Sarakunan dake karkashin Majalissar Sarakunan ta Kano, sun hadu a wajen taron yaye daliban makarantar koyar da aikin dan sanda da take garin Wudil a jihar Kano. Taron dai ya …
Matawalle ya bi gidajen talakawa marasa karfi da tallafin ₦500,000 kowannen su
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle Muradun ya bi gida gida da tallafin naira dubu dari biyar ga kowanne talaka da Allah ya tsaga da rabonsa a cikin garin Gusau dake …
Kudin yi wa Majalissa kwaskwarima zai ishi gina ajujuwan zamani guda 10,360
Kudade da aka ware na Naira biliya 37 domin gyaran Majalissar Najeriya wanda ya janyo cece-kuce tsakanin al’umma kasar musamman masana da suke ganin an saka koko ba’a masakinshi ba. …
Bayan furucin El-Rufa’i na ikirarin samun tsaro, anyi garkuwa da dagacin Birnin Gwari
Yan bindiga sunyi garkuwa da Hakimin Birnin Gwari, Yusuf Abubakar a kan titin Birnin Gwari zuwa Kaduna a ranar Laraba. Daily Nigerian ta rawaito cewa an sace hakimin tare da …
Bayan rahotan Dabo FM, wata gidauniya za ta kai dauki zuwa Makarantar Firamare ta garin Garo
Wata gidauniyar jinkai mai sunan, Hadeeyatul Khair Foundation, da wasu matasan mata a jihar Kano ke jagoranta, sun shirya baiwa makarantar Firamaren dukkanin abinda take bukata. Hakan na zuwa ne …
Sanata Benjamin Uwajumogu mai wakiltar Arewacin jihar Imo ya rasu a yau Laraba. Da yake tabbatar da al’amarin, Sanata Rochas Okrocha, ya bayyana cewa Sanata Benjamin ya rasu ne bayan …
Buhari ya amince da bukatar kamfanin Hyundai na fara kera Motoci a Najeriya
Shugaba Buhari ya bayyana cewa zasu hana hannu tare da bawa kamfanin Hyundai damar fara kera motoci tare da gyaran matatun mai Najeriya. DABO FM ta tattara cewa shugaba Buhari …
Kotun koli ta kori hukuncin kotun daukaka kara, ta tabbatar da gwamnan PDP
Kotun kolin Najeriya ta kori hukuncin kotun daukaka kara na zaben gwamnan jihar Oyo, ta tabbatar da gwamnan Makinde a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar. Kotun wacce ta …
Rashin motsa jiki yana kisa irin na masu shan ‘Tabar Tabako’ da masu Kansa
A yanzu, rashin motsa jiki yana kawo asarar rayuka matuka kamar yacce masu shan taba suke mutuwa a fadin duniya. DABO FM ta binciko wani bincike da masana kiwon lafiya …
Matasa sama da miliyan 100 basu da ayyukanyi na kirki – Gwamnatin tarayya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta hannun Ministan Kwadago da ayyukanyi, Mista Chris Ngige, ta bayyana alkaluman matasan Najeriya dake fama da rashin ayyukanyi na kwarai. Minstan ya bayyana haka ne a …
Dalibi ya raba wa tsoffin malamanshi na Sakandire motocin kece raini da dubunnan Nairori
Sashin Hausa na Legit.ng ya rawaici cewa; “Kimanin kwanaki 10 da suka gabata ne aka yi bikin murnar cikar kwalejin gwamnatin tarayya dake garin Daura jahar Katsina (FGC Daura) shekaru …
Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2020 a yau Talata, 17 ga watan Disambar 2019. A yau ne dai shugaban yake cika shekaru 77 a duniya, …
Majalissar Tarayya tana duba yiwuwar mayar da wa’adin mulki tsawon shekaru 6
Majalissar wakilan Najeriya ta fara duba yiwuwar yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya kwaskwarima akan wa’adin da shugaban kasa da gwamnoni suke yi a kan mulki. Majalissar ta raja’a kan …
Kotun da ta jinginar da kirkirar sabuwar Majalissar Sarakunan jihar Kano, ta janye hukuncinta
Babban mai shari’a, Ahmad Tijjani Bodamasi na babbar Kotun jihar Kano, ya janye hukuncin da yayi a baya na dakatar da kirkirar sabuwar Majalissar jihar Kano da gwamna Ganduje yayi. …
Ba zan bari kuyi zalunci a zaben 2023 ba – Buhari ya fada wa masu madafun iko
Shugaba Muhammadu Buhari yayi alwashin tsage dantse wajen ganin ba’ayi zalunci a zaben 2023 da za’ayi ba. Shugaban yayi kira da ‘yan siyasa da suke da ra’ayin fitowa zabe da …
Mawaƙan ‘Buhari Jirgin Yawo’ sun ga ta kansu a hannun wani ɗan siyasa
Da misalin karfe 2:00 na dare ranar Lahadi, wasu da ake zargin yan daban siyasa ne , sun je garin Gwadangaji dake jihar Kebbi suka dauko Mawaki Bello Bala Aljannare …
Yanzu an mayar da sarakuna a Kano basu da wata daraja -Aminu Daurawa
Babban malamin addinin musulunci kuma tsohon kwamandan Hisba ta jihar Kano, Malam Aminu Daurawa ya bayyana cewa gwamnata tasa an dena ganin darajar sarakuna. Rahoton mu na nan Dabo FM …
Fashewar tukunyar ‘Gas’ ta hallaka wasu ‘yan uwa su 8 har lahira a jihar Katsina
Gobara ta cinye wasu ‘yan uwa takwas. Wutar da ta tashi da misalin karfe 5 na yamma ranar Asabar a garin Dan Musa na karamar hukumar Dan Musa, ta yi …
Biyo bayan labaran mutuwar tsohon shugaban Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida da yayi ta yawo a shafiyar yau 15 ga watan Disamba, ta tabbatar labarin babu gaskiya a ciki. Wasu …
Zamu yanke wutar da muke baku idan baku biya kudi ba – Najeriya ta fada wa Nijar, Togo da Benin
Gwamnatin tarayya Najeriya ta alkauranta yanke wutar Lantarki da take bawa kashen Nijar, Togo, da Benin idan har basu biya bashin da ake binsu na dala miliyan 16 ba. Shugaban …
