Daga shashin Hausa na Jaridar Leadership, jaridar tace; “Shugaban hukumar Hizba ta jihar Jigawa Ibrahim Dahiru ya bayyana cewa hukumar ta warware aure akalla 312. Hukumar ta ce ta warware …
Hukumar kare hakkin dan Adam ta duniya ‘IHRC’ ta baiwa Saraki aikin jakandancinta na musamman
Hukumar dake rajin kare hakkin bil adama ta duniya ta baiwa shugaban majalissar Dattijai, Dr Bukoula Saraki aiki a matsayin babban jakadanta na duniya. Sanarwa data fito daga ofishin yada …
Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya, Tukur Buratai yace rundunar zata yi kokarin nemawa kamfanin Naira Biliyan 1. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa Buratai ya bayyana haka ne a wajen nuna …
Kasar Burundi ta kwace lasisin BBC, ta tsaurara dakatarwa da tayiwa VOA
Gwamnatin kasar Burundi ta fara dakatar da BBC da VOA daga watsa shirye-shirye a Burundi a watan Mayu 2018. Da take sabunta dakatarwar, gwamnatin Burundi ta zargi VOA dayin amfani …
‘Yan Kungiyar Boko Haram sun kwashe makamai dake cibiyar binciken Sojoji a Borno.
Wasu mayakan kungiyar boko haram sun kai hari wata cibiyar binciken soji dake kudancin Jihar Barno inda suka kwashe tarin makamai. Kamfanin dillancin labaran Faransa na AFP yace mayakan sun …
Kamfanin Kera Motoci mallakar sojojin Najeriya na bukatar Naira Biliyan 1 – Buratai
Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya, Tukur Buratai yace rundunar zata yi kokarin nemawa kamfanin Naira Biliyan 1. Buratai ya bayyana haka ne a waje nuna karshen taron mako na shugaban hafsin …
Binciken Turawa yace Sarauniyar Ingila “Elizabeth” ta hada jini da Annabi Muhammad “SAW”
Tsohon ikirarin da masarautar Biritaniya na cewa Sarauniya Elizabeth tanada asali ko dangantaka da Annabi Muhammadu S.A.W, ya sake bayyana inda aka cigaba da gudanar da bincike akan hakan. Jaridu …
Duban Lafiyar Sheikh: Kasar Iran ta yabawa shugaba Buhari kan El-Zakzaky
Gwamnatin kasar Iran ta yabawa shugaba Muhammadu Buhari bisa barin manyan likitoci daga kasar waje domin duba lafiyar Sheikh Zakzaky tare da matarshi. Kasar ta fitar da sakon yabon ne …
Babban Sifetan ‘Yan sandan Sri Lanka ya ajiye aiki bisa mutuwar mutane 320 a harin ta’addanci
Babban Sifetan ‘Yan sandan kasar Sri Lanka, Pujith Jayasundara ya ajiye mukaminshi na zan ragamar rundunar yan sandan ta kasar Sri Lanka a jiya Juma’a data gabata. Hakan na zuwa …
Updated on 25/01/2020 Likitoci a kasar Indiya, sun gudanar da bincike akan kwayar Diclofenac wanda ya hada da su Ibprofen da sauran kwayoyin na dangin NSAIDs. Likitoci sunce dangogin magungunan …
Buhari ya bada kyautar $500,000, Babura da Motoci ga kasar Guinea Bissau
Shugaba Muhammadu Buhari ya bada kyautar dala dubu dari biyar, kwatankwacin Naira miliyan 180 ga kasar Guinea domin gudanar da zabubbuka dake karatowa a kasar. Mai magana da yawun shugaban, …
Gwamnatin jihar Kano, karkashin gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje tace ta kammala shirinta ta kaddamar da shirin inganta harkokin zirga zirga a cikin birnin Kano. Gwamnatin ta kaddamar da shirin …
Nine Malamin Sanata Kwankwaso a Siyasa – Musa Iliyasu Kwankwaso
Kwamishinan raya karkara na jihar Kano, Hon Musa Iliyasu Kwankwaso yace shine ya fara shigar da tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso siyasa lokacin da yana matsayin mataimakin Darakta a …
Karfin wutar lantarkin Najeriya ta ragu da 3,231 MW a ranar Laraba bayan mako daya na lalacewar na’ura. Bayanai da suke fitowa daga matattarar bayanan kamfanin na ‘Transmission Company of …
Mahaifin Kakakin Majalissar Jihar Kano, Kabiru Alhassan Rurum ya rasu
Allah ya yiwa Mahaifin kakakin majalisar jihar Kano, Rt Hon Kabiru Alhassan Rurum rasuwa. Gidan Talabijin dake jihar Kano na ARTV (Mai Asin da Asin), ya rawaito a labaran karfe …
Mata suna gane Namijin dake musu karya ‘Ido na Ganin Ido’ – Masana
Wata shiyar karatun Ilimin magani na Pharm D dake kasar Pakistan, tayi wani bincike akan kwakwalan mata da maza. Binciken ya nuna wasu abubuwa da kwakwalan mata suka fi na …
Buhari zai kai ziyarar sirri zuwa kasar Birtaniya a yau Alhamis
Shugaba Muhammad Buhari zai je kasar Birtaniya a yau Alhamis kamar yadda fadar gwamnati ta bayyana. Buhari dai zai shafe kwanaki 5 a kasar kamar yadda mai magana da yawun, …
Wasu Matan Arewa suna nemawa Mahaifiyarsu mai shekaru 60 miji a shafukan sada zumunta
A cigaba da zakulo irin abubuwan da suke faruwa tsakanin Mata da mazan Arewa a shafukan sada zumunta, yau ma mun sake komawa manhajar Instagram inda mukayi duba a shafin …
Gwamnatin Ganduje zata biya ₦30,600 a matsayin mafi karancin albashi
Gwamnatin jihar Kano karkashin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje tace zata biya ₦30,600 a matsayin mafi karancin albashin ma’aikacin jihar Kano. Sanarwar ta fito daga hannun babban mai baiwa gwamna Ganduje …
Wani Mai gadi ya zabi ayi rijiyar burtsatse a kauyensu da a gina masa gida
Wani Mai gadi ya mayar da kyautar gida da mai gidanshi dan kasar Indiya ya bashi domin kai bukatar yin rijiyar burtsate a kayensu. Musa Usman, wanda yake da zama …
