Cece-kuce ya barke tin dai bayan fitowar batun taron da diyar shugaba Muhammadu Buhari ta shirya wanda mahalarta taron zasu biya N10,000 a matsayin kudin shiga. Zahra dai ta shirya …
Ra’ayoyi: Bai wa diyarka jari, yafi kayi mata tanadin shagalin biki, Daga Idris Abdulaziz
Goyan bayan sana’ar ‘Ya tin da farko a mai makon ayi mata tanadin shagalin bikin ta, ana kashe kudi da al-mubazzaranci da dukiya duk da sunan farin cikin aure wanda …
Zahra Buhari ta shirya taron bada shawarwari, mahalarta zasu biya kudin shiga na N10,000
Diyar shugaba Muhammadu Buhari, Zahra Muhammad Buhari, ta shirya taro domin tattaunawa da mutane akan batutuwan yanar gizo. DABO FM ta tattara cewa Zahra Buhari, zata yi magana da mutane …
Wani Likita a kudancin kasar Indiya, ya samu nasarar ciro Kifi a cikin hancin wani Yaro a kasar Indiya. DABO FM ta tattaro cewa; Yaron ya gamu da iftila’in shigewar …
Addinin kirista na koyar da zaman lafiya da son juna-most Reverend Ali Buba Lamido
Shugaban Darikar Angalican communion diocese na wusasa Most Reverend Dr. Ali Buba Lamido, ya shawarci gwamnatin tarayya ta yi amfani da rufe kan iyakokin kasar nan ta kasa da ta …
Ta’addanci: Duk randa Abdulaziz Yari ya sake zuwa Zamfara, da kai na zan kama shi – Matawalle
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya bayyana shirinshi na kama tsohon gwamnan jihar, Abdulaziz Yari. Hakan na zuwa ne bayan da Gwamna Matawalle ya zargi tsohon gwamna da tayar …
Babbar Kotu a Kano ta ‘rugurguje’ karin Sarakuna 4 da Ganduje ya kirkira
Wata babbar Kotun tarayya dake da zama a jihar Kano, ta ruguza karin Sarakuna 4 da gwamnatin jihar Kano karkashin jagoranci Dr Abdullahi Umar Ganduje, ta kirkira. Mai shari’a Usman …
Majalissar Dattijai taki amince wa da kudirin hana shigowa da Injinan ‘Generator’
Majalissar Dattajai ta ki aminta da kudirin kakaba takunkumin domin hana shigowa da injinan ‘Generator’ cikin Najeriya. Yayin zaman majalissar na ranar Talata, Sanata Chukwuka Utazi, mai wakiltar Enugu ta …
Bayan matsin lambar kafa hukumar Nishadi, Malaman Saudia sun fara halarta Kade-Kade da ‘Waken Disco’
Bidiyon maganar yana chan kasa. Biyo bayan yunkuri da fafutukar karfafar harkokin Nishadi da yariman kasar Saudiyya, Muhammad Bn Salman, yake yi, Malamai a kasar sun fara nemo wa shirin …
An saukar min da wahayi zanyi shugabancin Najeriya -Yariman Bakura
Tsohon gomnan Zamfara, Ahmed Sani Yariman Bakura yace zai tsaya takarar shugaban kasa saboda wahayin da aka saukar masa ta hannun abokin sa. A rahoton da Dabo FM ta samu …
A kokarin da take na samar wa matasa aikin yi da koyar da su sana’o’i da muhinmancin sanin matakin jini ga bil-adama da kuma wayar da kai game da muhinmancin …
Hon Shamsuddeen Dambazau ya raba gagarumin tallafi ga wanda iftila’i ya afkawa
Dan Majalisa mai wakiltar Takai da Sumaila a Jam’iyyar APC, Hon Shamsuddeen Dambazau ya raba gagarumin tallafi ga wadanda iftila’i ya afkawa a kananun hukumomin da yake wakilta. A wata …
An bukaci dan Majalissar Tarayya na Fagge ya dena bautar da Matasa da sunan nema musu aikin yi
Tabbas babu inkari dangane da ikirarin da wasu mutane suke yi na cewa dan majalisar tarraya mai wakiltar karamar hukumar Fagge, yana kokari gurin samawa matasa gurbin aiki, kuma har …
‘Push up bra’ shi ne sunan da ake kiran bireziyar da ake wa lakabi da ‘a cuci maza’. Kwarrariyar likita a asibitin Spacialist dake jihar Bauchi, Dr Habiba Ismail, tayi …
Maigatari, Daura da Jibiya na daga cikin garuruwan da aka haramta sayar da man fetir
Ma’aikatar lura da arzikin man fetur wato DPR ta daina ba da damar gina gidan mai tare da janye ba da lasisi ga gidajen mai dake da kusancin kilomita 20 …
Likkafar yaren Hausa ta daga zuwa matsayi na 11 cikin yarukan da sukafi shahara a Duniya
Sabon bincike ya nuna cewa yaren Hausa da akafi yi a Arewacin Najeriya da wasu kasashen Afirka irinsu Kamaru, Nijar, da Chadi ce yare ta 11 a duniya. A cewar …
Anyi kira ga Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II da ya janye kalamanshi akan satar Yara a Kano
Khalid Sunusi Kani, shugaban dalibai a Jami’ar Bayero dake jihar Kano, yayi kira ga Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, da ya janye kalamanshi akan satar Yaran Kano. A makon da …
Ra’ayoyi: Akwai kura-kurai a kalaman mai martaba Sarki Muhammadu Sunusi II, Daga Khalid Kani
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai, mai kowa mai komai, wanda ya bani damar yin wannan ‘yar gajeriyar fadakarwa zuwa ga mai Martaba Sarkin Kano da dukkan daukacin Al’umma masu irin ra’ayin sa game da satar Yara da ake tayi a …
Matashi Abubakar Idris, wanda aka fi sani Abu Dadiyata, ya cika kwanaki 104 tin bayan da wasu ba’a san ko suwaye ba suka daukeshi har cikin gidanshi dake Kaduna. Dadiyata …
Kwamishinonin ‘yan sanda 13 sun samu karin matsayi zuwa mataimakan babban Sifeta
Shugaban Rundunar ‘yan sandan Najeriya IG Muhammad Adamu yayi wa kwamashinonin ‘Yan Sanda 13 karin matsayin zuwa mataimaka na II a matakin kasa. Bayan Karin wannan matsayi shugaban Rundunar ya …
