Babban Malamin addinin Islama a Najeriya, mataimakin shugaba a Kwamitin Fatawa na Najeriya, Jagoran darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bayyana cewa yana da ‘ya’ya guda 70 tare da …
Dabo Online
-
Nishadi
Jarumar Indiya ta ki kula Ali Nuhu bayan ya tayata murnar cika shekaru 31
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cikin lamari irin na gaba da gabanta, Fitaccen jarumin fina-finai a Najeriya, Ali Nuhu, ya sha kunya bayan da jarumar Fim ta kasar Indiya ta share shi bayan ya …
-
-
-
Labarai
Sheikh Zakzaky yana kan hanyarshi ta dawowa Najeriya daga kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kungiyar IMN, Mallam Ibrahim Zakzaky yana kan hanyarshi ta dawowa Najeriya daga kasar Indiya. Muna hada wannan rahoto ne da misalin karfe 11:00 na daren Indiya, wanda haka ya …
-
Nishadi
#SunusiOscar442: Adam A. Zango ya fice daga Masana’antar Kannywood
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitaccen jarumi Adam A. Zango ya ce ya fice daga masanaantar fina-finan Hausa ta Kannywood. Zango ya bayyana ficewar tashi daga Kannywood a shafinshi na Instagram a ranar Alhamis, 15 …
-
Labarai
Wata Mata ta kwararawa Saurayin diyarta ruwan zafi a gadon baya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn kama wata mata da data shararawa Saurayin ‘yarta ruwan zafi a gadon baya. Jaridar Independent ta rawaito cewa; matar da kirawo saurayin ne a kira irin na yaudara da …
-
Nishadi
Nabruska ya dakatar da fitowa a Fim din Hausa bisa nuna rashin goyon bayan kamun Sunusi Oscar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShahararren dan wasan Barkwanci na masana’antar Kannywood, Mustapha Badamasi wanda aka fi sani da Nabruska ya bayyana ficewarshi daga masana’antar. Hakan na zuwa ne jim kadan bayan kamun Sunusi Oscar, …
-
Wasanni
Liverpool ta lashe kofin ‘Super Cup’ bayan ta mammake Chelsea a bugun Fenareti
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta lashe kofin Super Copa bayan ta doke Chelsea a bugun daga kai sai mai tsaron gida. Chelsea ce ta fara kefa kwallo a minti …
-
Labarai
Da alama jami’an kula da ‘Gidan Zoo’ a Kano sun tsare kudin da aka tara da Babbar Sallah daga Goggon Biri
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDa alama a wannan karon, jami’an dake tattara kudaden shiga na Gidan namun Daji a Kano sun kula da kudaden da suka tara a babbar Sallar bana. Har yanzu babu …
-
Labarai
Rahotan Dabo FM na yiwuwar dawowar Zakzaky Najeriya cikin kwanaki 3 ya tabbata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da yiwuwar dawowar shugaban Kungiyar IMN, Sheikh Zakzaky, cikin gaggawa zuwa Najeriya. A baya DABO FM ta rawaito cewa; Akwai yiwuwar Sheikh Zakzaky ya dawo …
-
Nishadi
Naman Sallah hakkin Iyayen Samari ne – Martanin ‘Yan mata zuwa ga Samari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSamari dayawa sun koka kan yacce ‘yan mata a Sallar bana suka hana su naman Sallah. Samarin sunce sam basuji dadin wannan matakin da ‘yan matan suka dauka ba. DABO …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauya sunan hukumar Gidan Yari zuwa Hukumar Gidan Gyara. Shugaban ya sanya hannun ne biyo amincewar Majalissar Najeriya. Cikakken bayanan na zuwa…
-
Shugaban kungiyar IMN a Naajeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, wanda a yanzu haka yake kasar Indiya ya bayyana cewa zai dawo kasa Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan da yace babu …
-
Labarai
Bama samun Wutar Lantarki sai kazo Daura – Masarautar Daura ta fadawa Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasu sarautar gargajiya na kananan hukumomi 5 da suka hada garin Daura, sun fadawa shugaba Muhammadu Buhari cewa; suna samun wutar lantarki tsayayyar wutar idan yazo garin. Sun bayyana haka …
-
Labarai
Jami’an Najeriya suna hana Likitoci a Indiya baiwa Zakzaky kulawar da ta dace
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Shi’ar kasar Indiya sun koka kan yacce jami’an Najeriya suke hana ruwa gudu yayin da Likitoci suke duba lafiyar shugaban IMN, Sheikh Al Zakzaky. DABO FM ta tabbatar da …
-
Labarai
Hukumar kare hakkin Musulman duniya ce zata dauki nauyin jinyar Al-Zakzaky ba ‘yan Shi’a ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotanni da dama sun fito akan cewa wata kungiyar ‘yan Shia ta kasar Indiya ce zata dauki nauyin jinyar da Sheikh Zakzaky yakeyi a kasar Indiya. Inda wasu rahotannin ma …
-
Shugaba Muhammad Buhari yace zai kula da sha’anin Talakawa a zangon mulkinshi na 2. Shugaba Buhari ya bayyana haka ne a ranar Talata lokacin da yake wata ziyarar barka da …
-
Taskar Matasa
Sashin Jami’ar ABU Zaria ya baiwa Anas Umar mai hoton Sarkin Kano Sunusi II lambar yabo
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin shugabancin daliban Jami’ar Ahmadu Bello Zaria ta karrama mai hoton Sarki Kano Muhammadu Sunusi II da lambar yabo a wani taro da ta shirya a makon daya wuce. Anas …
-
BincikeLabarai
Ko Sheikh Zakzaky zai warke a kasa da kwanaki 1416 da suka ragewa Buhari da El-Rufai?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTakaddama tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da shugaban IMN ta faro asali ne tin a shekarar 2015, a dai dai lokacin da gwamnati ta kama shugaban a matsayin alhakin tsare hanya …
