Bidiyon maganar yana chan kasa. Biyo bayan yunkuri da fafutukar karfafar harkokin Nishadi da yariman kasar Saudiyya, Muhammad Bn Salman, yake yi, Malamai a kasar sun fara nemo wa shirin …
Labarai
-
Tsohon gomnan Zamfara, Ahmed Sani Yariman Bakura yace zai tsaya takarar shugaban kasa saboda wahayin da aka saukar masa ta hannun abokin sa. A rahoton da Dabo FM ta samu …
-
Dan Majalisa mai wakiltar Takai da Sumaila a Jam’iyyar APC, Hon Shamsuddeen Dambazau ya raba gagarumin tallafi ga wadanda iftila’i ya afkawa a kananun hukumomin da yake wakilta. A wata …
-
Ma’aikatar lura da arzikin man fetur wato DPR ta daina ba da damar gina gidan mai tare da janye ba da lasisi ga gidajen mai dake da kusancin kilomita 20 …
-
Al'aduLabarai
Likkafar yaren Hausa ta daga zuwa matsayi na 11 cikin yarukan da sukafi shahara a Duniya
Sabon bincike ya nuna cewa yaren Hausa da akafi yi a Arewacin Najeriya da wasu kasashen Afirka irinsu Kamaru, Nijar, da Chadi ce yare ta 11 a duniya. A cewar …
-
Matashi Abubakar Idris, wanda aka fi sani Abu Dadiyata, ya cika kwanaki 104 tin bayan da wasu ba’a san ko suwaye ba suka daukeshi har cikin gidanshi dake Kaduna. Dadiyata …
-
Shugaban Rundunar ‘yan sandan Najeriya IG Muhammad Adamu yayi wa kwamashinonin ‘Yan Sanda 13 karin matsayin zuwa mataimaka na II a matakin kasa. Bayan Karin wannan matsayi shugaban Rundunar ya …
-
Zakaran kwallon kafa ta Africa, tauraro a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake Premier League ta kasar England wato Mohamed Salah ya karbi bakwancin ministan sadarwa na Najeriya Isa Ali …
-
BincikeLabarai
Bincike ya nuna fiye da kashi 75% na matan Najeriya suna amfani da mayuka da allurar bilicin
Wasu kwararru a fannin hada man da yake canja launin yadda fata take sun bayyana cewar lallai yin amfani da su nau’oin wadannan mai na da matukar hadari ga lafiyar …
-
Rundunar yan sandan ta jihar Katsina ta damke wani mutum mai suna Ibrahim Usman mai shekaru 35 mazaunin unguwar Kwari dake yankin Badawa a nan Kano, bisa zargin sa da …
-
Mai bawa Shugaba Muhammad Buhari shawara kan yada labarai, Femi Adesina ya lissafa wasu tarin kashe-kashen mutane ta yace sune suka dora dan takarar jamiyyar PDP, Atiku Abubakar a keken …
-
Labarai
Gwamnoni za su fidda mutane miliyan 24 daga Talauci zuwa shekarar 2030
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGamayyar kungiyar Gwamnonin Najeriya, NGF, ta shirya fitar da ‘yan Najeriya 24 daga kangin Talauci. Gwamnonin sun bayyana shirinsu na yin hadin gwiwa da gwamnatin tarayya domin tabbatar da wannan …
-
Labarai
Juma’a: Sallah a masallacin da mutane miliyan 8 suke halarta a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAinahin ranar wallafa rahoton: 6 ga watan Yulin 2019, maimaicin Yau. An gudanar da sallar Idi karamar a kasar Indiya ranar 5 ga watan Yulin 2019. Wakilan DaboFM sunyi tattaki …
-
Labarai
Indiya: Mun samu Dalibanmu cikin koshin Lafiya da kwanciyar hankali – Kwankwaso
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA makon da muke ciki ne tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, ya kai ziyara kasar Indiya domin ganawa da daliban da gidauniyar Kwankwasiyya ta tura kasar. Ranar …
-
Ei mei scripta intellegat. Verear voluptaria eam at, consul putent eu vel. Pro saepe maluisset ne, audire maiorum forensibus eos et. Diceret detraxit vis at. Eum et idque tollit assentior, …
-
Kotun koli ta yi watsi da daukaka karar da jam’iyyar PDP da dan takararta, Atiku Abubakar suka yi wacce ke kalubalantar nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben ranar 23 …
-
Hukumar yaki da rashawa da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta tasa keyar wani kansila a garin Kaduna mai suna Theophilus Madami a kan tuhumarsa da laifin karkatar …
-
Labarai
Boko Haram: A jihar Borno kadai, mutane sama da dubu 140 ne suka yi gudun Hijira a shekarar 2019
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDubban mutane ne suka bar Gidajensu bisa rikicin Boko Haram a jihar Borno. Mutane sama da dubu 140,000 ne suka bar Gidajensu a shekarar 2019 kadai bisa rikicin Boko Haram …
-
Labarai
Duk wanda ya shigo da kaya na sama da N50,000 Najeriya, zai biya haraji – Kwastam
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar Kwastam ta ce tana tunatar da ‘yan Najeriya masu tafiye-tafiye a jirgin sama cewa; Zasu biya haraji yayin shigowa da kayan da darajar su ta wuce N50,000. DABO FM …
-
Aminu Baita shine mutumin da ya fada teku shekaru 30 da suka wuce, wanda har aka dauka ya mace tun a shekarar 1990, cikin ikon Allah an same shi a …
