Hukumar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom tace rahotan da ake ta yadawa a kafafen sada zumunta, ba wani abu bane illa bogi. Rundunar tace batada da wata masani game da …
Kungiyar Boko Haram ta kashe mutane 15 tare da yin awon gaba da mutun 12 a wasu hare-hare data kai a karamar hukumar Jere da Gwoza dake jihar Borno. ‘Yan …
‘Yan daba sun kashe ma’aiktan INEC biyu, sun kone motoci a Akwai Ibom
‘Yan daba sun kashe ma’aiktan INEC biyu, sun kone motoci 2 a Akwai Ibom. Wasu bata gari da ake zargin ‘yan daban siyasa ne, sun kai farmaki wani ofishin hukumar …
Zaben2019: Ba abinda Buhari zai min, ko babu shi zanci zabe – Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, yace zaben 2019 ko da Shugaba Buhari ko babu shi zai ci zaben shi. A wata hira da gwamnan yayi a gidan radiyon …
Zaben2019: Najeriya zatayi asarar biliyan 140, dalilin dage zabe
Shugaban kungiyar ‘yan kasuwar Najeriya (NANTs), Mr Ken Ukaoha, yace Najeriya zatayi asarar naira biliyan 140 saboda dalilin dage zaben shugaban kasar da akayi wanda aka shirya gudanarwa yau Asabar. …
Biyo bayan dage babban zabe da hukumar INEC tayi a yau Asabar, lamarin ya jawo cece kuce a tsakanin al’ummar Najeriya. Mutane musamman matasa sun bayyana rashin jin dadinsu da …
Zabe2019: An kama ‘dan PDP da sakamakon zabe na bogi, a jihar Abia
An kama wani matashi tare da sakamakon zaben shugaban kasa a jihar Abia. Ma’aikatan sintiri sun kame wannan matashi tare da wasu takardu da sukayi kama da sakamakon zaben shugaban …
Babbar jami’iyyar hammaya ta PDP ta zargi hukumar zabe ta INEC da shirya wata makarkashiya da jami’iyyar APC domin yin makudi a zaben kasar. Shugaban jami’iyyar PDP, Mr Secondus yace, …
Ofishin yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari sunyi Allah wadai da dage zaben da hukumar zabe ta INEC tayi. A wata sanarwa da ofishin ya fitar ta hannun Mr …
Hukumar babban kula da zabe, INEC ta dage babban zaben da za’a gudanar yau Asabar, 16 ga watan Fabarairu zuwa 23 ga watan na Fabarairun. Hakan ya biyo bayan wasu …
Gwamnatin jihar Kaduna tace wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye ba sun harbe mutane 66 a karamar hukumar Kujuru ta jihar Kaduna. Al’amarin da mai magana da yawun gwamnan …
‘Yar takarar gwamnan jihar Taraba, Aisha Jummai Alhassan wacce akafi sani da “Mama Taraba”, tayi amfani da jirgin kwale-kwale wajen zuwa taron yakin neman zabenta a wani kauyen jihar Taraba. …
Kasar Amurka, karkashin shugaba Donald Trump, ta aike da sakon albishir ga dan takarar shugabanci kasa na jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar. Yau da safiyar juma’a ne sakataren gwamantin Amurka, …
Malaman Izala sun juya kalaman Kwankwaso don yayi bakin jini- Mal Aminu Daurawa
Sheikh Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan malamai sama da guda 100 don su nuna goyon bayansu ga jagoran Kwankwasiyya, Engr Kwankwaso a ziyarar da suka kaima masa gidanshi dake garin …
Jami’iyyar APC a jihar Sokoto tace ta karbi ‘yayan jami’yyar PDP da SDP wadanda suka fito daga kananan hukumomi 23 a jihar ta Sokoto. Mai tamakawa shugaban jam’iyyar a kafafun …
Malamai: In za su tsine min sau 1000, sai dai Allah ya karamin daukaka – Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, yayi karin haske akan maganarshi da yayi akan malamai da yace ya kamata su dena amfani da mambarinsu domin zagi ko kushe …
Kano: Kuri’ar da aka kama jabu ce, an buga ta domin koyar da zabe- Yan sanda
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, karkashin jagorancin kwamishina Muhammad Wakili tace kuri’ar da aka kama yau a unguwar sabon gari jabu ce. Rundunar tace a bincken data gudanar ta gano …
Wata baiwar Allah mai suna Ade, tayi yunkurin satar jaririn da aka haifa kwana uku a asibitin Kuroda dake karamar hukumar Fagge a birnin Kano. Ade ta bawa mai gadi …
Zaben 2019: ‘Yan sanda sun cafke mota mai dauke da buhun dangwalalliyar kuri’a 17 a Kano
‘Yan sanda a jihar Kano sun damke wata mota da mai dauke da buhun dangwalalliyar kuri’a da aka daddangwalawa jami’iyyar APC guda 17 a unguwar Sabon Gari. Tini dai yan …
Zuwa ga Shugaba Buhari: Idan kai mai gaskiya ne, ka tonawa barayin kusa da kai asiri – Gwamnan Akwa Ibom
Gwamnan jihar Akwai Ibom, Mr Emmaneul Udom ya kalubalanci shugaba Muhammadu Buhari daya bayyawa duniya irin badakalar da mukusantashi sukayi. Gwamnan yace gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari yana bawa duk wani …
