Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin Kwamishinan Muhammad Wakili ta kama wadanda take zargi da aikata manyan laifukan da suka hada fashi da makami, dillancin kwayoyi da sauran manyan …
Labarai
-
Labarai
Gobara a KANNYWOOD: Hadiza Gabon ta mammari Amina Amal, bisa zarginta da neman yi mata lalata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShahararriyar kuma fitattaciyar jaruma a Kanywood, Hadiza Ali Gabon, ta mammari Jaruma Amina Amal. Hakan na zuwa bayan da Amina Amal ta wallafa a shafinta na Instagram cewa, Hadiza Gabon …
-
Labarai
Kajuru: ‘Yan Bindiga sun kashe mutum 21 tare da yin awon gaba da Shanu 50 a Kaduna – ‘Yan Sanda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar ‘Yan Sanda reshen jihar Kaduna tace wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum 21 tare da awon gaba da Shanu 50 a kauyen Ungwan Aku dake karamar hukumar Kajuru, jihar …
-
Mansur Dan Ali, ministan tsaron Najeriya ya bayyana cewa, sabbin bayanan sirri suna nuni da cewa, wasu daga sarakunan gargajiyar Arewacin Najeriya na da hannu dumu dumu a kashe-kashen da …
-
Kotun sauraren korafe korafen zaben gwamna a jihar Kano, ta amince da rokon da lauyoyin dan takarar gwamnan jahar Kano a jam’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf suka yi. Lauyoyin …
-
Labarai
Kano: Ganduje zai biya wa dalibai 38,632 kudin NECO, ya gargadi makarantu akan karbar cin hanci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje tace zata biyawa daliban jihar Kano kudin jarrabawar NECO. Hakan na zuwa ne bayan da akayi faduwa jarrabawar “Qualifying”, wacce gwamnatin …
-
Labarai
Kamfanunuwa hako ma’adanai a Zamfara sun fara bankwana da ma’aikatansu ‘yan kasashen waje bisa umarnin Gwamnati
Kamfanunuwa dake aikin hako ma’adanai a jihar Zamfara sun fara sallamar ma’aikatansu ‘yan kasashen waje. Hakan na zuwa ne kwana daya bayan Gwamnatin Najeriya ta bawa duk wani ma’aikacin dan …
-
Ziyarar shugaba Muhammadu Buhari zuwa kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, bisa gayyatar sarkin kasar. Kalli hotuna.
-
Labarai
Wasu Ɓata-Gari sun guntule hannun Matashi bayan sun Kwace masa Babur a Sokoto
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHabibu Abubakar, dalibi a jami’ar Usman Danfodio dake jihar Sokoto, ya hadu da iftila’i bayan da ‘yan daba suka guntule masa hannu tare da kwace masa babur dinshi na hawa. …
-
Jaridar Leadership Hausa ta rawaito: A dalilin kara kaimi da gwamnatin Najeriya ta yi wajen ganin an kawo karshen ayyukan mahara da ‘yan ta’adda a garuruwan jihar Zamfara, sufeto janar …
-
LabaraiNajeriya
Rikicin Zamfara: Rashin adalci ne ace ban damu da kashe kashen Zamfara ba – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa akan kashe kashen da ke faruwa a jihar Zamfara. Wannan shine karon farko da shugaba Buhari yayi furuci game da takaddamar dake faruwa …
-
Labarai
Yanzu Yanzu: Gwamnati ta fara hukunta masu hannu a kisan Mr Johnson Kolade
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar ‘yan sandan jihar Legas ta fara hukunta jami’anta da ke da hannu wajen harbe Mr Johnson Kolade. Tini dai rundunar ta dakatar da Insfecta Ogunyemi Olalekan, jami’in SARS daya …
-
Yau Alhamis 04/04/2019, rana ce da tayi daidai da ranar da tsohon Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abubakar Rimi ya rasu. Shekaru 9 kenan da rasuwar Alhaji Abubakar Rimi. Kadan daga …
-
Labarai
Tsaro: Tawagar El-Rufa’i ta tarwatsa dandazon masu garkuwa da mutane a kan titi Kaduna-Abuja
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’i ya jagoranci tawagar jami’an tsaro wajen fatattakar masu garkuwa da mutane a kan tituna. A cikin makonnan dai aka samu rahotanni dake nuni da …
-
Labarai
Taraba: Kungiyar ASUU ta kara tafiya yajin aikin sai baba ta gani
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar ASUU, reshen jihar jami’ar jihar Taraba ta sake komawa yajin aikin sai baba ta gani a yau Laraba, 03/04/2019. Kungiyar dai ta cigaba da yajin aikin ne bisa rashin …
-
Labarai
Kisan Kolade Johnson abin baƙin ciki ne ƙwarai da gaske – Shugaba Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAna ta cigaba da alhinin kisan Mr Kolade Johnson, dan jihar Legas da hukumar ‘yan sandan RSARS ta kashe a makon da muke ciki. Shima shugaban kasa Muhammadu Buhari ya …
-
Labarai
Nuna alhinin kisan wani dan Legas da shugaba Buhari yayi ya janyo cece-kuce
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Najeriya sun nuna rashin jin dadinsu bisa nuna alhini da shugaba Muhammadu Buhari ya nuna kan kisan wani mutumin Legas da akayi, hakan ya biyowa ne bayan kashe-kashen da …
-
Sarkin Shanun Shinkafin jihar Zamfara, Dakta Sulaiman Shuaibu Shinkafi ya bayyana a wata hira da yayi da shashin Hausa na BBC, inda ya ce jami’an tsaro basa kawo musu daukin …
-
Labarai
Kwankwaso yayi wa daliban Najeriya a kasar Indiya sha-tara-ta-arziki, a ziyarar da ya kai musu yau Talata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYau Talata, 02/04/19, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kai ziyara jihar Rajasthan dake arewacin kasar Indiya. Kwankwaso ya kai wa daliban da suke karatu a jami’ar Mewar dake garin Chittogarh, …
-
Labarai
An kashe wata ‘Yar Najeriya bisa laifin safarar kwaya zuwa kasar Saudi Arabia
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumomi a kasar Saudi Arabiya sun kashe wata mata ‘yar Najeriya bisa aikata laifin safarar kwaya zuwa kasar Saudi Arabiya. Kamfanin dillancin labarai na AFP, ra rawaito cewa, an kashe …
