Kwana 1 bayan addu’ar Musulmai, ruwan sama ya fara kashe wutar dake cin Australiya DABO FM ta binciko cewar cikin kasa da kwana 1 da Musulman kasar Australiya suka fito …
Labarai
-
Labarai
‘Yan Bindiga sun hallaka Kyaftin da wasu Sojoji 3 a jihar Niger
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu yan bindiga a jihar Niger sun hallaka Sojoji 3 da Kaftin guda 1 a wata kwantan bauna da sukayi wa Sojojin a unguwar Sarkin Pawa dake karamar hukumar Munya …
-
Labarai
Rikicin Amurka da Iran zai zama alfanu ga Najeriya ta fannin tattalin arziki – Masana
by Faizaby FaizaTin farkon watan Janairu, rikici ya kara tsamari tsakanin kasar Amurka da kasar Iran bayan da Amurka ta kashe babban kwamandan sojin kasar Iran, Qasem Soleimani. Masana na ganin cewa …
-
Rahotanni daga jihar Kano, Najeriya sun bayyana yacce hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tarwatsa taron ‘shagali’ na murnar zaman tare da wasu da ake zargin ‘yan Luwadi ne, suka …
-
DuniyaLabarai
Yakin Duniya III: Majaisar Iraqi ta yanke hukuncin fatattakar sojojin Amurka daga kasarta
Majalisar Dokokin Kasar Iraki ta yi wani zama na musanman inda ta yanke hukunci akan fitar da sojojin Amurka daga kasarta. Rahoton Dabo FM ya bayyana Majalisar dai karkashin shugabancin …
-
Labarai
Masu kutsen Iran sun kwace ragamar shafin yanar gizon gwamnatin Amurka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu masu kushe da suka bayyana kansu a matsayin ‘yan kasar Iran, sun kwace ragamar shafin yanar gizo na gwamnatin Amurka a daren ranar Asabar. DABO FM ta tattaro daga …
-
LabaraiSiyasa
‘Kwankwasiyya’ zata hukunta dan Kungiyar da ake zargi ya hada bidiyon ‘Auren Buhari’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugabancin darikar Kwankwasiyya ya bayyana shirinsa na hukunta wanda ake zargi da hada bidiyon ‘auren shugaba Buhari’. Auren da ya bayyana cewa babu batunshi kamar yacce aka tabbatar. Sunusi Bature …
-
Labarai
Mutane sun fara kaura daga gidajensu bayan kasar Chadi ta janye Sojojinta dake Borno
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan rahotannin janyewar dakarun Sojin Chadi da tafiyar Sojin Najeriya daga garin Gajiganna na jihar Borno, al’ummar garin sun fara hijirar barin garin domin gujewa harin mayakan Boko Haram. Tin …
-
Labarai
Chadi ta janye Sojojinta 1200 dake taya Najeriya yakar Boko Haram
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar Sojin kasar Chadi ta janye dakarunta kimanin guda 1200 dake taya Sojojin Najeriya yakar mayakan kungiyar ‘yan ta’addar Boko Haram. Kanar Azem Bermandoa, kakakin rundunar sojin kasar Chadi ne …
-
Labarai
Yanzu-Yanzu: Jihohin Kano da Kaduna sun lashe Musabakar karatun Al-Kur’ani ta Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan jihar Kaduna, Umar Kabiru ya zama gwarzon shekara a musabakar karatun Al-Kur’ani ta Najeriya (Rukunin Maza), haka zalika Diya’atu Sani Abdulkadir, ‘yar jihar Kano ta zama gwarzuwar shekara a …
-
Labarai
Sojojin Saman Najeriya sun fatattaki mafakar Boko Haram a dajin Sambisa, sun hallaka da dama
Rundunar Soji saman Najeriya karkashin dakarunta na Lafiya Dole, sun karkashe mayakan kungiyar Boko Haram a wani hari da rundunar da kai zuwa dajin Sambisa. Kakakin rundunar, Ibukunle Daramola ne …
-
Labarai
Dole ‘yan Najeriya su dena fita kasashen waje don neman magani -Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba kasa Muhammadu Buhari yace ‘yan Najeriya su dena fita zuwa kasashen waje domin neman magani. “Yan Najeriya suna shan matukar wahala wajen fita kasar waje domin neman magani. Wannan …
-
Labarai
Kungiyar Kwadago ta bawa gwamnan jihar Niger wa’adin kwana 21 akan biyan albashin N30,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Kwadago reshen jihar Niger, ta baiwa gwamnatin jihar Niger wa’adin kwanaki akan fara biyan sabon albashin N30,000 ko kuma ta tsunduma cikin yajin aikin sai baba ta gani. Kungiyar …
-
Labarai
Karon farko, an samu saukar dusar Kankara a gari mafi zafi na Jamhuriyar Nijar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotanni daga garin Agadez, sun bayya yacce aka samu saukar dusar Kankara mai yawa a garin dake arewacin Jamhuriyar Nijar. A wani rahoto da gidan rediyon Freedom dake jihar Kano …
-
Labarai
Da yaren Hausa Misirawa suka yi amfani a zamanin mulkin Fir’auna – Bincike
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn sake igantawa ranar 2/05/2020. Masana tarihi sun bayyana yaren Hausa a matsayin yaren da Misiriwan zamanin Fir’auna suka yi amfani da shi. Bayan wani rahoto da sashin Hausa na …
-
Labarai
Mabiyin Kwankwasiyya ne ya hada labaran ranar daurin auren Buhari da Sadiya Umar – DSS
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Juma’a, mai kakarin hukumar DSS, Peter Afunanya, ta tabbatar da kamun wani Sulaiman Kabiru, wanda ake ya fara hada labaran auren shugaba Buhari da Minista Sadiya Umar Faruk. …
-
LabaraiSiyasa
Ana min barazana don naki aminta da takarar Atiku shi kadai a 2023 – Shugaban amintattun PDP
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kwamitin amintattun jami’iyyar PDP na kasa, Walid Jibrin, ya bayyana yacce ake yi masa barazana domin yaki ambatar Atiku Abubakar a matsayin wanda zaiyi takarar PDP a 2023. Jibrin, …
-
An bunkasa rahotan ranar 07/01/2020. A wani yunkuri na taimakawa daliban dake jin yaren Hausa yin karatun fannin kimiyya cikin sauki, dan Najeriya, Fahad Ibrahim Danladi (Fahad Kano), ya fara …
-
Jami’an tsaro na farin kaya sun kama mutimin da yayi kirkira da watsa labarin karya na auren Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari da Ministar sa Sadiya Faruoq. Kakakin DSS, Peter Afunaya …
-
Labarai
Karin girma yafi karin N600 a albashi – Malaman Firamare a Kano sun koka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn wallafa ranar 3/01/2020, anyi gyara 07/01/2020 Malaman dake koyarwar a Firamare na jihar Kano sun bayyana kokensu bisa fara biyan sabon albashi da gwamnatin jihar karkashin jagorancin gwamna Ganduje …
