Daliban 50 daga cikin Daliba 242 da gidauniyar Kwankwasiyya zata dauki nauyin Digirinsu na II a kasar Indiya. Wakilin DABO FM na kasar Indiya ya samu halartar wajen saukar Daliban. …
Labarai
-
BincikeLabaraiSabon Labari
‘Yan sanda sunyi alkawarin kama duk masu hannu a yiwa Pantami ihun ‘Bamayi’
Rundunar ‘Yan Sandan ta bayyana cewa ta gayyaci Shugaban Jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar na jihar Kano bisa kai wani farmaki da ake zargin wasu gurbattun matasan kwankwasiyya da …
-
Labarai
Abba K Yusuf yayi nasara a kotun Koli, bayan fatali da karar Ganduje akan gabatar da karin shaidu 8
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun Koli tayi fatali da karar Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, akan hana PDP gabatar da karin shaidu 8 a gaban kotun sauraren zaben gwamnan jihar Kano. Hakan na …
-
Labarai
Tsohon shugaban Majalisar Matasan Nijeriya yayi kira ga Matasa su guji siyasar ‘A mutu ko ayi Rai’
Minna, jihar Niger. Tsohon Shugaban Majalisar Matasan Nijeriya, kuma mai sharhi a kan lamuran yau da kullum Kwamared Abdullahi Abdulmajeed, ya shawarci Matasa su guji siyasar a mutu ko a …
-
Dalibai 105 daga cikin 242 da gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki nauyin karatunsu sun sauka a kasar Indiya. Daliban dai sun sauka a filin tashi da saukar Jirage na Indira Gandhi …
-
Majalissar Dokokin kasar Amurka tana shirin tsige shugaban kasar Mr. Donal Trump. Yan majalissar Democrat ne dai ke kkkarin aiwatar da wannan shiri. Yanzu haka ‘yan majalissar suna dakon samun …
-
Labarai
Buhari zai bawa matasan Najeriya aikin shuka Bishiyoyi miliyan 25
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatinshi zata saka matasan Najeriya shuka Bishiyoyi miliyan 25 don rage illar chanjin Yanayi. Shugaba Buhari ya bayyana haka yayi wani taron tattauana batutuwan …
-
Labarai
Bata-garin mabiya Kwankwasiyya sun yi wa Sheikh Pantami ihun ‘Bamayi’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn zargi wasu Matasa mabiya darikar Kwankwasiyya da yiwa Ministan Sadarwar Najeriya, Dr Isa Pantami, ihun ‘Bamayi’ a jihar Kano. Hakan na zuwa ne dai dai lokacin da akayi kacubus …
-
Majalissar Dokoki ta jihar Jigawa ta fara daukar dimin rikici a zaman ta na yau Talata, 24 na watan Satumba. Kakakin majalissar, Hon. Idris Garba Jahun, ya sanar da dakatar …
-
Labarai
Daliban gidauniyar Kwankwasiyya 105 sun kama hanyarsu ta zuwa birnin Mumbai a Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDalibai 102 daga cikin 370 da gidauniyar Kwankwasiyya zata dauki nauyin karatunsu don yin Digirinsu na 2 a kasar Indiya, sun kama hanyarsu ta zuwa birnin Mumbai na kasar Indiya. …
-
Labarai
Ciwon Shawara ya kashe azzalumin mai garkuwa da mutane a Zamfara da Katsina tare da yaranshi 11
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRikakken mai garkuwa da mutane, Alhaji T.K da wasu guggan shuwagabannin yin garkuwa da mutane sun mutu. Rahotanni sun bayyana mutuwar tasu sakamakon barkewar cutar Shawara a dajin da suke …
-
Labarai
Gwamnan Borno ya bude shafin da zai dauki manema aiki miliyan 2
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai girma gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya kaddamar da shafin ‘Borno Job Portals’ don daukar ‘yan jihar miliyan 2 aiki. Gwamnan ya kaddamar da shirin ne a jiya …
-
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed Kaura, ya aikewa majalissar dokokin jihar da sunayen mutane 20 don nada su mukami. DABO FM tattaro cewa gwamnan gwamnan yana neman sahalewar Majlissar …
-
Labarai
Kotu ta kwace zaben ‘Yan Majalissun jiha guda 2 daga APC ta baiwa PDP a jihar Adamawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraren korafin zaben Majalissar Dokoki dake da zama a jihar Adamawa, ta kwace zaben ‘yan majalissun jiha na jami’iyyar APC guda 2. ‘Yan Majalissun su hada da Hon …
-
Labarai
Shari’ar Abba da Ganduje tana neman baiwa ‘Yan Kwankwasiyya mamaki, INEC ta nemi a kori karar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA wani mataki na ban mamaki bayan kammala sauraren muhawarar lauyoyin APC, PDP da INEC, Shari’ar zaben gwamnan tana neman sauya zani. Duba da irin kwarin gwiwa da a iya …
-
Labarai
N21,150 ne kudin makarantar ‘Capital School Kaduna’ – Principal
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban makarantar Capital School dake jihar Kaduna, Mallam Ibrahim Yunusa, ya bayyana cewa; N7,050 ne kudin makarantar a kowanne zangon karatu. Biyo bayan shigar dan gidan gwamna El-Rufa’i, makarantar Capital …
-
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) reshen jihar Jigawa ta ce ta kama diloli tare da masu amfani da kayan maye 16 a cikin garin Dutse, …
-
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fara biyan ma’aikata sabon albashin N30,000. Sai dai bincike ya bayyana cewa ma’aikata masu mataki na 1 zuwa na 6 ne kadai suka fara cin moriyar …
-
Labarai
Ya sanya ‘danshi a makarantar da ya kashe wa miliyan 195, ya dauki Malamai 42 na musamman, El-Rufa’i
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDa safiyar yau ne gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i, ya kai ‘danshi Abubakar, makarantar Firamare ta Capital School dake jihar. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnan ya alkaurata …
-
Labarai
N30 kacal Banki zai caji wanda ya cire N501,000 a asusun Banki -CBN
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban bankin Najeriya, CBN, yayi karin haske a game da sabuwar dokar cajar wadanda suka saka ko cire kudi sama da N500,000 daga asusun banki a Najeriya. Da kuma sama …
