Idan ana maganar kula da lafiyar jiki, to ababe biyu ne suke tasowa; ko dai ayi riga-kafi, ko kuma shan magani. Kowa dai ya san yanda ake yi wa Riga-kafi …
Ranar laraba wata babbar kotun Abuja ta tabbatar da cewar Ibrahim Magu zai ci gaba da kasancewa shugaban rikon kwarya na hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. …
Manyan bukatu 5 da Ganduje yake so majalisa ta zartar masa kan masarautar Kano
A wani bincike na Dabo FM, Daily Nigerian tayi ido biyu da ita wannan sabuwar doka mai cike da bukatun Gwamna Ganduje, wadannan sune jerin manyan abubuwa biyar da zasu …
An umarci Buhari da ya kwace kudaden fanshon da aka bawa Kwankwaso da Shekarau
Wata babbar kotun tarayya da ke Ikoyi a jihar Lagos, ta umarci gwamnatin tarayya da tayi amfani da ikonta wajen ganin ta karbo dukkanin makudan kudaden da tsofaffin gwamnoni wadanda …
Kotu ta umarci Buhari ya kwato Kudaden fansho da tsofaffin Gwamnonin da suka zama Ministoci da Sanatoci
Wata babbar kotun tarayya da ke Ikoyi a jihar Lagos, ta umarci gwamnatin tarayya da tayi amfani da ikonta wajen ganin ta karbo dukkanin makudan kudaden da tsofaffin gwamnonin kasar …
Majalissar Kano ta watsa wa Ganduje kasa a ido, taki aminta da sake nada Sarakuna 4 a Kano
Majalissar dokokin jihar Kano taki amincewa da yiwa dokar mayar da Sarakuna 4 da gwamnatin ta kirkira a baya zama na 2. ‘Yan Majalissar sunki amincewa da sabuwar dokar karin …
A wata sanarwa da mataimakin gwamna Badaru a sabbin kafafen yada labari na zamani, Auwalu D Sankara, ya saki ranar Laraba, ya bayyana kudurin gwamnatin na fara biyan albashin a …
Ana ci gaba da samun Kamfanonin sarrafa Shinkafa ‘Yar gida bayan rufe iyakoki
Da yammacin yau wakilin Jaridar DaboFM na jihar Jigawa, Rilwanu Shehu ya ziyarci Kamfanin sarrafa Shinkafa na A. S. S. P VENTURES SARA dake karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa. …
‘Yar gidan Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ta samu maki mafi daraja a digirin data kammala. Dabo FM ta samo rahoton daga bakin mai dakin shugaban kasa, Aisha Buhari wanda ta …
Gidan Rediyon Freedom ‘Muryar Jama’a’ dake Kano ya cika shekaru 16 da fara watsa labarai
Gidan Rediyon Freedom dake jihar Kano ta cika shekaru 16 da fara gudanar da shirye-shirye daga shekarar 2003 zuwa 2019. A yanayi wanda a iya cewa; Freedom Radio, itace tasha …
Ahmad Rufa’i, dan majalissar dokokin jihar Kwara mai wakiltar karamar hukumar Patigi ya rasu da safiyar yau Talata. Sanarwar ta fito daga kakakin majalissar jihar, Salihu Danladi ta hannun mataimakinshi …
Za’a bawa mutumin da ya bukaci a bashi kasonshi na kasafin kudin Najeriya hakkinshi – Bashir Ahmad
A cikin makon da muke ciki ne dai, faifan bidiyo na wani bawan Allah dan jihar Jigawa ya nemi shugaba Buhari da ya bashi kasonshi na ciki kasafin kudin shekarar …
Gwamna Matawalle zai fitar da Daliban Zamfara guda 200 kasashen duniya a shirin karatu kyauta
Gwamna jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, karkashin tsarin bayar da tallafin karatu ga ‘yan jihar Zamfara, ya dauki nauyin fitar da daliban jihar su 200 zuwa kasashen waje. Kasashen sun …
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila, ta sallami Unai Emery daga matsayin mai horas da kungiyar. Kungiyar ta maye gurbinshi da Freedie Ljungerg a matsayin horaswa na rikon …
Doc Bruce Banner, pelted by gamma rays, turned into the Hulk – ain’t he unglamorous! Wreckin’ the town with the power of a bull, Ain’t no monster cause who is …
Hukumar yaki da cin hanici da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati a Najeriya EFCC ta ce ta cafke wani mutum da yake sojan-gona a matsayin shugaban hukumar wato Ibrahim …
Ranar Tarihi: Shugaban karamar hukumar Zariya ya gabatar da kasafin shekarar 2020 a gaban Kansiloli
A karon farko a tarihi, majalisar mulki ta karamar hukumar Zariya dake Jihar Kaduna, ta gabatar da kasafin kudin shekarar 2020 a gaban majalisar kansilolin karamar hukumar. Da yake gabatar …
Taron N10,000: Ku hanzarta ku biya, zaku ji labari na da wani bai taba fada ba – Zahra Buhari
Cece-kuce ya barke tin dai bayan fitowar batun taron da diyar shugaba Muhammadu Buhari ta shirya wanda mahalarta taron zasu biya N10,000 a matsayin kudin shiga. Zahra dai ta shirya …
Ra’ayoyi: Bai wa diyarka jari, yafi kayi mata tanadin shagalin biki, Daga Idris Abdulaziz
Goyan bayan sana’ar ‘Ya tin da farko a mai makon ayi mata tanadin shagalin bikin ta, ana kashe kudi da al-mubazzaranci da dukiya duk da sunan farin cikin aure wanda …
Zahra Buhari ta shirya taron bada shawarwari, mahalarta zasu biya kudin shiga na N10,000
Diyar shugaba Muhammadu Buhari, Zahra Muhammad Buhari, ta shirya taro domin tattaunawa da mutane akan batutuwan yanar gizo. DABO FM ta tattara cewa Zahra Buhari, zata yi magana da mutane …
