A ranar Alhamis, 18 gawatan Afrilun 2019, shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu na aminta da karin biyan albashin ma’aikatan Najeriya daga N18,000 zuwa N30,000. Har kawo yanzu dai karar …
Labarai
-
Labarai
Kotun Zabe: Na shiga tsananin ruɗani a lokacin da kotu take yanke hukunci – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana yanayin da ya samu kanshi lokacin da Kotu dake zaman yanke hukunci akan karar da Atiku Abubakar ya shigar gabanta na kalubalantar nasarar Buhari n. …
-
Labarai
CBN zata dauki dukkanin ‘yan jihar Ebonyi masu matakin ‘First Class’ a Economics aiki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban bankin Najeriya, CBN, ya sanya hannu kan daukar dukkanin ‘yan jihar Ebonyi wadanda suka kammala karatu da matakin ‘First Class’ a bangaren ‘Economics’ aiki kai tsaye. Kwamishinan yada labaran …
-
Labarai
Daurin shekaru 3 a Gidan Yari ne hukunci fasakaurin buhun Shinkafa daya tak – Hameed Ali
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar hana fasakauri ta Kwastam ta bayyana hukuncin daurin shekaru 3 a gidan yari ga duk wanda aka kama yayi fasakurin buhun Shinkafa daya zuwa Najeriya. Shugaban hukumar, Kanal Hameed …
-
Labarai
Nagarta: Gwamnan Bauchi ya mayar wa UNICEF rarar kudin tallafin ciyarwa data baiwa jihar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Bauchi ta mayar wa UNICEF rara kudi na miliyan 15 da ta baiwa jihar domin yakar rashin cin abinci mai gina jiki. Gwamnan jihar, Bala Muhammad ne ya …
-
Shugaba Muhammadu Buhari yayi albashi ga ‘yan Najeriya cewa gwamnatin shi ta ‘Next Level’ bazata kara gallazawa yan Najeriya ba. Shugaban ya bayyana haka ne yayi wata ganawa da Kungiyar …
-
Labarai
Tana baya tana dabo: Har yanzu Sarkin Waka yana tsare bisa rashin cimma sharudai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDuk da wata Kotu a jihar Kano ta bayar da belin mawaki Naziru M Ahmad, ana cigaba da tsareshi a gidan yari. Hakan na zuwa ne bisa dalilin rashin kammala …
-
Labarai
Pantami ya bada umarnin rufe layuka miliyan 9 da ake siyarwa ‘Masu Rijista’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan Sadarwa na Najeriya, Dr Isah Ali Pantami ya baiwa hukumar kula da harkokin sadarwar ta NCC umarnin kulle layukan da ake siyarwa masu Rijista. Ya bayyana a rufe layukan …
-
LabaraiRa'ayoyi
Matakin Atiku na daukaka kara yayi dai-dai da tsarin Dimokradiyya – Barista Jafaru Abbas
Mu’azu Albarkawa , Kaduna. Jafaru Abbas, lauya kuma masanin kudin tsarin mulkin kasa, ya bayyana matakin da Alhaji Atiki Abubakar, ya dauka na zuwa kotun koli a matsayin “Yin abinda …
-
LabaraiNishadi
Kotu ta bayar da belin Naziru Sarkin Waka, ta gindaya masa sharuda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata kotu a jihar Kano ta bayar da belin Naziru Ahmad, Sarkin Wakar Sarkin Kano a zamanta na ranar Alhamis. Hakan na zuwa ne bayan da hukumar tace fina-finai ta …
-
Labarai
Next Level: Gwamnatin Tarayya ta aminta da fara aikin titin Jirgin Kasa na Ibadan-Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin Najeriya ta aminta da yin hanyar jirgin kasa daga garin Ibadan zuwa birnin Kano akan kudi dalar Amurka biliyan 5.3. Ministan harkokin sufurin Najeriya, Rotimi Ameachi, ne ya sanar …
-
Mutum-mutumi na farko ya fara gudanar da ayyukan ‘yan Sanda a kasar Sin(China)Kamar yadda aka tsara shi a kan hakan. Shi dai wannan Mutum-mutumi yana dauke da Kamarorin tsaro a …
-
Labarai
Dambarwar Gandujiyya da Kwankwasiyya: An kama Naziru Sarkin Waka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYanzunnan mun samu rahoto cewa jami’an tsaro sun kama mawaki Naziru Ahmad, Sarkin wakar Sarkin Kano wanda aka fi sani da Sarkin Waka. A wani rahoto da Nasiru Salisu Zango, …
-
Koton tarayya dake zamanta a Abuja, ta fatattaki karar da jam’iyyar PDP da kuma tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Alh. Atiku Abubakar suka kayi gabanta. Karar dai suna kalubalantar nasara …
-
Babban LabariLabarai
Kotu tayi watsi da karar Atiku, Buhari yayi nasara a kotun zabe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun sauraren korafin zabe dake da zama a Abuja, tayi watsi da korafin Atiku na kalubalantar nasara shugaba Muhammdu Buhari. Alkalin da ya jagorancin shari’ar, Mai Shari’a Muhammad Garba ne …
-
Labarai
Matashi ya alkauranta raba Naira Miliyan 4 idan Atiku yayi nasara a Kotu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDABO FM ta binciko wani matashi yayi alkawarin rabawa mutane 20 Naira miliya 4 idan Alhaji Atiku Abubakar yayi nasara a kotun zabe. Matashin, Aliyu Dahiru Bello, dan asalin jihar …
-
Labarai
Akwai alamun nasara ga Buhari bayan Atiku ya kasa kare ikirarinshi na anyi magudi a jihohi 11
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraren korafin zaben shugaban kasa dake Abuja tayi watsi da korafin Atiku. Atiku yayi korafi kan cewa anyi magudi a jihohi 11. Sai dai kotun da tayi watsi …
-
Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalissar zartawa a yau Laraba
-
A rika sake loda shafin domin sabon aike. Yanzu haka kowanne bangare ya hallara, ana dakon isowar Alkalan da za su yanke hukuncin.
-
Labarai
Yarjejeniyar yin kamfanin Madara tsakanin Kaduna da Denmark zai samar da ayyukan yi 50,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna da kamfanin Arla Foods International, sun kulla yarjejeniya domin kirkirar kamfanin Madara a jihar Kaduna. Kulla yarjejeniyar sai zamar da jihar Kaduna zama jihar da ta fi …
