Kwayar Kafso, nau’in sarrafa magani ne dake dangin ‘Solid Dosage Form’, ma’ana magunguna da aka cure a waje guda. DABO FM tayi bincike domin sanin Kafso, amfaninshi da kuma yacce …
Wani malami a babbar makaranta dake kano ya amsa laifin haike wa dalibarsa
Ali Shehu lakcara ne a makarantar School of Technology dake Kano, inda wata kotun majistire dake kano ta bada umarnin aci gaba da tsare shi a gidan yari. Dabo FM …
Batan Mutane: Ya fita daga gida zuwa wajen aiki, tsawon kwanaki 3 ba’a ganshi ba
Hamza Dalhat Fagge, Malamin makarantar Firamare a karamar hukumar Fagge, ya bata bai dawo gida ba. Iyalan Malamin, sun sanar da Dabo FM cewa, “Ranar Lahadi ya fito daga gidanshi …
A ‘kalla mutane 38 ne suka bace bayan jirgin kwale-kwale ya kife da mutane 40 a Kirfin jihar Bauchi. Rohotannin da suke fitowa daga karamar hukumar Kirfi, dake jihar Bauchi …
Gidauniyar NURU zata dauki nauyin karatun Marayu na tsawon shekaru 5
Gidauniyar Nuru, tana son sanar da al’umma cewa zata fara kai ziyara zuwa Gidan Marayu dake garin Zariya ta jihar Kaduna da kuma sansanin ‘yan gudun Hijira na garin Abuja, …
Dawafin 7 sau 7 muka yiwa Ganduje kafin ya iya cire Jar Hula saboda kulle-kullen cikinta – Ali Baba
Tsohon mai bawa gwamnan jihar Kano shawara akan sha’anin addinin, Hon Ali Baba Agama Lafiya Fagge, ya bayyana irin tsananin wuyar da suka sha kafin gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje, …
Gidan Talabijin na Arewa 24 ya fitar da cigaban shirin Kwana Casa’in a manhajar Instagram. Hakan na zuwa ne bayan cika alkawari da tashar tayiwa masu kallonta da cewa zasu …
Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ta ASUU, ta rabu gida biyu bayan ficewar wasu ‘ya’yan kungiyar daga jikinta. Tini dai daga cikin ‘yan kungiyar da suka balle suka ja layi tare …
Yau kwanaki 211 tin bayan zargin Kwamishinan Kano da warce takardar tattara sakamakon zabe
A ranar Litinin, 11 ga watan Maris na shekarar 2019, jami’an ‘yan sanda jihar Kano sukayi awon gaba da tsohon kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kano, Hon Murtala Sule Garo, …
Hon Sha’aban Sharada zai tura Dalibai 100 zuwa kasashen Waje yin Digirin farko
Bayan maganganu da suka bulla ‘yan kwanaki kadan cewa shugaban kwamitin tsaro na majalisar wakilai ta najeriya Hon. Sha’aban Ibrahim Sharada ya dauki nauyin kai dalibai 100 kasashen waje, wakilin …
Halayyar Buhari ta gaskiya ta bayyana bayan darewarshi shugabancin Najeriya – Buba Galadima
Buba Galadima ya bayyana wannan ne a wata hira da ya yi a Jaridar New Telegraph inda yace da Buhari ya tsaya kan manufofin da aka san shi da su …
Yau kwanaki 210 tin bayan zargin Kwamishinan Kano da warce takardar tattara sakamakon zabe
A ranar Litinin, 11 ga watan Maris na shekarar 2019, jami’an ‘yan sanda jihar Kano sukayi awon gaba da tsohon kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kano, Hon Murtala Sule Garo, …
Ina ganin laifin Talakawa, da mutum ya samu kudi sai su yanyameshi – Aisha Falke
Aisha Falke, yar kasuwa a Arewacin Najeriya ta dora Talakawa a matsayin masu alhaki wajen canzawar halin mutum da zarar sun samu kudi ko mulki. DABO FM ta tattataro cewa; …
Zamu zama tsani tsakanin masu mulki da wandanda ake mulka – Majalisar Matasan Najeriya
Zariya, Nijeriya. A cigaba da zagayen da take domin ganawa da kungiyoyi masu zaman kansu, a Asabar din da ta gabata, Majalisar Matasan Nijeriya reshen karakar hukumar Zariya, ta cigaba …
Dole ku sanya yaranku a makarantun gwamnati – El-Rufai ga jami’an gwamnatin Kaduna
El-Rufa’i ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a fadar shugaban kasa Abuja inda yace: “Mun bada umurninn cewa ya zama wajibi dukkan ma’aikatan ma’aikatar ilmin jihar Kaduna da ke …
Gwamna Fayemi na jihar Ekiti ya tabbatar da fara biyan albashin N30,000 daga watan Oktoba
Gwamnan jihar Ekiti, Dakta Fayode Fayemi, ya bayyana cewa gwamnatinshi zata fara biyan ma’aikatan jihar sabon albashin N30,000 daga watan Oktobar 2019. Gwamnan ya bayyana haka ne a yayin taron …
Hotuna: Daurin auren ‘yar Gwamnan Zamfara da angonta mai shekaru 22 a duniya
Hotunan Mai Biredi.
Gwamnatin Jihar Jigawa ta shirya tsaf domin fara biyan sabon mafi karancin al bashi wata maizuwa. Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ne ya tabbatar da hakan, lokacin da …
Da Turawa da abokan hamayyata (APC) akayi shirin wulakanta ni bisa rashin aminta da auren Madugo
Tsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Jonathan, ya bayyana wani boyayyen shirri mai cike da ban mamaki. Hakan na na zuwa ne bayan da yake mayarwa tsohon Fira Ministan Birtaniya, David …
‘Yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun can suna kone gidajen al’umma a kauyen Mifa da ke karamar hukumar Chibok na jihar Borno. Wani mazaunin kauyen ya shaidawa The Cable cewa …
