A wani bincike na Dabo FM, Daily Nigerian tayi ido biyu da ita wannan sabuwar doka mai cike da bukatun Gwamna Ganduje, wadannan sune jerin manyan abubuwa biyar da zasu …
Labarai
-
Labarai
Kotu ta umarci Buhari ya kwato Kudaden fansho da tsofaffin Gwamnonin da suka zama Ministoci da Sanatoci
Wata babbar kotun tarayya da ke Ikoyi a jihar Lagos, ta umarci gwamnatin tarayya da tayi amfani da ikonta wajen ganin ta karbo dukkanin makudan kudaden da tsofaffin gwamnonin kasar …
-
Labarai
Majalissar Kano ta watsa wa Ganduje kasa a ido, taki aminta da sake nada Sarakuna 4 a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar dokokin jihar Kano taki amincewa da yiwa dokar mayar da Sarakuna 4 da gwamnatin ta kirkira a baya zama na 2. ‘Yan Majalissar sunki amincewa da sabuwar dokar karin …
-
A wata sanarwa da mataimakin gwamna Badaru a sabbin kafafen yada labari na zamani, Auwalu D Sankara, ya saki ranar Laraba, ya bayyana kudurin gwamnatin na fara biyan albashin a …
-
‘Yar gidan Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ta samu maki mafi daraja a digirin data kammala. Dabo FM ta samo rahoton daga bakin mai dakin shugaban kasa, Aisha Buhari wanda ta …
-
Gidan Rediyon Freedom dake jihar Kano ta cika shekaru 16 da fara gudanar da shirye-shirye daga shekarar 2003 zuwa 2019. A yanayi wanda a iya cewa; Freedom Radio, itace tasha …
-
Ahmad Rufa’i, dan majalissar dokokin jihar Kwara mai wakiltar karamar hukumar Patigi ya rasu da safiyar yau Talata. Sanarwar ta fito daga kakakin majalissar jihar, Salihu Danladi ta hannun mataimakinshi …
-
Labarai
Za’a bawa mutumin da ya bukaci a bashi kasonshi na kasafin kudin Najeriya hakkinshi – Bashir Ahmad
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cikin makon da muke ciki ne dai, faifan bidiyo na wani bawan Allah dan jihar Jigawa ya nemi shugaba Buhari da ya bashi kasonshi na ciki kasafin kudin shekarar …
-
Labarai
Gwamna Matawalle zai fitar da Daliban Zamfara guda 200 kasashen duniya a shirin karatu kyauta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamna jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, karkashin tsarin bayar da tallafin karatu ga ‘yan jihar Zamfara, ya dauki nauyin fitar da daliban jihar su 200 zuwa kasashen waje. Kasashen sun …
-
Doc Bruce Banner, pelted by gamma rays, turned into the Hulk – ain’t he unglamorous! Wreckin’ the town with the power of a bull, Ain’t no monster cause who is …
-
Hukumar yaki da cin hanici da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati a Najeriya EFCC ta ce ta cafke wani mutum da yake sojan-gona a matsayin shugaban hukumar wato Ibrahim …
-
Labarai
Ranar Tarihi: Shugaban karamar hukumar Zariya ya gabatar da kasafin shekarar 2020 a gaban Kansiloli
A karon farko a tarihi, majalisar mulki ta karamar hukumar Zariya dake Jihar Kaduna, ta gabatar da kasafin kudin shekarar 2020 a gaban majalisar kansilolin karamar hukumar. Da yake gabatar …
-
Labarai
Taron N10,000: Ku hanzarta ku biya, zaku ji labari na da wani bai taba fada ba – Zahra Buhari
Cece-kuce ya barke tin dai bayan fitowar batun taron da diyar shugaba Muhammadu Buhari ta shirya wanda mahalarta taron zasu biya N10,000 a matsayin kudin shiga. Zahra dai ta shirya …
-
Labarai
Zahra Buhari ta shirya taron bada shawarwari, mahalarta zasu biya kudin shiga na N10,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDiyar shugaba Muhammadu Buhari, Zahra Muhammad Buhari, ta shirya taro domin tattaunawa da mutane akan batutuwan yanar gizo. DABO FM ta tattara cewa Zahra Buhari, zata yi magana da mutane …
-
Wani Likita a kudancin kasar Indiya, ya samu nasarar ciro Kifi a cikin hancin wani Yaro a kasar Indiya. DABO FM ta tattaro cewa; Yaron ya gamu da iftila’in shigewar …
-
Shugaban Darikar Angalican communion diocese na wusasa Most Reverend Dr. Ali Buba Lamido, ya shawarci gwamnatin tarayya ta yi amfani da rufe kan iyakokin kasar nan ta kasa da ta …
-
Labarai
Ta’addanci: Duk randa Abdulaziz Yari ya sake zuwa Zamfara, da kai na zan kama shi – Matawalle
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya bayyana shirinshi na kama tsohon gwamnan jihar, Abdulaziz Yari. Hakan na zuwa ne bayan da Gwamna Matawalle ya zargi tsohon gwamna da tayar …
-
Labarai
Babbar Kotu a Kano ta ‘rugurguje’ karin Sarakuna 4 da Ganduje ya kirkira
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar Kotun tarayya dake da zama a jihar Kano, ta ruguza karin Sarakuna 4 da gwamnatin jihar Kano karkashin jagoranci Dr Abdullahi Umar Ganduje, ta kirkira. Mai shari’a Usman …
-
Labarai
Majalissar Dattijai taki amince wa da kudirin hana shigowa da Injinan ‘Generator’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar Dattajai ta ki aminta da kudirin kakaba takunkumin domin hana shigowa da injinan ‘Generator’ cikin Najeriya. Yayin zaman majalissar na ranar Talata, Sanata Chukwuka Utazi, mai wakiltar Enugu ta …
-
Labarai
Bayan matsin lambar kafa hukumar Nishadi, Malaman Saudia sun fara halarta Kade-Kade da ‘Waken Disco’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBidiyon maganar yana chan kasa. Biyo bayan yunkuri da fafutukar karfafar harkokin Nishadi da yariman kasar Saudiyya, Muhammad Bn Salman, yake yi, Malamai a kasar sun fara nemo wa shirin …
