Tsohon gwamnan jihar Yobe, Sanata mai wakiltar Yobe ta gabas, Ibrahim Gaidam, ya bayyana cewa dayawa daga cikin mayakan Boko Haram suna son ajiye makamansu. Gaidam ya bayyana haka ne …
Hukumar hana cin hanci da rashawa, EFCC ta damke Mutari Ishaq, kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Kano. Majiyar Dabo FM ta bayyana hakan ne bayan mai magana da yawun …
A kokarin ta na cigaba da kyautata dangantaka tsakanin ta da shuwagabannin al’umma, cibiyar fadakar da al’umma game da dokoki da taimakon Dan Adam wato Center for Legal Orientation and …
‘Ungozoma’ ta yanke wa mijinta Harshe da Hanci, ta kira Surukarta ta dauki gawa
A jihar Imo, an kwantar da wani babban likita mai sunan Cherechi Okonko a sashin bayar da agajin gaggawa na gwamnatin tarayyar Najeriya dake garin Owerri sakamakon raunuka da mai …
Kungiyar mata ‘yan asalin jihar Jigawa sun fara aikin bada magani kyauta a fadin jihar
Kungiyar mata ‘yan asalin jihar Jigawa mazauna garin Kaduna tana kan duba marasa lafiya kyauta a jihar. Kungiyar mai suna ‘Better Life for Jigawa Women wacce take karkashin jagorancin Umma …
Babu ta yadda za a iya yakar rashawa bayan akwai tsare-tsaren dake taimakawa wajen karuwar talauci -Falana
Babban lauya a Najeriya,S AN Femi Falana ya bayyana babu ta inda za’a kawo karshen cin hanci da rashawa bayan gwamnati tana fito da sabbin tsare-tsaren dake habaka fatara da …
Ya kamata ‘yan jaridu su yi amfani da aikin su wurin kare martabar kasar nan-Manjo Janar Sani Muhammad
An bukaci manema labarai su yi amfani da aikin su wurin kare martabar kasar nan da mutunta ayyukan hukumomin tsaro masamman na soji domin tabbatar da kasar nan ta zauna …
Zaria: Har yanzu tsugunno bata kare ba a rikicin shugabancin karamar hukumar Zariya
Tun bayan da rikicin cikin gida ya barke a majalisar kansilolin karamar hukumar Zariya a Jihar Kaduna, yanzu haka membobi 7 daga cikin 13 na ‘yan majalisar sun amince da …
Daga yanzu zamu dinga bayyanawa ‘yan Najeriya kudaden su da muke kashewa a fili -Buhari
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa daga yanzu babu wani sauran boye-boye tsakanin gwamnatin sa da ‘yan Najeriya saboda zai sa a ringa bayyana kudaden da gwamnati ke kashewa …
Marigayi Dr Mudi Spikin daya daga cikin jagororin Arewa, ya cika shekaru 7 da mutuwa tin bayan rasuwarshi a jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar Dr Mudi Spikin ya …
Mayakan ta’addanci na Boko Haram sun afka karamar hukumar Chibok dake jihar Borno kamar yadda Jaridar TheCable ta rawaito. Jaridar tace majiyarta ta cikin jami’an tsaro sun bayyana mata cewar …
Jaridar DailyTrust ta wallafa a safiyar Talata tana neman ma’aikata, kamar yadda majiyar Dabo FM ta samu rahoton hakan. Shiga nan domi gani ko ka cancanta
Bana cikin farin ciki, saboda talauci da rashin tsaron da ya addabi Arewa -Sanusi
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana babu wani shugaba wanda yasan me yake da yake cikin farin ciki da yanayin halin da Arewa ke ciki. Majiyar Dabo FM ta …
Idan akwai abu daya da mutanen mutanen Arewa, kususan ‘yan bokonsu suka kware da shi shine, yaudarar juna da kokarin biyan bukatar kai kawai. Ba sai an yi sabon bayani …
Dr Mudi Spikin: Shekaru 7 da rashin cikon karshe na mahalarta taron yancin Najeriya a Landan
A cikin makon da muke ciki ne daya daga cikin jagororin Arewa, Dr Mudi Spikin zai cika shekaru 7 da mutuwa tin bayan rasuwarshi a jihar Kano. DABO FM ta …
Iyalan Marigayi Ado Bayero da Mal Shekarau zasu nemi hakkokinsu na sharrin kisan Sheikh Jafar?
A daidai lokacin da malamai da al’umma suka gaskata ikirarin kisan Sheikh Jaafar da Boko Haram ta ayyana aiwatarwa, DABO FM ta tattaro batutuwan zarge-zarge da akayi kan masu hannu …
Rundunar Sojin Najeriya tace ta samu nasarar dakatar da wani hari da kungiyar Boko Haram tayi yunkurin kai wa a garin Damaturu na jihar Yobe. Tin da yammacin Lahadi, wasu …
Wani matashi mai kishin al’umma Alhaji Ibrahim Garba Umar Madalla, ya tallafawa matasa da biyan kudin rubuta jarabawar NECO da WAEC a karamar hukumar Zariya ta Jihar Kaduna. Da yake …
Yadda wayar Salula take gurbata rayuwar matasa da kananan yara
Wayar Salula aba ce dake taimakawa wajen saukaka rayuwar mutane, wajen neman Ilimi, sada Zumunta dama sauran abubuwan al-fanu. Sai dai a wani bangaren kuma, tana taimakawa sosai wajen kassara …
Wani mutum ya shiga gasar cin kwai 50, ya mutu bayan cinye 41 akan N10,000
An bunkasa 1/05/2020. Jaipur India: Wani mutum mai shekaru 42 dan asalin jihar Uttar Pradesh ta jihar Indiya mai suna Subhash Yadav ya rasa ranshi bayan yin gasar cinye kwai …
