‘Yan daba sun kashe ma’aiktan INEC biyu, sun kone motoci a Akwai Ibom

‘Yan daba sun kashe ma’aiktan INEC biyu, sun kone motoci 2 a Akwai Ibom. Wasu bata gari da ake zargin ‘yan daban siyasa ne, sun kai farmaki wani ofishin... Read more »

Zaben2019: Ba abinda Buhari zai min, ko babu shi zanci zabe – Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, yace zaben 2019 ko da Shugaba Buhari ko babu shi zai ci zaben shi. A wata hira da gwamnan yayi a gidan... Read more »

Zaben2019: Najeriya zatayi asarar biliyan 140, dalilin dage zabe

Shugaban kungiyar ‘yan kasuwar Najeriya (NANTs), Mr Ken Ukaoha, yace Najeriya zatayi asarar naira biliyan 140 saboda dalilin dage zaben shugaban kasar da akayi wanda aka shirya gudanarwa yau... Read more »

Shugaban INEC yayi murabus?

Biyo bayan dage babban zabe da hukumar INEC tayi a yau Asabar, lamarin ya jawo cece kuce a tsakanin al’ummar Najeriya. Mutane musamman matasa sun bayyana rashin jin dadinsu... Read more »

Zabe2019: An kama ‘dan PDP da sakamakon zabe na bogi, a jihar Abia

An kama wani matashi tare da sakamakon zaben shugaban kasa a jihar Abia. Ma’aikatan sintiri sun kame wannan matashi tare da wasu takardu da sukayi kama da sakamakon zaben... Read more »

PDP ta zargi Buhari, INEC da shirin yin magudi

Babbar jami’iyyar hammaya ta PDP ta zargi hukumar zabe ta INEC da shirya wata makarkashiya da jami’iyyar APC domin yin makudi a zaben kasar. Shugaban jami’iyyar PDP, Mr Secondus... Read more »

Buhari yayi Allah wadai da dage zabe

Ofishin yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari sunyi Allah wadai da dage zaben da hukumar zabe ta INEC tayi. A wata sanarwa da ofishin ya fitar ta hannun... Read more »

Zaben2019: Hukumar INEC ta dage zabe, zuwa 23 ga wata

Hukumar babban kula da zabe, INEC ta dage babban zaben da za’a gudanar yau Asabar, 16 ga watan Fabarairu zuwa 23 ga watan na Fabarairun. Hakan ya biyo bayan... Read more »

Yanzunan: ‘Yan bindiga sun harbe mutum 66 a Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna tace wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye ba sun harbe mutane 66 a karamar hukumar Kujuru ta jihar Kaduna. Al’amarin da mai magana da yawun... Read more »

Taraba: Yawon kamfen a jirgin kwale-kwale

‘Yar takarar gwamnan jihar Taraba, Aisha Jummai Alhassan wacce akafi sani da “Mama Taraba”, tayi amfani da jirgin kwale-kwale wajen zuwa taron yakin neman zabenta a wani kauyen jihar... Read more »

Zaben2019: Kasar Amurka tayiwa Atiku babban albishir

Kasar Amurka, karkashin shugaba Donald Trump, ta aike da sakon albishir ga dan takarar shugabanci kasa na jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar. Yau da safiyar juma’a ne sakataren gwamantin... Read more »

Malaman Izala sun juya kalaman Kwankwaso don yayi bakin jini- Mal Aminu Daurawa

Sheikh Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan malamai sama da guda 100 don su nuna goyon bayansu ga jagoran Kwankwasiyya, Engr Kwankwaso a ziyarar da suka kaima masa gidanshi dake... Read more »

Sokoto: ‘Yan PDP 100,000, sun sauya sheka zuwa APC

Jami’iyyar APC a jihar Sokoto tace ta karbi ‘yayan jami’yyar PDP da SDP wadanda suka fito daga kananan hukumomi 23 a jihar ta Sokoto. Mai tamakawa shugaban jam’iyyar a... Read more »

Malamai: In zasu tsine min sau 1000, sai dai Allah ya karamin daukaka – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, yayi karin haske akan maganarshi da yayi akan malamai da yace yakamata su dena amfani da mambarinsu domin zagi ko kushe... Read more »

Kano: Kuri’ar da aka kama jabu ce, an buga ta domin koyar da zabe- Yan sanda

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, karkashin jagorancin kwamishina Muhammad Wakili tace kuri’ar da aka kama yau a unguwar sabon gari jabu ce. Rundunar tace a bincken data gudanar ta... Read more »

KANO: Wata mata tayi yunkurin sace jariri

Wata baiwar Allah mai suna Ade, tayi yunkurin satar jaririn da aka haifa kwana uku a asibitin Kuroda dake karamar hukumar Fagge a birnin Kano. Ade ta bawa mai... Read more »

Zaben 2019: ‘Yan sanda sun cafke mota mai dauke da buhun dangwalalliyar kuri’a 17 a Kano

‘Yan sanda a jihar Kano sun damke wata mota da mai dauke da buhun dangwalalliyar kuri’a da aka daddangwalawa jami’iyyar APC guda 17 a unguwar Sabon Gari. Tini dai... Read more »

Zuwa ga Shugaba Buhari: Idan kai mai gaskiya ne, ka tonawa barayin kusa da kai asiri – Gwamnan Akwa Ibom

Gwamnan jihar Akwai Ibom, Mr Emmaneul Udom ya kalubalanci shugaba Muhammadu Buhari daya bayyawa duniya irin badakalar da mukusantashi sukayi. Gwamnan yace gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari yana bawa duk... Read more »

KANO: Zamu kama duk wani dan siyasa, mai kalaman tada hargitsi – Hukumar ‘yan sanda

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin kwamishina Muhammad Wakili, ta fitar da gargadi akan yan siyasar da suke kalamai da ka iya tada fitina. Gargadin da hukumar ta... Read more »

Kwastam ta fara raba shinkafa buhu 67,000

Hukumar dake hana fasa kauri ta kasa, CUSTOM SERVICE, tace ta fara rabon buhuhunan shinkafa 67,000 zuwa gidan marayu a jihar Legas. Hukumar tace shinkafar da take rabawa tana... Read more »