Kungiyar Dalibai ta Kasa, wato NANS a takaice, reshen shiyya ta Uku, ta karrama Shugaban Sashin koyar da aikin Jarida ta Makarantar Nuhu Bamalli dake Zariya Malam Rabi’u Kera, da …
Labarai
-
Dashen gajimare ko ace “Cloud Seedling” a harshen nasara wata kimiyya da fasaha ce da masana suka ‘kirkiro wajen yin amfani da sinadarai domin a samu ko a kirkiri mamakon …
-
Batun karin auren da shugaba Muhammadu Buhari zai yi, batu ne da ya ja hankalin mutanen Najeriya baki daya. Tin bayan da uwargidan shugaba Buhari, Aisha Muhammadu Buhari, ta shafe …
-
Gwamnatin tarayya ta dauki mutum 1, 350 a jihar Kuros Ribas aikin kula da ayyukan noma a karkashin shirin nan na daukar aiki na wucin gadi wato N-Power. Jaridar Leadership …
-
Ali Shehu lakcara ne a makarantar School of Technology dake Kano, inda wata kotun majistire dake kano ta bada umarnin aci gaba da tsare shi a gidan yari. Dabo FM …
-
A ‘kalla mutane 38 ne suka bace bayan jirgin kwale-kwale ya kife da mutane 40 a Kirfin jihar Bauchi. Rohotannin da suke fitowa daga karamar hukumar Kirfi, dake jihar Bauchi …
-
Labarai
Gidauniyar NURU zata dauki nauyin karatun Marayu na tsawon shekaru 5
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGidauniyar Nuru, tana son sanar da al’umma cewa zata fara kai ziyara zuwa Gidan Marayu dake garin Zariya ta jihar Kaduna da kuma sansanin ‘yan gudun Hijira na garin Abuja, …
-
Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ta ASUU, ta rabu gida biyu bayan ficewar wasu ‘ya’yan kungiyar daga jikinta. Tini dai daga cikin ‘yan kungiyar da suka balle suka ja layi tare …
-
Labarai
Hon Sha’aban Sharada zai tura Dalibai 100 zuwa kasashen Waje yin Digirin farko
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan maganganu da suka bulla ‘yan kwanaki kadan cewa shugaban kwamitin tsaro na majalisar wakilai ta najeriya Hon. Sha’aban Ibrahim Sharada ya dauki nauyin kai dalibai 100 kasashen waje, wakilin …
-
Labarai
Ina ganin laifin Talakawa, da mutum ya samu kudi sai su yanyameshi – Aisha Falke
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAisha Falke, yar kasuwa a Arewacin Najeriya ta dora Talakawa a matsayin masu alhaki wajen canzawar halin mutum da zarar sun samu kudi ko mulki. DABO FM ta tattataro cewa; …
-
El-Rufa’i ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a fadar shugaban kasa Abuja inda yace: “Mun bada umurninn cewa ya zama wajibi dukkan ma’aikatan ma’aikatar ilmin jihar Kaduna da ke …
-
Labarai
Gwamna Fayemi na jihar Ekiti ya tabbatar da fara biyan albashin N30,000 daga watan Oktoba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Ekiti, Dakta Fayode Fayemi, ya bayyana cewa gwamnatinshi zata fara biyan ma’aikatan jihar sabon albashin N30,000 daga watan Oktobar 2019. Gwamnan ya bayyana haka ne a yayin taron …
-
-
Gwamnatin Jihar Jigawa ta shirya tsaf domin fara biyan sabon mafi karancin al bashi wata maizuwa. Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ne ya tabbatar da hakan, lokacin da …
-
Labarai
Da Turawa da abokan hamayyata (APC) akayi shirin wulakanta ni bisa rashin aminta da auren Madugo
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Jonathan, ya bayyana wani boyayyen shirri mai cike da ban mamaki. Hakan na na zuwa ne bayan da yake mayarwa tsohon Fira Ministan Birtaniya, David …
-
Abdulbasit Umar dan shekara 22 tare da abokansa su 2, sune Hukumar ‘Yan Sandan jihar Taraba ke tuhuma da sace ‘kanwarsa yar kimanin shekaru 10 Amina Umar a hanyar ta …
-
Babban bankin Najeriya CBN ya amince wa bankunan kasar nan cirar bashin da suke bin mutum a kowanne banki da yake da asusun ajiya. Wannan dai doka ce da ta …
-
Wani Matashi, kuma mai sharhi a kan lamuran Yau da kullum, Kana Magatakardar Kwalejin koyar da kiwon lafiya ta Madalla da ke Tudun Wadan Zariya, Alh Ibrahim Garba Umar, ya …
-
Ma’aikatan da Gwamnatin jihar Katsina ta dauka aiki don rage musu radadin talauci, sun yi barazanar tsunduma yajin aikin sai Baba ta gani. Hakan na zuwa ne bayan korafin da …
-
Ministan kwadago Mr Chris Ngige ya ce gwamnatin tarayya na jan kafar fara aiwatar da mafi karancin albashi na Naira 30,000 saboda sun duba sun ga abin da kamar wuya. …
