Fitaccen mawakin Hausa Hip-hop, Amir Hassan dan asalin jihar Kano da ake yi wa lakabi da dan autan mawakan arewa da Allah ya yi wa rasuwa a shekarar 2017 ya …
Mun kashe miliyan 523 don ciyar ‘yan makaranta lokacin dokar kulle – Sadiya Faruk
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta kashe Naira miliyan 523.3 domin ciyar da yara ‘yan makaranta a lokacin dokar kulle ta Koronabairas. Ministar ma’aikatar ayyukan jinkai da bala’i, Hajiya Sadiya …
Dubban al’ummar musulmi ne suka halarci raka’oi biyu na sallar idi babba a Masallacin idi na kofar doka Zariya. Sallar da aka fara da misalin karfe 9 na safe, bisa …
Ana cigaba da jimamin tashin tagwayen ‘Bom’ a Maiduguri a ranar jajiberin Sallah
Al’umma na cigaba da bayyana kaduwarsu da tashin wasu tagwayen ‘Bom’ a birnin Maiduguri na jihar Borno. Rahotanni sun tabbatar da cewa tagwayen bom din sun tashi a ranar Alhamis …
Ban taba zaton akwai takin zamani kamar na NARICT ba-Sarkin Noman Makarfi
An yi kira ga gwamnatoci a kowanne mataki da kungiyoyi masu zaman kan su da kuma kamfanonin gudanar da aikin gona su rika amfani da takin zamani da ake sarrafawa …
Babban limamin masallacin Juma’a, Sheikh Hamza Uba Kabawa ya fadakar da al’umma wasu taril falala har 8 ta ranar Arfat. Shehin malamin bayyanawa DABO FM mecece ita wannan rana ma …
Lokaci ya yi da Adhama zai farfado da ofishin sa daga magagin mutuwa -SG SUG BUK
Shugaban kungiyar daliban jami’ar Bayero, Mahmoud Balarabe Yazid ya yi kira ga mai bawa shugaban kasa shawara ta fannin matasa da dalibai, Nasir Sa’id Adhama da ya farfado da ofishin …
Dan takarar gwamnan jihar Kano na jami’iyyar PRP a zaben 2019, Mallam Salihu Sagir Takai, ya bar jami’iyyar PRP zuwa APC mai mulkin jihar Kano. Tin dai a jiya Litinin, …
Kadan ma aka gani – Cewar Mai Mala Buni dangane da komawar Dogara zuwa APC
Shugaban rikon kwaryar jam’iyya mai mulki a kasa, Mai Mala Buni ya bayyana cewar ‘yan Najeriya za su sha mamaki sosai nan gaba dangane da wasu jiga-jigan jam’iyyar adawa da …
Daukar Nauyi: Ginshikin Talakawan Soba, Hon Ibrahim Hamza ya kafa tarihi
A Litinin nan, 27 ga watan Yunin shekara ta 2020 Dan majalisar wakilai na Kasa mai wakiltar mazabar karamar hukumar Soba ta Jihar Kaduna Hon Ibrahim Hamza Soba, wanda aka …
Surutanku ba za su hana mu cigaba da ayyuka a Kano ba – KNSG ga Kwankwasiyya
Gwamnatin jihar Kano ta ce babu abinda zai hana ta ciwon bashi domin aiwatar da ayyuka a jihar Kano. Kwamishinan yada labaran jihar, Mallam Muhammad Garba ne ya bayyana haka …
Abba Yusuf ya kai Ganduje kotu kan ‘bai wa wasu mutane gine-ginen Gwamnati’
Abba Kabir Yusuf, dan takarar gwamnan Kano a zaben 2019 ya mika gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje zuwa kotu tare da wasu mutane. Lauyan dan takarar, Barista Bashir Yusuf Tudun …
Kwankwasiyya ta maka Ganduje a kotu domin hana shi ciyo bashin Biliyan 300
Kungiyar kwankwasiyya ta maka gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a kotu domin hana shi ciwo bashin €684,100,100.00 a wani banki na kasar Sin, China Development Bank. Rahoton DABO FM …
Burin mu shi ne samar da kwararrun dalibai a bangaren aikin Gona – Farfesa Musa Mahadi
Kwalejin horas da aikin Noma da ke karkashin Jami’ar Ahmdu Bello Zariya, ta shirya domin cigaba da bunkasa a bangaren aikin Gona da samar da kwarewa ga dalibai da suke …
Ana cigaba da jimamin mutuwar Ganiyyu Abdulrazaq, Lauyan Arewa na farko
A daren ranar Juma’a, 3 ga watan Dhul Qadah 1441 – 23/7/2020, lauyan farko a yankin arewacin Najeriya, Ganiyu Folorunsho AbdulRazaq, ya rasu a babban birnin tarayyar Najeriya dake Abuja. …
Tallafin Korona: Gwamna ya raba tumatirin leda, taliyar yara guda bibbiyu
Gwamnatin jihar Ebonyi ta kaddamar da bada tallafin kawar da radadin da cutar Koronabairas ta haddasa a fadin jihar baki daya. DABO FM ta tattara cewa an bayar da tallafin …
Shugaban Daliban jihar Bauchi, Adamu Kaloma ya shaki iskar ‘yanci
Rahotannin da suke iske DABO FM sun tabbatar da cewa rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi sun saki shugaban daliban jihar Bauchi, Adamu Musa Kaloma. Hakan na zuwan awanni …
Yanzu-yanzu: Jami’an tsaro sun kama shugaban daliban Bauchi kan shirya zanga-zangar lumana a Bauchi
Jami’an tsaro a jihar Bauchi sun kama shugaban kungiyar daliban jihar Bauchi ‘NUBASS’ kuma tsohon dan takarar shugaban daliban jami’ar Bayero, Adamu Musa Kaloma a yau Asabar, DABO FM ta …
Tsohon gwarzon dan wasan kungiyar kwallon kafar kungiyar Barcelona kuma mai horar da kungiyar Al-Sadd ta kasar Qatar, Xavi Hernandez ya kamu da cutar Koronabairas, rahotanni sun tabbatar. Kungiyar ta …
Rikice-rikice: El-Rufa’i ya sanya dokar ta-baci a kananan hukumomin Jema’a da Kaura
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya sanya dokar ta-baci a kananan hukumomin Kaura da Jema’a sakamakon rikici-rikici da suke faruwa a yankin. Hakan na zuwa bayan neman da jami’an …
