A Litinin din da ta gabata ne, tsaffin daliban ajin karatu na 2011 na kwalejin Alhudahuda da ke Zariya suka gudanar da gagarumin taro domin gudanar da jawabai da kaddamar …
Labarai
-
A kokarin ta na saukakawa al’ummar Jihar Kaduna saboda cutar Covid-19, Gwamnatin Jihar ta sanar da sassauci akan wuraren da suke biyan kudin shiga ga gwamnatin Jiha. Sanarwar hakan ta …
-
Labarai
Kungiyar ‘Ina Mafita Al’umma’ ta yi shagalin Sallah tare da marayu, ta yanka musu raguna 250
Kungiyar Ina mafita Al-umm da ke Zariya Jihar kaduna, ta yi wa marayu 250 layya, tare da baiwa wasu iyayen marayun mata tallafin kudi N10,000 saboda su yi sana’a don …
-
Fitaccen mawakin Hausa Hip-hop, Amir Hassan dan asalin jihar Kano da ake yi wa lakabi da dan autan mawakan arewa da Allah ya yi wa rasuwa a shekarar 2017 ya …
-
Labarai
Mun kashe miliyan 523 don ciyar ‘yan makaranta lokacin dokar kulle – Sadiya Faruk
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta kashe Naira miliyan 523.3 domin ciyar da yara ‘yan makaranta a lokacin dokar kulle ta Koronabairas. Ministar ma’aikatar ayyukan jinkai da bala’i, Hajiya Sadiya …
-
Dubban al’ummar musulmi ne suka halarci raka’oi biyu na sallar idi babba a Masallacin idi na kofar doka Zariya. Sallar da aka fara da misalin karfe 9 na safe, bisa …
-
Labarai
Ana cigaba da jimamin tashin tagwayen ‘Bom’ a Maiduguri a ranar jajiberin Sallah
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAl’umma na cigaba da bayyana kaduwarsu da tashin wasu tagwayen ‘Bom’ a birnin Maiduguri na jihar Borno. Rahotanni sun tabbatar da cewa tagwayen bom din sun tashi a ranar Alhamis …
-
An yi kira ga gwamnatoci a kowanne mataki da kungiyoyi masu zaman kan su da kuma kamfanonin gudanar da aikin gona su rika amfani da takin zamani da ake sarrafawa …
-
Shugaban kungiyar daliban jami’ar Bayero, Mahmoud Balarabe Yazid ya yi kira ga mai bawa shugaban kasa shawara ta fannin matasa da dalibai, Nasir Sa’id Adhama da ya farfado da ofishin …
-
Labarai
Surutanku ba za su hana mu cigaba da ayyuka a Kano ba – KNSG ga Kwankwasiyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta ce babu abinda zai hana ta ciwon bashi domin aiwatar da ayyuka a jihar Kano. Kwamishinan yada labaran jihar, Mallam Muhammad Garba ne ya bayyana haka …
-
Labarai
Abba Yusuf ya kai Ganduje kotu kan ‘bai wa wasu mutane gine-ginen Gwamnati’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAbba Kabir Yusuf, dan takarar gwamnan Kano a zaben 2019 ya mika gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje zuwa kotu tare da wasu mutane. Lauyan dan takarar, Barista Bashir Yusuf Tudun …
-
Kungiyar kwankwasiyya ta maka gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a kotu domin hana shi ciwo bashin €684,100,100.00 a wani banki na kasar Sin, China Development Bank. Rahoton DABO FM …
-
Babban LabariLabaraiTattaunawa
Burin mu shi ne samar da kwararrun dalibai a bangaren aikin Gona – Farfesa Musa Mahadi
Kwalejin horas da aikin Noma da ke karkashin Jami’ar Ahmdu Bello Zariya, ta shirya domin cigaba da bunkasa a bangaren aikin Gona da samar da kwarewa ga dalibai da suke …
-
Labarai
Ana cigaba da jimamin mutuwar Ganiyyu Abdulrazaq, Lauyan Arewa na farko
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA daren ranar Juma’a, 3 ga watan Dhul Qadah 1441 – 23/7/2020, lauyan farko a yankin arewacin Najeriya, Ganiyu Folorunsho AbdulRazaq, ya rasu a babban birnin tarayyar Najeriya dake Abuja. …
-
Gwamnatin jihar Ebonyi ta kaddamar da bada tallafin kawar da radadin da cutar Koronabairas ta haddasa a fadin jihar baki daya. DABO FM ta tattara cewa an bayar da tallafin …
-
Labarai
Shugaban Daliban jihar Bauchi, Adamu Kaloma ya shaki iskar ‘yanci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotannin da suke iske DABO FM sun tabbatar da cewa rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi sun saki shugaban daliban jihar Bauchi, Adamu Musa Kaloma. Hakan na zuwan awanni …
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Jami’an tsaro sun kama shugaban daliban Bauchi kan shirya zanga-zangar lumana a Bauchi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’an tsaro a jihar Bauchi sun kama shugaban kungiyar daliban jihar Bauchi ‘NUBASS’ kuma tsohon dan takarar shugaban daliban jami’ar Bayero, Adamu Musa Kaloma a yau Asabar, DABO FM ta …
-
Labarai
Rikice-rikice: El-Rufa’i ya sanya dokar ta-baci a kananan hukumomin Jema’a da Kaura
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya sanya dokar ta-baci a kananan hukumomin Kaura da Jema’a sakamakon rikici-rikici da suke faruwa a yankin. Hakan na zuwa bayan neman da jami’an …
-
Labarai
Rashin Tsaro: ‘Yan Binduga sun sace Sifetan ‘yan Sanda a Adamawa
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Bindiga a sun sace wani jami’in dan sanda mai mukamin Sifeta a garin Koma na karamar hukumar Jada a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya. Kazalika ‘yan Bindugar …
-
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya jagoranci wani taro na kaddamar da wasu ayyuka guda 6 da Ministan Sadarwa, Dr Isa Ali Pantami, ya yi. An gudanar da taron …
