Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i, ya sanya danshi, Abubakar, a makarantar Firamare ta gwamnati. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnan yayi alkawarin sanya danshi a makarantar gwamnati idan …
Labarai
-
Majalisar Matasa ta Kasa reshen Karamar Hukumar Zariya, ta gudanar da taron ganawa da masu ruwa da tsaki a sha’anin kungiyoyin da suke gundumomin Dambo da Wuciciri dake yankin Karamar …
-
Quo natum nemore putant in, his te case habemus. Nulla detraxit explicari in vim. Id eam magna omnesque. Per cu dicat urbanitas, sit postulant disputationi ea. Duo ad graeci tamquam …
-
Labarai
Daukar Nauyi: Saukar rukunin farko na Daliban Kwankwasiyya 242 a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKasa da mako daya ne rage tafiyar dalibai 242 da gidauniyar Kwankwasiyya za ta dauki nauyin karatun Digirinsu na 2 a kasar Indiya. DABO FM tana da tanadi na kawo …
-
Yin hakuri da soyayyar juna, shi ne kan gaba a turbar wanzar da zama tare da kawo ci gaba a kasa. Shugaban Kungiyar Fityanul Islam ta Jihar Kaduna, kuma Shugaban …
-
Zariya, Kaduna State: Saboda bayar da wa’adin da gwamnatin jihar Kaduna ta yi a makon da ya gabata ga wadanda ke da gine–gine a zagaye da kasuwar Sabon garin Zariya, …
-
Labarai
N20 kacal Banki zai caji wanda ya sanya ko cire N501,000 a asusun Banki -CBN
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban bankin Najeriya, CBN, yayi karin haske a game da sabuwar dokar cajar wadanda suka saka ko cire kudi sama da N500,000 daga asusun banki a Najeriya. A makon da …
-
Hon Muhammad Gudaji Kazaure, dan majalissar tarayya mai wakiltar Gwiwa, Kazaure, Roni, Yan kwashi na jihar Jigawa, ya bayyana sabon tsarin carjin kudi na bankin CBN a matsayin fashi da …
-
Labarai
Gwamnatin Kano ta rufe kamfanin kiran Adaidaita Sahu na ‘Opay’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar yan sandan Najeriya, reshen jihar Kano ta rufe kamfanin Opay a jihar Kano bisa tuhumar rashin cika ka’i’dojin fara aiki a jihar. Rundunar yan sandan bayyana cewa ta rufe …
-
An yi kira ga al’ummar yankin karamar hukumar Soba, su cigaba da bin dokokin kasa sau da kafa, tare da sanar da Jami’an Tsaro duk wasu abubuwan da ke faruwa …
-
Labarai
Ingantattun hanyoyin kaucewa biyan sabon cajin kudin Banki da CBN ta kakaba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAl’amarin sanya carjin sanyawa da cire kudin da suka kai kimanin N500,000 da babban bankin CBN ya fito dashi ta janyo cece-kuce a cikin al’umma. Duba da cewa babban bankin …
-
An zargi Stella Peters, da caccakwa saurayinta na daduro wuka har lahira. Rahotanni sun bayyana cewa; Budurwar ta caccakawa Saurayin wuka bisa rashin bata kudin hidumar murnar zagayowar ranar haihuwar …
-
Gwamnar jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce, nan bada dadewa ba gwamnatinsa zata samar da wata doka da zata haramtawa likitocin da ke aiki a asibitocin gwamnatin jihar budewa …
-
Daga yau Laraba bisa umarnin babban bankin Ƙasa wato CBN, bankunan kasuwanci irin su First Bank da GTBank da Zanith Bank da makamantansu za su fara cazar kwastomomin su adadin …
-
Majalissar Dokoki ta Bihar Jigawa ta koka game da yadda wani Dan Sanda ya harbe wani Dan Achaba har Lahira a makon da ya gabata. Lamarin dai ya faru a …
-
Labarai
Budurwar Zamfara da ta kona kanta tana samun kayatattun kyaututtuka da tallafin Kudade
by Dabo Onlineby Dabo OnlineManyan mutane masu fada aji, sun shiga samun masu taimakawa dangin budurwar nan data kona kanta a jihar Zamfara. Mahaifin budurwar, Aminu Muhammad, ya bayyana tallafin kudin a matsayin wanda …
-
Labarai
‘Yan arewa 123 da aka tsare a Legas sun ce basa son karar da aka shigar a madadinsu
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Arewa 123, da gwamnatin jihar Legas ta tsare yayin da suke shiga jihar, sun bayyana cewa; basa son karar da Lauyoyi kwato musu hakki suka shigar a madadinsu. A …
-
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rushe kwamitin shugaban kasa na musamman akan dawo da kadarorin gwamnati (SPIP) wanda Mista Okoi Obono-Obla ke shugabanta. An umurci Atoni-Janar na tarayya kuma Ministan …
-
Labarai
Tsakani da Allah har yanzu ba’a fara aikin Wutar Mambila ba – Ministan Lantarki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSabon Ministan Lantarkin Najeriya, Sale Mamman, ya bayyana cewa maganar fara aikin Lantarki ta Mambilla, tatsuniya ce. DABO FM ta tattaro cewa Ministan ya bayyana haka ne yayin wata ganawarshi …
-
Labarai
Kudin da ake biya na wutar Lantarki zai karu daga shekarar 2020
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasu amfani da wutar Lantarki a Najeriya zasu biya kimanin Naira tiriliyan daya da rabi a shekara mai kamawa. Hakan na zuwa ne bayan amincewa da kara fashin Lantarki da …
