Rundunar Sojojin sashin Lafiya dole dake aiki a jihar Yobe, ta tabbatar da fatattakar yan Boko Haram da suka kai hari a garin Damaturu, babban birnin jihar. Mai magana da …
Gwamnatin jihar Kano zata fara biyan albashin N30,000 a watan Disamba
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fara biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi ma’aikatan jihar daga watan Disambar 2019. Hakazalika gwamnati ta bayyana biyan bashin bashin cikon kudin tin …
Yanzu haka dai a garin Damaturu dake jihar Yobe na fuskantar hare-hare wadda ake zargin Kungiyar Ahlul Sunnah Li Daawatu Wal Jihad wadda aka fi sani da Boko Haram. Labari …
Babban Bankin Najeriya ya zaftare chajin cirar kudi na ‘ATM’ daga N65 zuwa N35
Babban Bankin Najeriya, CBN ya rage kudin chajin cirar kudi a injin ATM zuwa N35, wanda a baya ake chajin N65. Kamar yaddar majiyar mu ta Dabo FM ta shaida …
Musulman China: Kasar China tana da ikon kulle su – Yariman Saudiya
Biyo bayan tsamari da cigaba da tsare musulman kabilar Uighur dake a lardin Xinjian da kasar China take yi yasa akayi waiwaye zuwa wata magana da yariman kasar Saudiyya, Muhammad dan …
Salah ya lashe kyautar gwarzon dan wasan gasar kofin duniya na ajin kungiyoyi
Dan wasan gaba na kungiyar Liverpool kuma dan kasar Misira, Muhammad Salah, ya samu nasarar lashe kambu na gwarzon dan wasa a gasar cin kofin duniya ajin kungiyoyi. Hakan na …
An yanke wa wani malamin jami’an da ya yi batanci ga Annabi Muhammad SAW a shafinsa na sada zumunta hukuncin kisa. Malamain jami’ar mai suna Junaid Hafeez, yana tsare ne …
Kwashina a Zamfara ya ajiye mukami saboda Matawalle yaki bashi na Kananan Hukumomi
Bayan rahotanni da suka fita a farko na ajiye aikin Kwamishinan Ilimin na jihar Zamfara, Jamilu Zanna, bisa dalilinshi na cewa gwamnan baya kulawa da sha’aninsu, inda ya bayyana har …
Yacce shugaba Jonathan ya kashe biliyan 40 wajen gyaran Majalissar Tarayya a 2013
A makon da muke ciki, shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2020 wanda a cikinshi ne ya aminta da kashe Naira biliyan 37 domin gyaran zauren …
Kasar Saudiyya taki halartar taron kasashen Musulmi akan yunkurin ceto Musulman China
Kasar Saudiyya taki halartar taron da aka shirya a kasar Malasiya da nufin daukar mataki domin ceto Musulman da ake zargin kasar China da azabtarwa. Ana dai zargin hukumomi a …
Har yanzu rikicin dake tsakanin gwamnan jihar Kano da mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi, bai dauki hanyar karewa ba sai ma sabon salo da ya fito dashi. Majiyoyi daga …
Shehu Usmanu Bn Fodio dan Kadiriyya ne – Sheikh Karibullah Nasir Kabara
Shugaban darikar Kadiriyya na nahiyar Afirika, Sheikh Karibullah Nasiru Kabara, ya bayyana yacce Mujadadi Shehu Usman dan Fodio ya kasance dan darikar Kadiriyya. Malamin ya bayyana haka a wata ganawa …
Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, ya karbi nadin gwamnan Kano, Ganduje a matsayin sabon shugaban Majalissar sarakunan jihar Kano. Hakan na zuwa ne bayan wa’adin kwana 2 da gwamnan ya …
Abubuwan da zasu iya faru wa in Sarki Sunusi ya ketare wa’adin Ganduje
Biyon bayan wa’adin kwana biyu da gwamnan Kano ya baiwa Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, na karba ko barranta daga shugabancin da aka nadashi, DABO FM ta tattara abubuwan da …
Wa’adin da Ganduje ya bawa Sarki Sunusi na karbar shugabancin Majalissar Sarakuna zai kare gobe
Ranar 21 ga watan Disamba, wa’adin da Gwamnatin jihar Kano ta bawa Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, na rubuto mata takardar karbar shugabancin Majalissar Sarakunan jihar Kano da gwamnan jihar …
Ganduje ya sake nada Ali Baba Agama Lafiya a matsayin mai bashi shawarar addinai
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya nada sabuwar shugaban ma’aikatan jihar Kano tare da masu baiwa bashi shawara na musamman guda 5. Gwamnan ya bayyana hakane cikin wata …
Yanzu-Yanzu: An faɗi gabana ana rokon tilas saina tumɓuke rawanin Sarki Sanusi -Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa a yau alhamis gamayyar kungiyoyi fiye da 35 sunyi kira da ya tsige Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ba tare da …
Kungiyoyin ‘masu kishin Kano’ guda 35 sun nemi in ya sauke Sarki Sunusi – Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana yacce wasu kungiyoyin wanda suke kiran kansu da ‘yan kishin Kano, sun aike da buktarsu don neman ya tsige Sarkin Kano, …
Adadin ‘yan Najeriya dake son satar kudin kasa yafi na wadanda suka sace da masu sata a yanzu
Shuwagabannin Najeriya, sun kasancewa daga cikin shuwagabanni mafi zarra a wajen yi wa asusun kasa ta’annati a fadin duniya. Satar miliyoyin kudade ya zama tamkar wutar lantarki a kasashen turai …
Me gwamnatin tarayya take nufi da dora hoton Sarkin Kano da Buhari kadai? Ba Ganduje da Sarakuna 4
Bayan kammala taron yaye daliban makarantar koyar da aikin dan sanda dake jihar Kano, fadar Gwamnatin Najeriya ta wallafa hotunan zuwan da shugaba Buhari yayi a shafinta na Twitter @NigeriaGov. …
