Satar yara a Kano: Fiya da yara 38 yan kasa da shekaru 3 aka sace a karamar hukumar Nassarawa
A wani bincike da Dabo FM tayi ta gano an sace yara 38 a cikin wata 8 kacal a karamar hukumar Nassarawa dake birnin Kano, bayaga alhinin da aka shiga …
#JusticeForKano9: Ganduje ya yaba wa Jami’an tsaro, yayi kira ga Iyaye su kula sosai
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya jinjina wa rundunar ‘yan sandan jihar Kano, bisa kokarinsu na ceto Yaran nan guda 8 da aka samo a jihar Anambra. Tin …
Zamu nuna ba-sani ba-sabo akan Sarakuna da sauran masu hannu cikin kashe-kashe a Zamfara -Gwamna Matawalle
Gwamnatin Zamfara ta ce a shirye take ta aiwatar da shawarwarin kwamitin da ta kafa wanda ya gudanar da bincike game da matsalar ‘yan bindiga da satar mutane da suka …
#JusticeForKano9: Shirun ‘Yan Arewa da Malaman ‘Social Media’ akan mayarda Yaran Kano 9 Arna
-Muhammad Aliyu Sace Yara guda 9 ‘Yan jihar Kano, aka siyar da su aka kuma mayar dasu Kiristoci a jihar Anambra – Lamari mai daukar hankali daya kamata ace Musulmi …
Muna sa ran sabbin Sojoji zasu iya tunkarar kowanne kalubale – Gen Sani Muhammad
A wani bangare na bukin yaye sabbin Kuratan Sojoji da Makarantar horas da kwaratan soji ta Kasa dake Zariya ke shirin gudanarwa a ranar Asabar 19 ga watan Oktoban nan, …
Gwamnatin jihar Kano na dab da kammala aikin wutar lantarki na Tiga
Aikin samar da tashar wutar lantarkin dai tin da fari gwamnatin da ta gabata ta Rabi’u Musa Kwankwaso ce ta fara aikin, gwamnatin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta kusa kammala …
Sarakuna 5, Hakimai 33 da Sojoji 10 keda hannu dumu-dumu a kashe-kashen Zamfara -Kwamatin Bincike
Kwamatin binciken kan kashe kashen jihar Zamfara a ranar Juma’a, ya kammala bincike inda ya gano hannu wasu masu mulkin gargajiya a kashe-kashen da suka faru a jihar. Kwamitin ya …
Nima na cancanci samun kyautar wanzar da zaman lafiya ta ‘Nobel Prize’ -Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari, ta yaba da kyautar samun shaidar wanzan da zaman lafiya ta Duniya da shugaban kasar Habasha ya samu. Shugaban kasar Habasha, Abiy Ahmad, ya karbi kyautar ne …
An mayar dasu Kiristoci bayan yin garkuwa da su – Yara 9 ‘yan Kano da aka ceto a Onitsha
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana yacce tabi dindigi waje ceto Yara guda 9 yan jihar da akayi garkuwa dasu aka kaisu garin Onitsha na jihar Anambra domin yin …
An samu danyen Fetur a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya – NNPC
Hukumar NNPC ta ayyana samun danyen Man Fetur a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya. Manajan hukumar ta rikon kwarya, Samson Makoji, ne ya sanar da haka a cikin wata sanarwa …
Buhari ya dakatar da dukkanin Jami’an Gwamnati daga fita kasashen Waje
Gwamnati Najeriya da shugaba Muhammadu Buhari yake jagoranta, ta dakatar da Jami’anta daga tafiya kasashen Waje. Sanarwar da mai dauke da sa hannun babban daraktan labarai na ofishin sakataren gwamati, …
Sadiya Umar Faruq ta karyata shafin Twitter da yace babu batun Aurenta da Shugaba Buhari
Minista Sadiya Umar Faruq, ta nesanta kanta da wani rubutu da wani shafin Twitter ya fitar mai dauke da sunanta inda inda ya bayyana cewa “Babu maganar aurenta da shugaba …
Sadiya Umar Faruq ta karyata rubutun da wani shafin Twitter yayi akan batun babu aurenta da Buhari
Minista Sadiya Umar Faruq, ta nesanta kanta da wani rubutu da wani shafin Twitter ya fitar mai dauke da sunanta inda inda ya bayyana cewa “Babu maganar aurenta da shugaba …
Hawaye sun zubo daga Idon Sarki Sunusi yayin nuna alhinin mutuwar Jariri akan N1500
A wani faifan bidiyo, mallakar gidan Talabijin na Channels TV, an hangi mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, yana zubar da hawaye. Hakan na zuwa ne bayan da yake …
Kungiyar Dalibai ta Kasa, wato NANS a takaice, reshen shiyya ta Uku, ta karrama Shugaban Sashin koyar da aikin Jarida ta Makarantar Nuhu Bamalli dake Zariya Malam Rabi’u Kera, da …
Labaran Karya: Auren Shugaba Buhari da Sadiya Faruk ba gaskiya bane
Batun karin auren da shugaba Muhammadu Buhari zai yi, batu ne da ya ja hankalin mutanen Najeriya baki daya musamman a Arewacin Najeriya. DABO FM ta gudanar da bincike domin …
Dashen gajimare ko ace “Cloud Seedling” a harshen nasara wata kimiyya da fasaha ce da masana suka ‘kirkiro wajen yin amfani da sinadarai domin a samu ko a kirkiri mamakon …
Batun karin auren da shugaba Muhammadu Buhari zai yi, batu ne da ya ja hankalin mutanen Najeriya baki daya. Tin bayan da uwargidan shugaba Buhari, Aisha Muhammadu Buhari, ta shafe …
Gwamnatin tarayya ta dauki mutum 1, 350 a jihar Kuros Ribas aikin kula da ayyukan noma a karkashin shirin nan na daukar aiki na wucin gadi wato N-Power. Jaridar Leadership …
