Gidauniyar Ilimi ta Kwankwasiyya na neman dalibai dasuka kammala Digiri na farko domin turasu yin digiri na biyu a kasashen waje. A cigaba da shirin da gidauniyar takeyi na bunkusa …
KANNYWOOD: Amina Amal ta maka Hadiza Gabon Kotu bisa tuhumar cin zarafi
Amina Amal, jaruma a masana’antar Kannywood ta mika jaruma Hadiza Gabon gaban kuliya domin neman hakkinta. Amina Amal ta fitar da takarda dauke da saka hannunta tare da jerin sunayen …
Asusun bayar da lamuni na duniya, IMF, ya baiwa Najeriya shawarar janye tallafin man fetur. Sakatariyar IMF, Ms Christine Lagarde ce ta baiwa kasar shawara a matsayin hukumar, tace cire …
Jama’ar gari ne kadai suke mutuwa a harin Jiragen Sojoji a Zamfara
Majalissar Sarakuna da shuwagabannin gargajiya na jihar Zamfara sun bayyana cewa hare-haren da jiragen Sojoji suke kaiwa a jihar yana kashe mutanen gari ne kawai. Majalissar tace harin baya taba …
Zaben Kano: “Abba Gida-Gida” ya shigar da kara bisa rashin amincewa da zaben Gwamna
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba K Yusuf “Abba Gida Gida” ya shigar da kara kotu zabe a yau Alhamis. Abba, ya kalubalancin zabe da …
Gobara a KANNYWOOD: Ali Nuhu ya kai karar Adamu A. Zango Kotu bisa tuhumarshi da batancin suna
Shahararre kuma fitattacen jarumi a masana’antar Kannywood, Ali Nuhu ya kai karar abokin sana’arshi Adamu Zango. A wata majiyar sirri da muka bankado, mun samu labarin matakin da Ali Nuhu …
Duniya: Kunsan mutanen wana gari ne sukafi ‘Yan Najeriya yawa har na tsawon shekaru 8?
Najeriya kasa ce dake da tarin al’umma wadanda mafi yawansu matasa ne ‘yan kasa da shekaru 35. Najeriya dai tana daga cikin jerin kasashe masu yawa a duniya. Sai dai …
Zaben Indiya: Mutum miliyan 900 zasuyi zaben Firaminista a kasar Indiya
Yau 11 ga watan Afirilun 2019, al’ummar kasar Indiya suka fara jefa kuri’arsu. Alkaluman da hukumar zaben kasar ta fitar ya nuna cewa mutane miliyan 900 ne zasuyi zabe a …
Shugaban kasar Sudan, Omar Al-Bashir yayi murabus bayan Zanga-Zanga mafi girma a Afrika
Shugaban KASa Sudan, Omar Al-Bashir, yayi murabus daga mukamin shugabancin kasar. Hakan na zuwa ne dai dai lokacin da ‘yan kasar suka shafe tsawon dare biyar suna gudanar da zanga-zanga …
KANNYWOOD: An kira marin da Hadiza Gabon tayiwa Amal cin zarafin ‘Dan Adam
Duk Wanda yabawa Hadiza Gabon shawara tayi wannan bidiyon kuma ta bari duniya tagani ya cuceta. Acikin abinda yafaru tsakanin Gabon da Amal babu wani waje da Amal din ta …
Kano: CP Wakili ya kama ‘Yan fashi da masu dillancin Kwayoyi 142 a kwana 4
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin Kwamishinan Muhammad Wakili ta kama wadanda take zargi da aikata manyan laifukan da suka hada fashi da makami, dillancin kwayoyi da sauran manyan …
Gobara a KANNYWOOD: Hadiza Gabon ta mammari Amina Amal, bisa zarginta da neman yi mata lalata
Shahararriyar kuma fitattaciyar jaruma a Kanywood, Hadiza Ali Gabon, ta mammari Jaruma Amina Amal. Hakan na zuwa bayan da Amina Amal ta wallafa a shafinta na Instagram cewa, Hadiza Gabon …
Kajuru: ‘Yan Bindiga sun kashe mutum 21 tare da yin awon gaba da Shanu 50 a Kaduna – ‘Yan Sanda
Rundunar ‘Yan Sanda reshen jihar Kaduna tace wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum 21 tare da awon gaba da Shanu 50 a kauyen Ungwan Aku dake karamar hukumar Kajuru, jihar …
Mu guji zagi da cin mutuncin Malaman Addini da Shuwagabanni, yin hakan kamar zubar da jini ne – Dr Rijiyar Lemo
Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da cin mutuncin yan uwansu musulmai da shuwagabanni musamman a kafafen sadarwa. Malam ya fara …
Wasu daga Sarakunan gargajiya na da hannu a rikicin arewacin Najeriya – Minista
Mansur Dan Ali, ministan tsaron Najeriya ya bayyana cewa, sabbin bayanan sirri suna nuni da cewa, wasu daga sarakunan gargajiyar Arewacin Najeriya na da hannu dumu dumu a kashe-kashen da …
Kotun sauraren korafe korafen zaben gwamna a jihar Kano, ta amince da rokon da lauyoyin dan takarar gwamnan jahar Kano a jam’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf suka yi. Lauyoyin …
Kano: Ganduje zai biya wa dalibai 38,632 kudin NECO, ya gargadi makarantu akan karbar cin hanci
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje tace zata biyawa daliban jihar Kano kudin jarrabawar NECO. Hakan na zuwa ne bayan da akayi faduwa jarrabawar “Qualifying”, wacce gwamnatin …
Kamfanunuwa hako ma’adanai a Zamfara sun fara bankwana da ma’aikatansu ‘yan kasashen waje bisa umarnin Gwamnati
Kamfanunuwa dake aikin hako ma’adanai a jihar Zamfara sun fara sallamar ma’aikatansu ‘yan kasashen waje. Hakan na zuwa ne kwana daya bayan Gwamnatin Najeriya ta bawa duk wani ma’aikacin dan …
Ziyarar shugaba Muhammadu Buhari zuwa kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, bisa gayyatar sarkin kasar. Kalli hotuna.
Rigima ta barke tsakanin manya kuma fitattun jarumawa a masana’antar Kannywood, Adam A Zango da Ali Nuhu. Ba wannan ne karon farko da jarumawan sukan samu sabani ba, saidai wannan …
