Biyo bayan rahoton Aminu Ado Bayero ya tsige jigo a jihadin Shehu Bn Fodio wanda ya nada marigayi Ado Bayero sarki da muka fitar, mutane da dama suna ganin babu …
Babban shehin malamin coci ya samu wahayin El-Rufa’i bazai taba mulkin Najeriya ba
Babban Limamin Darikar Angilikan na Mabiya addinin Kirista da ke Garin Zariya, Abiodun Ogunyemi, ya sake yin magana game da gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai. Rahoton Dabo FM na Jaridar …
Aminu Ado Bayero ya tsige jigo a jihadin Shehu Bn Fodio wanda ya nada marigayi Ado Bayero sarki
Biyo bayan sanarwa da ta gabata daga Masarautar Bichi ta jihar Kano bisa tsige wasu hakimai guda 5 (dake karkashin Masarautar kamar yacce sabuwar dokar Sarakunan jihar ta tanada) bisa …
Masarautar Bichi tayi fatali da umarnin kotu, ta cire rawanin Sarkin Bai da wasu Hakimai 4
Majalisa masarautar bichi ta cire hakiman da basuyi mubayi’a ba ga Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero, a zaman ta na yau data gudanar a fadar masarautar Bichi. Masarautar ta …
Shugaban Majalissar Dattijai ya baiwa jarumi Mustapha Nabruska mukami
Sashin labarai na kamfanin haska fina-finan Hausa, Northflix ya bayyana cewa; Shugaban majalisar dattijai Sanata Ahmad Lawal ya ba wa jarumin fina-finan Hausa Mustapha Nabraska mukamin mai ba shi shawara …
Duk shifcin-gizo gwamnoni keyi a batun biyan Sabon Albashi -Kungiyar Kwadago
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa tun bayan zartar da mafi karancin albashi na N30,000 wata 8 da suka wuce, jihohi 5 ne kawai ke biyan sabon albashin. Rahoton Dabo FM …
Tin bayan da jarumar wasan hausa ta fitar da wasu hotuna na bikin cikar ta shekaru 26 da haihuwa mutane suka ringa Allah wadai da shigar da tayi. Jarumi Musa …
Babu wani shugaba kuma ‘Janar’ dan damukuradiyya kamar Buhari -Yahaya Bello
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya mayarwa jaridar ThePunch da martani bayan ta zargi Buhari da mulkin kama karya tare da fakewa da damukuradiyya. Dabo FM ta jiyo Yahaya Bello …
‘Yan biki sun zama masu karbar ta’aziyyar Amarya bayan ta fada Rijiya a Kano
A garin Gajaja na karamar hukumar Dambatta dake jihar Kano, wata Amarya mai suna Fatima, ta fada rijiya jiya Laraba, kwana daya kafin daurin auren ta. Sashin Hausa na BBC …
Bana cikin taron hadin kan APC na ‘Babba-da-Jaka’ da Yari ya kira -Sanata Marafa
Jigo a jam’iyyar APC ta jihar Zamfara, Sanata Kabir Marafa ya nesanta kansa daga taron ‘yan takarkarun gwamna na jihar wato G-8, wanda Abdulaziz Yari ya kira. Rahotan Dabo FM …
A garin Gaya dake jihar Kano, wani magidanci ya hallaka dan da ya haifa ta hanyar sanya masa Shinkafar Bera. Magidancin mai suna Musbahu, ya amsa tabbacin shine wanda ya …
Hanyar Kaduna zuwa Abuja tafi kowacce hanya tsaro a duk fadin Najeriya -El Rufai
Gwamnan jihar Kaduna, Mal Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa, a yanzu haka duk fadin Najeriya babu babbar haya da ke da tsaron hanyar Kaduna zuwa Abuja. Dabo FM ta jiyo …
Aisha Buhari ta yiwa Mamman Daura da Garba Shehu kaca-kaca a Villa
Tun a cikin watan Oktoba ne tsamin dangantaka ya tsananta tsakanin iyalan Mamman Daura da A’isha Buhari bayan ta dawo daga balaguron watanni biyu daga Turai. Wani faifan bidiyo da …
Kotu ta sake dakatar da Ganduje akan kirkirar sabuwar Majalissar Sarkunan Kano
Wata babbar kotu a jihar Kano wacce mai shari’a A.T Badamasi yake jagoranta ta dakatar da gwamnatin jihar Kano daga wanzar da kirkirar sabuwar Majlissar Sarakunan jihar Kano. A cikin …
Tirkashi!: Wani Bakatsine ya canza sunan sa daga Buhari zuwa Sulaiman
Wani mutumin Dutsin-ma a ta jihar Kaatsina ya sanya ranar rada sabon sunan sa bayan ya canza daga Buhari zuwa Sulaiman. Wannan ya biyo bayan abinda ya kira yaudara da …
Rikici ya barke tsakanin Bafarawa da Wamakko a filin jirgin sama na Sokoto
Rikici ya barke tsakanin tsoffin Gwamnonin Sokoto a filin jirgin sama na Sultan Abubakar III dake garin Sokoto wato Attahiru Bafarawa da Sanata Wamakko a ranar Litinin. Wamakko dai shine …
Babbar kotun tarayya dake jihar Kano ta sanya ranar 17 ga watan nan domin fara sauraron karar da masu nada Sarki suka shigar. Karar dai na kalubantar kafa sabuwar dokar …
Wani Kamfanin maganin kashe kwari ya dauki mutumin da Tusarshi take kashe sauro
Joe Rwamirana, mai shekaru 48 dake da zama a birnin Kampala na kasar Uganda, ya fara samun miliyoyin kudade bayan da kamfanunuwan maganin kwari suka gane ‘Tusarshi’ tana kashe Saura …
Ranar yaki da cin hanci da rashawa ta duniya: Ta wacce hanya za’a yin magani a Najeriya?
A rana irin ta yau, majalissar dinkin duniya ta ware domin duba yanda cin hanci da rashawa yake a sassa daban na duniya da kuma irin illarsu. Sanin kowa ne, …
