A yau Litinin ne aka yi jana’iazar Honarabul Isa Harisu Kebbe dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Kebbe a majalisar dokokin jihar Sokoto bayan ya yanke jiki ya fadi a …
Labarai
-
Labarai
Duk da bashin $84b, babu laifi dan mun kara ciyo wa ƴan Najeriya $30b – Ministan Yada Labarai
Duk da cewa akwai bashin dala biliyan 84, Ministan yada labarai, Lai Mohammed ya bayyana babu wani abin cece-kuce kan ciwo bashin da Shugaba Muhammad Buhari yake so yayi na …
-
Danmajalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar Dala Babangida Abdullahi Yakudima yace zai kawo aiki na Naira miliyan dari biyar a mazabar Dala. Rahoton mu na nan Dabo FM ya jiyo …
-
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi umurnin cewa kada kowani minista da ya tafi kasar waje sama da sau biyu a kwatan zango. Ministoci za su iya fita wajen kasar …
-
Labarai
Ganduje ya sanya hannu kan ginin sabbin Asibitocin miliyoyi a masarautun Kano 4
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar zartarwar jihar Kano ta amince da kashe Naira biliyan 2.543 domin gina sabbin asibitoci da gyaran kananan asibotici dake yankin sabbin masaratun kano na Bichi, Gaya, Rano da Karaye. …
-
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fara biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi ma’aikatan jihar daga watan Disambar 2019. Ana sa ran ma’aikatan jihar zasu fara karbar albashin a …
-
BincikeLabarai
Jerin jihohi 18 da basu da shirin fara biyan albashin N30,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDuk da wa’adin ranar 31 ga watan Disambar 2019 da kungiyar Kwadago ta baiwa Gwamnonin Najeriya akan biyan sabon albashin N30,000, wasu daga cikin jihohi basu da shirin fara biyan …
-
Labarai
Wallahi zan auri Babangida ko ‘Kwarkwara’ zai yi dani – Budurwa mai son IBB
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyo bayan bayyana neman aure da tsohon shugaban Najeriya, Janar Babangida yace yanayi, mata dayawa sun nuna sha’awar auren IBB. A wata tattaunawa da Janar Babangida yayi da jaridar Sun …
-
Labarai
Bayan shekaru 10 da rasuwar mai dakinshi, Janar Babangida yana neman matar Aure
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon shugaban Najeriya, Janaral Badamasi Badamasi Babangida, IBB mai ritaya, ya bayyana fara neman matar aure. DABO FM ta tattaro cewa IBB, ya bayyana irin kalar matar da yake so …
-
Labarai
Ku nemi shawara a wajen mutanen kirki – Shawarar Buhari ga manema Aure
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Muhammad Buhari, yayi kira da masu ma’aurata musamman wadanda sukayi aure a wannan lokacin dasu rika neman shawara a wajen mutanen kirki duk lokacin da wani abu ya shige …
-
Hakimin Birnin Gwari kuma Sarkin Kudun Birnin Gwari Alhaji Yusuf Yahaya Abubakar, wanda aka yi garkuwa da shi kwanaki takwas da suka gabata ya kubuta daga hannun masu garkuwan. Rahoton …
-
Tsohon shugaban Najeriya, Janaral Badamasi Badamasi Babangida, IBB mai ritaya, ya bayyana fara neman matar aure. DABO FM ta tattaro cewa IBB, ya bayyana irin kalar matar da yake so …
-
Alhaji Shehu Shagari, tsohon shugaban Najeriya, ya cika shekara daya da rasuwa. DABO FM ta tattaro cewa tsohon shugaban ya rasu a ranar 28 ga watan Disambar shekarar 2018 a …
-
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya zargi tsohon gwamnan jihar Abiola Ajimobi da kwashe makudan kudade daga cikin asusun jihar. Gwamnan ya zargi Ajimobi da yin sama da naira biliyan …
-
Malaman Kimiyyar Amurka sun bayyana cewar sakamakon wani bincike da suka gudanar ya bayyana yin azumi a kowanne mako ko kuma kame baki daga barin cin abinci na wasu awanni …
-
Labarai
Kudin Makamai: Abinda kayi mana, baza mu manta ba – IZALA ta fada wa Sambo Dasuki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Izalatul Bidi’a wa Ikamatussunnah, karkashin jagorancin shugabanta, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ta kai wa Kanar Sambo Dasuki ziyarar jaje zuwa gidanshi dake garin Abuja. Hakan na zuwa ne kwanaki …
-
Kiwon LafiyaLabarai
Za’a yi wa yaron da aka haifa babu ‘Dubura’ tiyata kyauta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineZa’a yi wa Sa’idu, mai shekaru 4 kacal a duniya dan asalin garin Pataskum ta jihar Yobe, tiyata biyo bayan rashin haifarshi da akayi da dubura. DABO FM ta tattaro …
-
Shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Sanata Walid Jibrin ya bayyana cewa jam’iyyar ta shiga neman nagartaccen dan takara wanda zai tsaya mata a zaben shugaban kasa a zaben 2023. …
-
Labarai
Kungiyar Izala ta kai ziyarar jaje ga Sambo Dasuki kwanaki 3 bayan sakinshi akan zargin “Sata”
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Izalatul Bidi’a wa Ikamatussunnah, karkashin jagorancin shugabanta, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ta kai wa Kanar Sambo Dasuki ziyarar jaje zuwa gidanshi dake garin Abuja. Hakan na zuwa ne kwanaki …
-
Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta dawo da dokar hana cakudar Maza da Mata a baburan ‘Adaidata Sahu’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana shirin gwamnatin jihar na hana cakuduwar Maza da Mata a babur ‘Adaidata Sahu.’ Gwamnan ya bayyana cewa daga 1 ga watan …
