Wasu daga cikin hotunan gurin daurin auren Zawarawa da Ganduje ya dauki nauyi.
Mata masu Zaman Kansu: Mata nada ‘yancin saka duk irin kayan da suke so – Masu kare hakkin mata.
View this post on Instagram A post shared by Idris Saiffullahi Waziri (@swaziriii) on May 4, 2019 at 1:39pm PDT
Ganduje: Za a daura auren Zaurawa 1,500 gobe a masallacin Wazirin Kano Murabus dake Fagge
A cigaba da shirin aurar da zaurawa wanda Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Dr Abdullahi Ganduje, za’a daura auren ne a gobe LAHADI, a masallacin Juma’a dake Fagge. Hakan na …
Buhari ya amince da kashe Naira biliyan 169.74 don gyaran tituna 10
Babban Majalissar Zartarwa ta tarayya, FEC, ta amince da kashe Naira biliyan 169.74 domin gina sababbin da kaskwarimar wasu tituna a fadin tarayyar Najeriya. Babban mai baiwa Ministan ayyuka na …
Gabanin karatowar watan azumin Ramadan da musulman duniya suke azumta, kayayyakin amfanin yau da kullin a fadin Najeriya sunyi tashin gwauron zabi. Kamfain dillancin labarai na NAjeriya, NAN, ya rawaito …
Haj Binta Kofar Soro, shahararriyar yar wasan kwaikwayo ta masana’antar Kannywood ta rasu. Ta rasu yau Asabar, 4 ga watan Mayun 2019. Muna fatan Allah yajikanta da rahma. Wasu daga …
Zamfara: ‘Yan Bindiga sun afka makarantar Sakandire ta ‘Yan Mata, sun sace mutane da dama
A wani hari mai kama da na ‘yan Boko Haram ranar Laraba, ‘Yan bindiga a jihar Zamfara sun kai hari wata makarantar ‘yan mata dake garin tare da sace wasu …
‘Yan Bindiga sun sace surukin babban Dogari ‘ADC’ ga shugaba Buhari
A yau Laraba, Masu garkuwa da mutane sukayi wa garin Daura na jihar Katsina kwawanya, wanda ya kai su ga sace Magajin Garin Daura, Musa Umar a gidanshi dake garin …
Ma’aikatan Cross River sun nuna rashin jin dadi bisa yacce Gwamnan jihar ya albashi 1 ga wata
Ma’aikatan jihar Cross Rivers sun koka kan yadda Gwamnan jihar Ben Ayade ya biya albashi ranar 1 ga watan Mayu. Gwamana Ben Ayade ya kasance yakan biya albashi a farkon …
Mai tsaron ragar kungiyar kwallFC Porto dake kasar Portugal, Iker Casillas uya kamu da ciwon zuciya a safiyar yau kamar yadda club din ya bayyana. Tsohon dan wasan Real Madrid …
Rundunar ‘yan sanda jihar Katsina ta tabbatar da rasa rayukan mutane 10 daga kayukan Guzurawa da Safana dake karamar hukumar Safana a jihar Katsina. “Yan sanda sun tabbatar da alhakin …
Sheikh Pantami yayi kira da acigaba da goyawa Buhari baya don cigaban Najeriya
Shashin Hausa na Jaridar Leadership ya rawaito Sheikh Pantami yana tsokaci tare da kiran Malamai su marawa shuwaganni baya a wani taro daya halarta na bitar maluman Izala da zasu …
Farashin Buredi zai iya yin tashin gwauron zabi – Kungiyar AMBCN
Farashin Buredi dama kayan ci na dangogin fulawa Najeriya zasu yi tashin gwauron zabi kamar yadda kungiyar masu gasa Buredi ta Najeriya suka bayyana. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, …
Mulkin APC: Zaben2019 ‘Inconclusive’, Jamb 2019 ‘Inconclusive’, Daga Dangalan Muhammad Aliyu
Kasancewar shekarar 2019 ta fara nisa, sabbabin al’amura na ban mamaki sun faru kama daga sabgogin zabe dama wasu batutuwa da gwamnatin APC take rajin fada wanda kowa yasan karairayi …
Zainab Aliyu, yar Kano da ke tsare a hannun jami’an tsaron Saudiyya bisa zargin shigar ta kasar da haramtattun magunguna kasar ta samu yanci. Bayan saka bakin gwamnatin Najeriya tare …
Dalibai suna zanga-zanga a ofishin jakadancin Saudiyya dake Kano kan Zainab Aliyu
A safiyar yau Talata, dalibai a jihar Kano suka shirya zanga-zangar lumana domin kira ga ceto rayuwar Zainab Aliyu. Zanga zangar tana zuwa ne dai dai lokacin da al’umma Najeriya …
Ana saka ran dawowar Sheikh Kabiru Gombe da Bala Lau gobe Talata daga Amurka
Shugaba da Babban sakataren kungiyar Izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau da Sheikh Muhammad Kabir Gombe suna kan hanyarsu ta dawo wa gida Najeriya. Ana sa ran isowar malaman a gobe …
Buhari ya bada umarnin daukar matakin kuɓutar da Zainab Aliyu dake tsare a ƙasar Saudiyya
Shugaba Muhammadu Buhari ya baiwa Ministan Shari’a, Abubakar Malami SAN umarnin bin diddigi tare da daukar matakin daya dace akan lamarin Zainab Aliyu, yar jihar Kano da aka tsare a …
Virgil van Dijk ya zama gwarzon dan wasa a gasar Firemiyar Ingila
Dan wasa mai tsaron baya na kungiyar Liverpool kuma dan kasar Netherlands, Virgil van Dijk ya lashe zama gwarzon da wasa a gasar Firimiya ta kasar Ingila. Van Dijk ya …
Ƙasaitaccen mai barkwanci ‘Shagirgirbau’ ya bude shafi a Youtube
Badamasi Usama, dan asalin garin Gezawa dake jihar Kano, wanda aka fi sani da “Shagirgirbau, Celenburuti, Shakatafi ko Sha tara” ya kaddamar da shafinshi a manhajar Youtube. A yan kwanakin …
