Bala Muhammad, ya lashe zaben Gwamna a jihar Bauchin Najeriya. Hukumar zabe ta bayyana Bala a matsayin wanda ya lashe zaben biyo bayan …
-
A dai dai lokacin da gwamnatin Kano take murnar lashe zaben da tayi, alkaluman wasu daga cikin jagororin tafiyar gwamnatin na nuna yunkuri wajen goyawa gwamna Ganduje baya domin cirewa …
-
Hukumar INeC ta bayyana Dr Abdullahi Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben jihar Kano. Ga yadda alkaluman zaben suke: APC: 1,033,695 PDP: 1,024,713 Tazarar kuri’a: 8,982
-
-
Shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas yace kiran da jami’iyyar PDP tayi na soke zaben da ake gudanarwa yau ba mai yiwuwa bane. Abdullahi Abbas, yayi wannan …
-
Labarai
Kano: PDP tayi kira ga INEC ta soke zaben da ake gudanarwa bisa al’amura marasa dadi da suka faru
Shugaban jami’iyyar PDP na jihar Kano yayi kira ga hukumar zabe ta INEC data soke zaben da ake gudanarwa yau a Kano. 23/03/19 Bichi yayi wannan kira ne a wani …
-
Hukumar yan sandan jihar Kano sun kama Kwamishinan Aiyuka na musamman, tsohon Ciyaman na karamar hukumar Birni, Hon Muntari Ishaq Yakasai. Jami’an ‘yan sandan sun kame Ishaq a mazabar Yalwa …
-
A cigaba da gudanar da karashen zaben gwamnan jihar Kano, daga mazabar GAMA ta Kudu, al’ummar yankin suna cigaba da kada kuri’arsu cikin lumana da kwanciyar hankali. Gama ta Kudu …
-
Labarai
Kano: Wasu matasa da makamai sun tarwatsa mutanen dake kan layin zabe a Gama – BBC HAUSA
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShafin BBC Hausa ya rawaito cewa wasu matasa sun tarwatsa mutanen da suka hau layi domin kada kuri’arsu a mazabar Gama dake karamar hukumar Nassarawa a garin Kano. BBC tace: …
-
Zababben Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’i, ya bayyana cewa yana nan da ranshi kuma babu hatsarin daya ritsa dashi. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata ganawa da yayi …
-
Gwamnatin jihar Niger tace shirin da take na gyaran gidan Gwamnati zai lakume Naira biliyan 3.2. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Kwamishinan aikace aikace na jihar ta Niger ya …
