Abubakar Salisu Sani (Bin Danladi Mailittafi) A ƘADAMIN MUTUMTAKA, YANA CEWA DA SAHABBANSA: “Kaɗai dai cewa ni Mutum ne kamarku” IDAN KUMA YA HAU ƘADAMIN MANZONCI, SAI YA CE DA …
Mata ta ke bukatar kudin asibitin, in ji magidancin da ya siyar da jaririnsa
Rundunar ‘yan sanda Najeriya a jihar RIbas ta kama wani magidanci da zargin cefanar da jaririnsa jim kadan bayan mai dakinsa ta haifa masa shi. Rahotanni sun ce mutumin da …
Kotu ta yanke wa tsoho mai shekara 70 hukuncin kisa kan laifin fyade
Babbar kotun Musulunci dake jihar Kano, ta yanke wa wani tsoho mai shekaru 70 hukuncin kisa bayan kamashi da laifin fyade. Kotun ta kama tsohon da laifin yi wa yarinya …
An fara mayar wa Malamai kudaden da Ali Baba Agama Lafiya ya ‘zaftare’ musu
Hukumar karfe korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta fara mayar wa da malaman da mai bawa gwamna shawara kan harkokin addinai ya zaftare musu …
Ranar Matasa: ‘Ya kamata Gwamnati ta rika baiwa matasa fifiko a dukkanin lamuran ta’
An yi kira ga matasa su cigaba da yin duk mai yiwuwa da bayar da gudunmuwar su wurin cigaban kasar da lalubo hanyoyin magance duk wasu matsalolin da ke damun …
Gwamnatin tarayya za ta kashe tiriliyan 2.3 wajen samar da lantarki a kauyukan Najeriya
Mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya za ta kashe kimanin Naira titiliyan 2.3 domin samar da hasken lantarki a kauyukan Najeriya a karkashin shirin Solar …
Gwamnonin Arewa sun yi kira da a soke Kwangilolin tituna da ba a kammala ba
Gamayyar gwamonin arewacin Najeriya sun yi ga gwamnatin tarayya da ta gintse kwangiloli na aiki tituna da ta wandanda ba a kammala ba daga hannun ‘yan kwangila. Kungiyar gwamnonin arewa …
Fashewar abubuwa: Firaministan, Ministoci da ‘yan Majalissu a kasar Lebanon sun ajiye mukamansu
Sakamakon hadarin fashewar wasu abubuwa a kasar Lebanon a makon da ya gabata, Firaministan kasar, Hassan Diab ya ayyana sauka daga jagorantar shugabanci a kasar. Kazalika wasu daga Ministoci da …
Shekarau, Ahmed Lawan na daga cikin sanatoci 10 dake dumama kujera
Shugaban majalisar dattijai, Ahmed Lawan, Adamu Bulkachuwa (APC, Bauchi) tare da tsohon gwamnan jihar Kano, sanata Ibrahim Shekarau (APC, Kano) na cikin ‘yan majalisar da suka shekara guda cif ba …
Gidauniyar masoya Muhammadu Sanusi II ta bayyana labarin da yake yawo a kafafan yada labarai ba gaskiya bane, cewa ‘an nada tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi a matsayin Kahalifan Tijjaniyya.’ …
Tarihin gwagwarmayar jam’iyyar Nepu daga Muktar Mudi Spikin Ganin karɓuwar NEPU ga talakawan duk Arewanci Najeriya, turawa da sarakunan gargajiya su ka tashi haiƙan sai sun daƙile tafiyar. Hanyoyin da …
An kuma yanke wa wani da ya yiwa Allah SWA izgili shekaru 10 a gidan yari
Bayan yanke wa wani mawaki hukuncin kisa ta hanyar rataya, babbar kotun shari’ar musulinci ta yanke wa wani mutum shekaru 10 a gidan kaso bayan yiwa Ubangiji izgili a bainar …
Batanci ga Annabi: Kotu a Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani mawaki
Babbar kotun shari’ar musulinci dake Hausawa Filin Hockey a jihar Kano ta yankewa wani matshi mai shekara 22 hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa batanci ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammad …
Idan mafadin magana wawa ne, mai ji ba wawa bane – Martanin Sadiya kan yada labarun bogi a kan ta
Babbar Ministar ma’aikatar ayyukan jinkai da bala’i a Najeriya, Hajiya Sadiya Umar Faruk ta koka kan yadda ta ce ake yada labaran karya a kan maganganun da bata fada ba. …
Gwamnan Bauchi ya nada mai bashi shawara a kan walwalar zawarawa da ‘yammata
Gwamnan Bauchi, Dr Bala Muhammad ya tabbatar da nadin Balaraba Ibrahim a matsayin mai bashi shawara a kan walwalar mata zaurawa da ‘yammata marasa aure. Rahoton DABO FM ya bayyana …
Ana zargin hadimin Ganduje, Alibaba da yin sama da fadin miliyan 16 na addu’ar Korona
An zargi mai bawa gwamna, Abdullahi Umar Ganduje shawara akan harkar addinai, Alibaba Agama Lafiya Fagge da sama da fadin naira miliyan 16 hasafi ga malamai da sukayi addu’a a …
Kaduna: Tsaffin daliban ajin karatu na 2011 a kwalejin Alhudahuda sun gudanar da taro
A Litinin din da ta gabata ne, tsaffin daliban ajin karatu na 2011 na kwalejin Alhudahuda da ke Zariya suka gudanar da gagarumin taro domin gudanar da jawabai da kaddamar …
A kokarin ta na saukakawa al’ummar Jihar Kaduna saboda cutar Covid-19, Gwamnatin Jihar ta sanar da sassauci akan wuraren da suke biyan kudin shiga ga gwamnatin Jiha. Sanarwar hakan ta …
Kungiyar ‘Ina Mafita Al’umma’ ta yi shagalin Sallah tare da marayu, ta yanka musu raguna 250
Kungiyar Ina mafita Al-umm da ke Zariya Jihar kaduna, ta yi wa marayu 250 layya, tare da baiwa wasu iyayen marayun mata tallafin kudi N10,000 saboda su yi sana’a don …
