Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rushe kwamitin shugaban kasa na musamman akan dawo da kadarorin gwamnati (SPIP) wanda Mista Okoi Obono-Obla ke shugabanta. An umurci Atoni-Janar na tarayya kuma Ministan …
Tsakani da Allah har yanzu ba’a fara aikin Wutar Mambila ba – Ministan Lantarki
Sabon Ministan Lantarkin Najeriya, Sale Mamman, ya bayyana cewa maganar fara aikin Lantarki ta Mambilla, tatsuniya ce. DABO FM ta tattaro cewa Ministan ya bayyana haka ne yayin wata ganawarshi …
Kalaman Sheikh Daurawa akan ‘yan nanaye basu da alaka da kamun da hukumar tace fim takeyi
Kalaman Sheikh Ibrahim Daurawa na cewa; Ana ta kama masu wakokin nanaye an bar masu barna da sunan addini suna zagin Allah” basu da alaka da siyasa ko kama yan …
A daren jiya Lahadi wayewar yau Litinin wasu mahara dauke da muggan makamai suka kai hari jami’ar Maiduguri. Maharan da ake kyautata zaton ‘yan Boko Haram ne, sun shiga makarantar …
Dayawan Matasan da aka haifa a shekarun 1990s zata suke kamar dama can da Sukarin Dangote ko Bua ake amfani a Nigeria, basu da masaniyar cewa Sukari mai ya’ya wanda …
Kudin da ake biya na wutar Lantarki zai karu daga shekarar 2020
Masu amfani da wutar Lantarki a Najeriya zasu biya kimanin Naira tiriliyan daya da rabi a shekara mai kamawa. Hakan na zuwa ne bayan amincewa da kara fashin Lantarki da …
Meyasa wasu mutane suke jin tsoron tofa albarkcin bakinsu wajen kawo gyara a siyasa?, Daga Umar Aliyu Musa
Wannan ita ce babbar tambayar da take ci min tuwo a kwarya kuma kullum nake ganin baikon wannan alummar da suke jin tsoron kawo gayra a siyasar mu ta wannan …
A ranar Alhamis, 18 gawatan Afrilun 2019, shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu na aminta da karin biyan albashin ma’aikatan Najeriya daga N18,000 zuwa N30,000. Har kawo yanzu dai karar …
Labarin da ke shigo mana Yanzu haka, na nuni da cewa tsohuwar Sanata a majalissar Dattijan Najeriya, kuma tsohuwar Ministar matan Najeriya, wacce tai wa jam’iyyar UDP takarar Gwamna a …
Ana ta kama masu wakokin nanaye an bar masu barna da sunan addini suna zagin Allah – Sheikh Daurawa
Tsohon shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Daurawa, yayi kira tare da yin suka akan Hukumar tace fina-finai da wakoki ta jihar Kano. Ya bayyana cewa ana kama …
Fitaccen mawakin siyasar, Dauda Adamu Rarara, ya fitar da sabuwar wakar biyo bayan nasarar da shugaba Muhammadu Buhari ya samu a kotun koli akan abokin takararshi, Atiku Abubakar na jami’iyyar …
Ko faduwar Atiku zata zama tashin Kwankwaso a fafutukar darewa kujerar Lamba 1?
Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Ko a shekarar 2019 da ake …
Kotun Zabe: Na shiga tsananin ruɗani a lokacin da kotu take yanke hukunci – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana yanayin da ya samu kanshi lokacin da Kotu dake zaman yanke hukunci akan karar da Atiku Abubakar ya shigar gabanta na kalubalantar nasarar Buhari n. …
CBN zata dauki dukkanin ‘yan jihar Ebonyi masu matakin ‘First Class’ a Economics aiki
Babban bankin Najeriya, CBN, ya sanya hannu kan daukar dukkanin ‘yan jihar Ebonyi wadanda suka kammala karatu da matakin ‘First Class’ a bangaren ‘Economics’ aiki kai tsaye. Kwamishinan yada labaran …
Daurin shekaru 3 a Gidan Yari ne hukunci fasakaurin buhun Shinkafa daya tak – Hameed Ali
Hukumar hana fasakauri ta Kwastam ta bayyana hukuncin daurin shekaru 3 a gidan yari ga duk wanda aka kama yayi fasakurin buhun Shinkafa daya zuwa Najeriya. Shugaban hukumar, Kanal Hameed …
Nagarta: Gwamnan Bauchi ya mayar wa UNICEF rarar kudin tallafin ciyarwa data baiwa jihar
Gwamnatin jihar Bauchi ta mayar wa UNICEF rara kudi na miliyan 15 da ta baiwa jihar domin yakar rashin cin abinci mai gina jiki. Gwamnan jihar, Bala Muhammad ne ya …
Sheikh Dahiru Bauchi, mataimakin shugaban Fatawa a Najeriya, ya bayyana yacce ta kasance biyo bayan rahotannin harbe-harbe da aka samu a gidanshi. Sashin Hausa na Legit.ng ya rawaito daga Jaridar …
Shugaba Muhammadu Buhari yayi albashi ga ‘yan Najeriya cewa gwamnatin shi ta ‘Next Level’ bazata kara gallazawa yan Najeriya ba. Shugaban ya bayyana haka ne yayi wata ganawa da Kungiyar …
Tana baya tana dabo: Har yanzu Sarkin Waka yana tsare bisa rashin cimma sharudai
Duk da wata Kotu a jihar Kano ta bayar da belin mawaki Naziru M Ahmad, ana cigaba da tsareshi a gidan yari. Hakan na zuwa ne bisa dalilin rashin kammala …
A wasu kalamai irin na bammamaki da aka jiyo gwamnan jihar Ribas, Nyseom Wike, ya furta a lokacin da yake taya shugaba Buhari samun nasara a kotu, yasa ana zargin …
