Baturen babban zaben 2019 na hukumar INEC a jihar Kwara, Garba Madami yace wasu yan siyasa sun so siyanshi da kudi domin ya murde zaben 2019 a jihar Kwara. Madami …
Labarai
-
Labarai
Gwamnatin Kano ta kashe sama da Naira miliyan 500 don yakar Malaria
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano tace ta kashe kudade sama da Naira miliyan 500 daga shekarar 2016 zuwa 2018 a kokarin ta na yakar cutar cizon sauro a jihar. Kwamishanan lafiya na …
-
Labarai
Ramadan: Najeriya zata tashi da azumi gobe Litinin – Sarkin Musulmi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai alfarma Sarki musulmin Najeriya, Muhammad Sa’ad Abubakar ya shaidawa al’ummar musulmin Najeriya dasu tashi da azumin Ramadan a gobe Litinin. Sarkin Musulman ya bayyana haka ne bayan kammala zaman …
-
Labarai
Buhari ya dawo Najeriya bayan shafe kwanaki 10 a kasar Birtaniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya a yau Lahadi, 05/05/2019 daga Birtaniya bayan shafe kwanaki 10. Sai dai har zuwa dawowar shugaban, fadar gwamnatin ta kasa bata bayyanawa al’umma …
-
Labarai
‘Yan sanda na farautar yan kungiyar ‘Sa Kai’ da suka harbe jami’an tsaro a Katsina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar yan sanda reshen jihar Katsina ta farautar yan kungiyar ‘Sa Kai’ dake jihar Katsina bisa bindige wani dan sanda da Soja a jihar. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa; …
-
Labarai
Gobe Litini, za a tashi da azumin Ramadana a kasar Saudi Arabia
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKamfanin Dillancin Labarai na kasar Saudi Arabiya, SPA, ya rawaito cewa hukumomi a kasar Saudiyya sun bada tabbacin daukar azumin watan Ramadan daga gobe Litinin. Kamfanin yace “An ga jinjirin …
-
Labarai
Zabbaben dan majalissar da Kotu ta kwacewa kujera, Kawu Sumaila ya kaddamar da fara tafsirin Azumi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineZababben dan majalissar tarayya da wata kotu ta kwacewa kujera, Hon Abdurrahman Kawu Sumaila, ya kaddamar da fara tafsirin azumin Ramadan na bana. Tsohon babban mai bawa shugaba Buhari shawara …
-
A shirin aurar da Zaurawa wanda gwamnatin jihar Kano ta gada daga gwamnatin da ta shude, yau ma gwamnatin jihar karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta aurar da zawarawa …
-
Wasu daga cikin hotunan gurin daurin auren Zawarawa da Ganduje ya dauki nauyi.
-
Labarai
Mata masu Zaman Kansu: Mata nada ‘yancin saka duk irin kayan da suke so – Masu kare hakkin mata.
by Dabo Onlineby Dabo OnlineView this post on Instagram A post shared by Idris Saiffullahi Waziri (@swaziriii) on May 4, 2019 at 1:39pm PDT
-
Labarai
Ganduje: Za a daura auren Zaurawa 1,500 gobe a masallacin Wazirin Kano Murabus dake Fagge
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da shirin aurar da zaurawa wanda Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Dr Abdullahi Ganduje, za’a daura auren ne a gobe LAHADI, a masallacin Juma’a dake Fagge. Hakan na …
-
Labarai
Buhari ya amince da kashe Naira biliyan 169.74 don gyaran tituna 10
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban Majalissar Zartarwa ta tarayya, FEC, ta amince da kashe Naira biliyan 169.74 domin gina sababbin da kaskwarimar wasu tituna a fadin tarayyar Najeriya. Babban mai baiwa Ministan ayyuka na …
-
Gabanin karatowar watan azumin Ramadan da musulman duniya suke azumta, kayayyakin amfanin yau da kullin a fadin Najeriya sunyi tashin gwauron zabi. Kamfain dillancin labarai na NAjeriya, NAN, ya rawaito …
-
Labarai
Zamfara: ‘Yan Bindiga sun afka makarantar Sakandire ta ‘Yan Mata, sun sace mutane da dama
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA wani hari mai kama da na ‘yan Boko Haram ranar Laraba, ‘Yan bindiga a jihar Zamfara sun kai hari wata makarantar ‘yan mata dake garin tare da sace wasu …
-
Labarai
‘Yan Bindiga sun sace surukin babban Dogari ‘ADC’ ga shugaba Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA yau Laraba, Masu garkuwa da mutane sukayi wa garin Daura na jihar Katsina kwawanya, wanda ya kai su ga sace Magajin Garin Daura, Musa Umar a gidanshi dake garin …
-
Labarai
Ma’aikatan Cross River sun nuna rashin jin dadi bisa yacce Gwamnan jihar ya albashi 1 ga wata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMa’aikatan jihar Cross Rivers sun koka kan yadda Gwamnan jihar Ben Ayade ya biya albashi ranar 1 ga watan Mayu. Gwamana Ben Ayade ya kasance yakan biya albashi a farkon …
-
Rundunar ‘yan sanda jihar Katsina ta tabbatar da rasa rayukan mutane 10 daga kayukan Guzurawa da Safana dake karamar hukumar Safana a jihar Katsina. “Yan sanda sun tabbatar da alhakin …
-
Labarai
Farashin Buredi zai iya yin tashin gwauron zabi – Kungiyar AMBCN
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFarashin Buredi dama kayan ci na dangogin fulawa Najeriya zasu yi tashin gwauron zabi kamar yadda kungiyar masu gasa Buredi ta Najeriya suka bayyana. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, …
-
Zainab Aliyu, yar Kano da ke tsare a hannun jami’an tsaron Saudiyya bisa zargin shigar ta kasar da haramtattun magunguna kasar ta samu yanci. Bayan saka bakin gwamnatin Najeriya tare …
-
Labarai
Dalibai suna zanga-zanga a ofishin jakadancin Saudiyya dake Kano kan Zainab Aliyu
by Faizaby FaizaA safiyar yau Talata, dalibai a jihar Kano suka shirya zanga-zangar lumana domin kira ga ceto rayuwar Zainab Aliyu. Zanga zangar tana zuwa ne dai dai lokacin da al’umma Najeriya …
