Ga cikakken tarihin Marigayi Sallaman Kano, Malam Aminu Dako. Sallaman Kano Aminu Dako dan Sallaman Kano Dako an haife shi a shekarar 1945 a Lokon Zagage da ke cikin gidan …
Labarai
-
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sabunta dokar hana cakuda maza da mata a cikin baburin Adaidaita Sahu. Hukumar ta bukaci gamayyar kungiyoyin direbobin mashin mai kafa uku (A daidaita …
-
Shugaban Kasar Najeriya, Muhammad Buhari ya bayyana cewa yana mulkin Najeriya ne cikin nutsuwa da kokarin tabbatar da hadin kan kasar. Bayanin yana kunshe cikin wata takarda da mai bawa …
-
Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin sakin tsohon mai bawa shugaba Jonathan shawara a bangaren tsaro, Sambo Dasuki tare da shugaban juyin juya hali Sawore. Cikakken bayanin yana zuwa…..
-
Labarai
Duk da shirin sasanta tsakani, Sarki Sunusi ya kori ‘Sokon Kano’ daga fada
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai marataba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi II, ya kori Sokon Kano, Alhaji Ahmad Abdulwahab daga fadar Masarautar Kano. Hakan na zuwa ne cikin kasa da awanni 24 da kwamitin …
-
Yan Najeriya sun maida wa ma’aikatar lantarki ta National Union of Electrical Employees (NUEE) martani game da barazanar yajin aikin da suke kokarin sake tsundumawa. Rahoton da Dabo FM ta …
-
Akwai yiwuwar duhu ya karade Najeriya nan gaba, inda mu ka samu labarin cewa kungiyar NUEE ta Ma’aikatan wutan lantarkin kasar nan su na barazanar shiga yajin aiki. Rahoton mu …
-
Rundunar Sojojin sashin Lafiya dole dake aiki a jihar Yobe, ta tabbatar da fatattakar yan Boko Haram da suka kai hari a garin Damaturu, babban birnin jihar. Mai magana da …
-
Labarai
Gwamnatin jihar Kano zata fara biyan albashin N30,000 a watan Disamba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta amince da fara biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi ma’aikatan jihar daga watan Disambar 2019. Hakazalika gwamnati ta bayyana biyan bashin bashin cikon kudin tin …
-
Yanzu haka dai a garin Damaturu dake jihar Yobe na fuskantar hare-hare wadda ake zargin Kungiyar Ahlul Sunnah Li Daawatu Wal Jihad wadda aka fi sani da Boko Haram. Labari …
-
Babban Bankin Najeriya, CBN ya rage kudin chajin cirar kudi a injin ATM zuwa N35, wanda a baya ake chajin N65. Kamar yaddar majiyar mu ta Dabo FM ta shaida …
-
Labarai
Musulman China: Kasar China tana da ikon kulle su – Yariman Saudiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyo bayan tsamari da cigaba da tsare musulman kabilar Uighur dake a lardin Xinjian da kasar China take yi yasa akayi waiwaye zuwa wata magana da yariman kasar Saudiyya, Muhammad dan …
-
An yanke wa wani malamin jami’an da ya yi batanci ga Annabi Muhammad SAW a shafinsa na sada zumunta hukuncin kisa. Malamain jami’ar mai suna Junaid Hafeez, yana tsare ne …
-
Labarai
Kwashina a Zamfara ya ajiye mukami saboda Matawalle yaki bashi na Kananan Hukumomi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan rahotanni da suka fita a farko na ajiye aikin Kwamishinan Ilimin na jihar Zamfara, Jamilu Zanna, bisa dalilinshi na cewa gwamnan baya kulawa da sha’aninsu, inda ya bayyana har …
-
Labarai
Kasar Saudiyya taki halartar taron kasashen Musulmi akan yunkurin ceto Musulman China
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKasar Saudiyya taki halartar taron da aka shirya a kasar Malasiya da nufin daukar mataki domin ceto Musulman da ake zargin kasar China da azabtarwa. Ana dai zargin hukumomi a …
-
Har yanzu rikicin dake tsakanin gwamnan jihar Kano da mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi, bai dauki hanyar karewa ba sai ma sabon salo da ya fito dashi. Majiyoyi daga …
-
Labarai
Shehu Usmanu Bn Fodio dan Kadiriyya ne – Sheikh Karibullah Nasir Kabara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban darikar Kadiriyya na nahiyar Afirika, Sheikh Karibullah Nasiru Kabara, ya bayyana yacce Mujadadi Shehu Usman dan Fodio ya kasance dan darikar Kadiriyya. Malamin ya bayyana haka a wata ganawa …
-
Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, ya karbi nadin gwamnan Kano, Ganduje a matsayin sabon shugaban Majalissar sarakunan jihar Kano. Hakan na zuwa ne bayan wa’adin kwana 2 da gwamnan ya …
-
Labarai
Wa’adin da Ganduje ya bawa Sarki Sunusi na karbar shugabancin Majalissar Sarakuna zai kare gobe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRanar 21 ga watan Disamba, wa’adin da Gwamnatin jihar Kano ta bawa Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, na rubuto mata takardar karbar shugabancin Majalissar Sarakunan jihar Kano da gwamnan jihar …
-
Labarai
Ganduje ya sake nada Ali Baba Agama Lafiya a matsayin mai bashi shawarar addinai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya nada sabuwar shugaban ma’aikatan jihar Kano tare da masu baiwa bashi shawara na musamman guda 5. Gwamnan ya bayyana hakane cikin wata …
