Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i, ya sanya danshi, Abubakar, a makarantar Firamare ta gwamnati. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnan yayi alkawarin sanya danshi a makarantar gwamnati idan …
Majalisar Matasa ta Kasa reshen Karamar Hukumar Zariya, ta gudanar da taron ganawa da masu ruwa da tsaki a sha’anin kungiyoyin da suke gundumomin Dambo da Wuciciri dake yankin Karamar …
Yi wa Mata kaciya ba Addini bane, muguwar Al’ada ce kuma cutarwa ne -Sheikh Gumi
Babban Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa; Yi wa Mata kaciya, ba addini bane. Malamin ya kara da cewa “Cutarwa ne kuma bashi da madafa a addinin …
Shugabanci ne matsalar Najeriya da Arewa, Daga Umar Aliyu Fagge
Kalmar shugabanci kalma ce da take nuni da wani babban matsayi da mutum yake da shi ko ya rike a cikin al’umma, wannan matsayin ba kowane mutum bane ya dace …
Quo natum nemore putant in, his te case habemus. Nulla detraxit explicari in vim. Id eam magna omnesque. Per cu dicat urbanitas, sit postulant disputationi ea. Duo ad graeci tamquam …
A guji yada jita-jita: Sheikh Dahiru Bauchi bai zagi Buhari akan rufe iyakoki ba
Da safiyar yau Asabar, an wayi gari da wani labarin da wata tashar Youtube mai suna Gimbiya TV ta wallafa wani bidiyo inda ta sa masa sunan “Kabude Bodar tinda …
Daukar Nauyi: Saukar rukunin farko na Daliban Kwankwasiyya 242 a kasar Indiya
Kasa da mako daya ne rage tafiyar dalibai 242 da gidauniyar Kwankwasiyya za ta dauki nauyin karatun Digirinsu na 2 a kasar Indiya. DABO FM tana da tanadi na kawo …
Komawa ga Allah ne mafita a halin da Najeriya ke ciki – Sheikh Rabi’u Zariya
Yin hakuri da soyayyar juna, shi ne kan gaba a turbar wanzar da zama tare da kawo ci gaba a kasa. Shugaban Kungiyar Fityanul Islam ta Jihar Kaduna, kuma Shugaban …
Kaduna: Rusau da gwamna El-Rufa’i zai yi a kasuwar Sabon Gari bazata shafi ‘Yan Kasuwa ba
Zariya, Kaduna State: Saboda bayar da wa’adin da gwamnatin jihar Kaduna ta yi a makon da ya gabata ga wadanda ke da gine–gine a zagaye da kasuwar Sabon garin Zariya, …
N20 kacal Banki zai caji wanda ya sanya ko cire N501,000 a asusun Banki -CBN
Babban bankin Najeriya, CBN, yayi karin haske a game da sabuwar dokar cajar wadanda suka saka ko cire kudi sama da N500,000 daga asusun banki a Najeriya. A makon da …
Hon Muhammad Gudaji Kazaure, dan majalissar tarayya mai wakiltar Gwiwa, Kazaure, Roni, Yan kwashi na jihar Jigawa, ya bayyana sabon tsarin carjin kudi na bankin CBN a matsayin fashi da …
Gwamnatin Kano ta rufe kamfanin kiran Adaidaita Sahu na ‘Opay’
Rundunar yan sandan Najeriya, reshen jihar Kano ta rufe kamfanin Opay a jihar Kano bisa tuhumar rashin cika ka’i’dojin fara aiki a jihar. Rundunar yan sandan bayyana cewa ta rufe …
Kowa na da rawar da zai taka wurin kyautata sha’anin tsaro – Ubangarin Zazzau
An yi kira ga al’ummar yankin karamar hukumar Soba, su cigaba da bin dokokin kasa sau da kafa, tare da sanar da Jami’an Tsaro duk wasu abubuwan da ke faruwa …
Ingantattun hanyoyin kaucewa biyan sabon cajin kudin Banki da CBN ta kakaba
Al’amarin sanya carjin sanyawa da cire kudin da suka kai kimanin N500,000 da babban bankin CBN ya fito dashi ta janyo cece-kuce a cikin al’umma. Duba da cewa babban bankin …
An zargi Stella Peters, da caccakwa saurayinta na daduro wuka har lahira. Rahotanni sun bayyana cewa; Budurwar ta caccakawa Saurayin wuka bisa rashin bata kudin hidumar murnar zagayowar ranar haihuwar …
El- Rufa’i zaiyi sabuwar dokar hana Likitocin Gwamnati aiki a asibitoci masu zaman kansu
Gwamnar jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce, nan bada dadewa ba gwamnatinsa zata samar da wata doka da zata haramtawa likitocin da ke aiki a asibitocin gwamnatin jihar budewa …
Daga yau Laraba bisa umarnin babban bankin Ƙasa wato CBN, bankunan kasuwanci irin su First Bank da GTBank da Zanith Bank da makamantansu za su fara cazar kwastomomin su adadin …
Majalissar Dokoki ta Bihar Jigawa ta koka game da yadda wani Dan Sanda ya harbe wani Dan Achaba har Lahira a makon da ya gabata. Lamarin dai ya faru a …
Budurwar Zamfara da ta kona kanta tana samun kayatattun kyaututtuka da tallafin Kudade
Manyan mutane masu fada aji, sun shiga samun masu taimakawa dangin budurwar nan data kona kanta a jihar Zamfara. Mahaifin budurwar, Aminu Muhammad, ya bayyana tallafin kudin a matsayin wanda …
‘Yan arewa 123 da aka tsare a Legas sun ce basa son karar da aka shigar a madadinsu
‘Yan Arewa 123, da gwamnatin jihar Legas ta tsare yayin da suke shiga jihar, sun bayyana cewa; basa son karar da Lauyoyi kwato musu hakki suka shigar a madadinsu. A …
