Da safiyar Yau Lahadi ‘yan Bindiga sukai a wun gaba da Sakataren Gwamnatin jihar Nasarawa, Mista Jibrin Giza, Kamar yadda Daily Trust ta rawaito. Kwamashinan ‘Yan Sandan jihar, Mista Bola …
Labarai
-
Samun ‘yanci a kasar Saudiyya ya sanya an samu karuwar matan da ke busa taba sigari da kuma shisha a bainar jama’a ba tare da fuskantar tsangwama ba. Majiyar Dabo …
-
LabaraiSiyasa
Wasu da basa son a kau da Boko Haram sun shirya zanga-zangar cire shugabannin tsaro -Garba Shehu
Mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana wasu mutane dake amfana da rikicin Boko Haram suke zuga ayiwa shuwagabannin tsaro zanga-zanga a ranar Litinin. Majiyar Dabo …
-
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa kimanin talakawan Najeriya miliyan 5.4 ke karbar tallafin naora dubu biyar a kowanne wata. Majiyar Dabo FM ta bayyana hakan ne bayan wani bayani na …
-
A ranar Lahadin data gabata ne wata amarya da aka daura aurenta a garin Gashu’an jihar Yobe, ta gamu da ajalinta a garin Buji ta karamar Hukumar Buji a jihar …
-
Labarai
Zulum ya yi wa malamar firamaren dake zuwa makaranta tin karfe 6:30 na safe kyautar makudan kudade
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya karrama wata malamar firamare, Mrs Obiageri Mazi wadda ke riga kowa zuwa makaranta da wuri kyautar makudan kudade. Majiyar Dabo FM ta bayyana gwamnan …
-
Labarai
Kayi addu’ar zaman lafiyar Borno yafi kayi tattakin zuwa waje na – Zullum ga mai tattaki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zullum, yayi kira ga matashin da ya dakatar da tattakin da zai yi zuwa Borno dominshi. Da yake bayyanawa a shafinshi na Twitter, gwamna Zullum …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana ziyarar da masu madafun ikon jihar Kano suka kai wa shugaba Buhari a matsayin ziyarar ‘godiya’. A yau Juma’a ne dai …
-
Mu’azu Abubakar Albarkawa Zaria, Kaduna. Yanzu haka shirye-shirye sun yi nisa domin fara bukukuwan cikar Mai Martaba Sarkin Zazzau kuma shugaban majalissar sarakunan jihar Kaduna Alhaji Shehu Idris, shekaru 45 …
-
Bayan hukumar zabe ta kasa ta soke jam’iyyu 74, hukumar ta fitar da jerin jam’iyyu 18 da suka tsallake gudumar INEC. Cikin jerin jamiyyun akwai APC, PDP sai kuma jam’iyyar …
-
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci hukumar tsaron Najeriya ta nuna kadan daga cikin masu garkuwa da mutane 250 da take ikirarin ta kashe a jihar Kaduna. Majiyar Dabo …
-
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sanar da cewa ta soke jam’iyyu kimanin 74 a Najeriya, inda ta mayar da jam’iyyun siyasar zuwa 18 daga 92. Majiyar …
-
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya bawa kwararrun masana umarnin a binciko dalilin dake haddasa yawan samun masu matsalar ciwon koda a fadin jihar Borno. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa …
-
Labarai
Covid-19: Shugaban kasar China bai ziyarci masallaci ba, tsohon bidiyo ne tin 2016
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAnyi sabon gyara – 22/03/2020. Faifan bidiyon ziyarar da shugaban kasar China, Xi Jinping , ya kai zuwa wani masallaci a kasar da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewar …
-
Labarai
Pantami ya fitar da sabbin tsarukan rijistar layin waya don inganta tsaro
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan sadarwa da tattalin arzikin na’ura, Dr Isah Ali Pantami, ya fitar da sabon tsarin rijistar layukan waya biyo bayan tabarbarewar harkokin tsaro a Najeriya. A wata sanarwar mai dauke …
-
Majalisar dattijai ta Najeriya ta rattaba hannun kan kasafin kudin hukumar hana fasa kauri ta kasa wanda za’a kashe jimlar kudi har naira biliyan 238 cikin shekarar 2020. Majiyar Dabo …
-
Muhammad Aliyu Jami’in rundunar yan sandan Najeriya, Eze, ya rataye kanshi a bayan kantar sashin binciken manyan laifuka dake Yaba. An dai garkame dan sandan ne bayan zargi da ake …
-
Labarai
‘Da na Kirista ne ba Musulmi ba – Mahaifin matashin Kirista da yayi yunkurin dasa ‘bam’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSameul Ezekiel, mahaifin Nathaniel Samuel, matashin da aka kama yayin yunkurin dasa bam a cocin Living Faith dake Kaduna yace dan shi ba Kirista ne. Hakan ya kawo karshen cece-kuce …
-
Labarai
Mutane sun koma hawa Dawakai bayan gwamnati ta haramta ‘acaba’ a Legas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane a kwaryar jihar Legas sun koma hawa Dawakai a matsahin abin hawa na zirga-zirga. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnatin jihar ta haramta haya da babura ciki har …
-
Mai girma shugaban Hukumar ‘Yan Sanda ta kasa, IGP Muhammad Adamu, ya bada umarnin gaggawa kan shirin community Police da ake kokarin fadawa a fadin kasar nan. Shugaban ya baiwa …
