Shugaban kungiyar daliban jami’ar Bayero, Mahmoud Balarabe Yazid ya yi kira ga mai bawa shugaban kasa shawara ta fannin matasa da dalibai, Nasir Sa’id Adhama da ya farfado da ofishin …
Dan takarar gwamnan jihar Kano na jami’iyyar PRP a zaben 2019, Mallam Salihu Sagir Takai, ya bar jami’iyyar PRP zuwa APC mai mulkin jihar Kano. Tin dai a jiya Litinin, …
Kadan ma aka gani – Cewar Mai Mala Buni dangane da komawar Dogara zuwa APC
Shugaban rikon kwaryar jam’iyya mai mulki a kasa, Mai Mala Buni ya bayyana cewar ‘yan Najeriya za su sha mamaki sosai nan gaba dangane da wasu jiga-jigan jam’iyyar adawa da …
Daukar Nauyi: Ginshikin Talakawan Soba, Hon Ibrahim Hamza ya kafa tarihi
A Litinin nan, 27 ga watan Yunin shekara ta 2020 Dan majalisar wakilai na Kasa mai wakiltar mazabar karamar hukumar Soba ta Jihar Kaduna Hon Ibrahim Hamza Soba, wanda aka …
Surutanku ba za su hana mu cigaba da ayyuka a Kano ba – KNSG ga Kwankwasiyya
Gwamnatin jihar Kano ta ce babu abinda zai hana ta ciwon bashi domin aiwatar da ayyuka a jihar Kano. Kwamishinan yada labaran jihar, Mallam Muhammad Garba ne ya bayyana haka …
Abba Yusuf ya kai Ganduje kotu kan ‘bai wa wasu mutane gine-ginen Gwamnati’
Abba Kabir Yusuf, dan takarar gwamnan Kano a zaben 2019 ya mika gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje zuwa kotu tare da wasu mutane. Lauyan dan takarar, Barista Bashir Yusuf Tudun …
Kwankwasiyya ta maka Ganduje a kotu domin hana shi ciyo bashin Biliyan 300
Kungiyar kwankwasiyya ta maka gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a kotu domin hana shi ciwo bashin €684,100,100.00 a wani banki na kasar Sin, China Development Bank. Rahoton DABO FM …
Burin mu shi ne samar da kwararrun dalibai a bangaren aikin Gona – Farfesa Musa Mahadi
Kwalejin horas da aikin Noma da ke karkashin Jami’ar Ahmdu Bello Zariya, ta shirya domin cigaba da bunkasa a bangaren aikin Gona da samar da kwarewa ga dalibai da suke …
Ana cigaba da jimamin mutuwar Ganiyyu Abdulrazaq, Lauyan Arewa na farko
A daren ranar Juma’a, 3 ga watan Dhul Qadah 1441 – 23/7/2020, lauyan farko a yankin arewacin Najeriya, Ganiyu Folorunsho AbdulRazaq, ya rasu a babban birnin tarayyar Najeriya dake Abuja. …
Tallafin Korona: Gwamna ya raba tumatirin leda, taliyar yara guda bibbiyu
Gwamnatin jihar Ebonyi ta kaddamar da bada tallafin kawar da radadin da cutar Koronabairas ta haddasa a fadin jihar baki daya. DABO FM ta tattara cewa an bayar da tallafin …
Shugaban Daliban jihar Bauchi, Adamu Kaloma ya shaki iskar ‘yanci
Rahotannin da suke iske DABO FM sun tabbatar da cewa rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi sun saki shugaban daliban jihar Bauchi, Adamu Musa Kaloma. Hakan na zuwan awanni …
Yanzu-yanzu: Jami’an tsaro sun kama shugaban daliban Bauchi kan shirya zanga-zangar lumana a Bauchi
Jami’an tsaro a jihar Bauchi sun kama shugaban kungiyar daliban jihar Bauchi ‘NUBASS’ kuma tsohon dan takarar shugaban daliban jami’ar Bayero, Adamu Musa Kaloma a yau Asabar, DABO FM ta …
Tsohon gwarzon dan wasan kungiyar kwallon kafar kungiyar Barcelona kuma mai horar da kungiyar Al-Sadd ta kasar Qatar, Xavi Hernandez ya kamu da cutar Koronabairas, rahotanni sun tabbatar. Kungiyar ta …
Rikice-rikice: El-Rufa’i ya sanya dokar ta-baci a kananan hukumomin Jema’a da Kaura
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya sanya dokar ta-baci a kananan hukumomin Kaura da Jema’a sakamakon rikici-rikici da suke faruwa a yankin. Hakan na zuwa bayan neman da jami’an …
Rashin Tsaro: ‘Yan Binduga sun sace Sifetan ‘yan Sanda a Adamawa
‘Yan Bindiga a sun sace wani jami’in dan sanda mai mukamin Sifeta a garin Koma na karamar hukumar Jada a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya. Kazalika ‘yan Bindugar …
Zulum ya yaba wa Pantami kan kaddamar da muhimman ayyukan sadarwa 6 a wasu jihohin Najeriya
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya jagoranci wani taro na kaddamar da wasu ayyuka guda 6 da Ministan Sadarwa, Dr Isa Ali Pantami, ya yi. An gudanar da taron …
Kwabid-19: Za a fara gwaji kan mutane na rigakafin da aka samar a Birtaniya
Masana ilmin kwayoyin cuta a jami’ar Oxford sun kirkiri rigakafin cutar Koronabairas da ta addabi duniya. Za a fara gwajin rigakafin kan mutane ranar Alhamis mai zuwa. Wannan ya biyo …
Tarihi: Shin da gaske Sayyadina Umar A.S ya taɓa aika saƙo daular Borno?
[avatar user=”ibrahim” /] Shin da gaske Sayyadina Umar ya taba aika sako daular Borno? Wakilin DABO FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha yayi mana sharhin wannan tambaya. Mawallafa Tarihi dadama …
Da dumi-dumi: Yakubu Dogara, tsohon kakakin majalissar tarayyar ya koma APC daga PDP
Tsohon kakakin majlissar tarayyar Najeriya, Rt Hon Yakubu Dogara ya bar jami’iyyar PDP zuwa jami’iyyar mai mulki ta APC. Hakan na zuwa ne jim kadan bayan da suka gana da …
Buhari ya yi wa Najeriya ƙamshin mutuwa – PDP ta nemi Buhari ya aje aiki
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta nemi shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka daka mukamin shugabancin kasar, inda ta bayyana Najeriya karkashin Buhari kamar majiyyacin dake bukatar injin shakar iska …
