Zakaran kwallon kafa ta Africa, tauraro a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake Premier League ta kasar England wato Mohamed Salah ya karbi bakwancin ministan sadarwa na Najeriya Isa Ali …
Bincike ya nuna fiye da kashi 75% na matan Najeriya suna amfani da mayuka da allurar bilicin
Wasu kwararru a fannin hada man da yake canja launin yadda fata take sun bayyana cewar lallai yin amfani da su nau’oin wadannan mai na da matukar hadari ga lafiyar …
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wata mota da aka sato daga Kano
Rundunar yan sandan ta jihar Katsina ta damke wani mutum mai suna Ibrahim Usman mai shekaru 35 mazaunin unguwar Kwari dake yankin Badawa a nan Kano, bisa zargin sa da …
Yan soshiyal midiya ne suka dora Atiku a keken bera – Femi Adesina
Mai bawa Shugaba Muhammad Buhari shawara kan yada labarai, Femi Adesina ya lissafa wasu tarin kashe-kashen mutane ta yace sune suka dora dan takarar jamiyyar PDP, Atiku Abubakar a keken …
Gwamnoni za su fidda mutane miliyan 24 daga Talauci zuwa shekarar 2030
Gamayyar kungiyar Gwamnonin Najeriya, NGF, ta shirya fitar da ‘yan Najeriya 24 daga kangin Talauci. Gwamnonin sun bayyana shirinsu na yin hadin gwiwa da gwamnatin tarayya domin tabbatar da wannan …
Juma’a: Sallah a masallacin da mutane miliyan 8 suke halarta a kasar Indiya
Ainahin ranar wallafa rahoton: 6 ga watan Yulin 2019, maimaicin Yau. An gudanar da sallar Idi karamar a kasar Indiya ranar 5 ga watan Yulin 2019. Wakilan DaboFM sunyi tattaki …
Indiya: Mun samu Dalibanmu cikin koshin Lafiya da kwanciyar hankali – Kwankwaso
A makon da muke ciki ne tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, ya kai ziyara kasar Indiya domin ganawa da daliban da gidauniyar Kwankwasiyya ta tura kasar. Ranar …
Ei mei scripta intellegat. Verear voluptaria eam at, consul putent eu vel. Pro saepe maluisset ne, audire maiorum forensibus eos et. Diceret detraxit vis at. Eum et idque tollit assentior, …
Kotun koli ta yi watsi da daukaka karar da jam’iyyar PDP da dan takararta, Atiku Abubakar suka yi wacce ke kalubalantar nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben ranar 23 …
EFCC ta damke wani Kansila a Kaduna da laifin lamushe naira Miliyan 11
Hukumar yaki da rashawa da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta tasa keyar wani kansila a garin Kaduna mai suna Theophilus Madami a kan tuhumarsa da laifin karkatar …
Boko Haram: A jihar Borno kadai, mutane sama da dubu 140 ne suka yi gudun Hijira a shekarar 2019
Dubban mutane ne suka bar Gidajensu bisa rikicin Boko Haram a jihar Borno. Mutane sama da dubu 140,000 ne suka bar Gidajensu a shekarar 2019 kadai bisa rikicin Boko Haram …
Duk wanda ya shigo da kaya na sama da N50,000 Najeriya, zai biya haraji – Kwastam
Rundunar Kwastam ta ce tana tunatar da ‘yan Najeriya masu tafiye-tafiye a jirgin sama cewa; Zasu biya haraji yayin shigowa da kayan da darajar su ta wuce N50,000. DABO FM …
An samo wani mutumin Kano a raye bayan ya nutse a ruwa shekaru 30 da suka wuce
Aminu Baita shine mutumin da ya fada teku shekaru 30 da suka wuce, wanda har aka dauka ya mace tun a shekarar 1990, cikin ikon Allah an same shi a …
#JusticeForKanoKids: ‘Yan sanda sun sake kubutar da Yaran Kano 2 daga Anambra
Rundunar ‘Yan Sanda ta bakin kakakin ta na jihar Anambra, Haruna Muhammad, ta bada sanarwar kame wasu da ake zargin barayin yara ne a Awkan dake jihar Anambra. Kakakin rundunar …
Kano: Kotun daukaka kara ta tabbatar wa Hon Shamsuddeen Dambazau na APC kujerarsa
APC ta kara yin nasara a kotun daukaka kara dake Kaduna, inda ta tabbatar wa dan majalisar tarayya na Takai da Sumaila, Hon Shamsuddeen Abdulrahman Dambazau kujerar sa bayan da …
An wayi gari da kara wa Daliban Jami’ar Maiduguri kudin Makaranta “da ya wuce hankali” – a cewar Daliban. DABO FM ta tattaro cewa a ranar Talata, hukumar gudanarwar jami’ar …
#JusticeForKano9: So muke ayi mana adalci akan Yaranmu da aka canza wa Addini – Dr Rijiyar Lemo
Sheikh Muhammad Umar Rijiyar Lemo, malamin addinin Musulunci a Najeriya, yayi kira da hukumomi da suyi adalci akan Yaran jihar Kano wadanda aka mayar dasu Kiristoci. Makonnin da suka gabata …
Shugaba Buhari bai so bada umarnin rufe Iyakokin Najeriya ba – Ministar Kudi
Babbar Ministar Kudade ta Najeriya, Zainab Ahmad, ta bayyana cewa; rufe iyakoki ta Najeriya tayi, ya jefa kasashen dake makwaftaka da ita cikin halin kunchi. DABO FM ta tattaro cewar; …
Gwamnatin Najeriya zata fara cin tarar naira miliyan 5 ga masu yada labaran karya a yanar gizo
Ministan yada labarai na Najeriya Lai Mohammed, ya shaida cewar mahukuntan kasa sun amince da a sake duba wata tsohuwar doka, da ta bada izinin ci tarar naira miliyan biyar …
Daliban Jami’ar Ilorin ta jihar Kwara, sun hada Naira Dubu Dari Hudu da Casa’in da Biyar (495,000) don ai wa dalibi mai suna Abdulbasir Oladele aikin Tiyata a Idanunsa. Wannan …
