Masana tarihi sun bayyana yaren Hausa a matsayin yaren da Misiriwan zamanin Fir’auna suka yi amfani dashi. Bayan wani rahoto da sashin Hausa na rediyon DW ya fitar akan batun, …
Labarai
-
Labarai
Kotu koli ta haramtawa Gwamnoni nadin shugaban riko ko rushen shugabancin karamar hukuma
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar kotun Najeriya ta haramtawa Gwamnonin jihohi nadin shuwagabannin riko a kananan hukumomin jiharsu. Haka zalika ta haramtawa gwamnoni ikon cire rushen shugabancin karamar hukuma. Hukuncin kotu da alkalai biyar …
-
Kokarin tsige shugaban karamar hukumar Zariya ta Jihar Kaduna, Injiniya Aliyu Idris Ibrahim, ya gamu da cikas saboda kasa isar rubutacciyar takardar dakatarwar ga sakataren mulki ta karamar hukumar, wanda …
-
Labarai
Bayan biliyan 1 na gyaran makabartu, Matawalle zai gina sabon gidan gwamnati na biliyan 7
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKwanaki kadan bayan ma’aikatar addinai ta mika kasafin kudinta na Naira Biliyan1 domin gyaran Masallatai da makabartu, gwamnatin ta fara shirin ginin sabon gidan gwamnatin jihar akan kudin Naira biliyan …
-
Wannan yabo yazo ne biyo bayan kari na Naira har dari shida akan yarjejeniyar dokar mafi karancin albashi. Rahoton Dabo FM ya bayyana wata kungiya ta ma’aikata a jihar mai …
-
Labarai
Hukumomin Saudiyya sun sake maka dan Najeriya da aka yi wa cushen kwayoyin ‘Tramadol’ a Kotu
Rahotannin da suke iske DABO FM daga iyalan wani bawan Allah dan jihar Zamfara, Ibrahim Ibrahim Abubakar, sun bayyana mana yacce hukumomin kasar ta Saudiyya suka maka Ibrahim duk da …
-
Labarai
Na zabi Kwankwaso a zaben fidda gwanin APC na 2015 don nasan yafi Buhari chanchanta – Galadima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaban kasar Najeriya a tutar jami’iyya PDP, Buba Galadima, ya bayyana dalilinshi na zaben Sanata Rabi’u Kwankwaso a zaben fidda gwanin …
-
Labarai
Za a kammala ayyukan filin jirgin saman Enugu, Kano, Lagos da Maiduguri a 2020 – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammad Buhari ya bayyana cewar gwamnatinshi zata kammala ayyukan filayen tashi da saukar jirage na jihohin Kano, Borno, Enugu da Legas a shekarar 2020. Shugaban ya bayyana haka ne …
-
Labarai
Annabi Muhammad, ma’aunin zaman lafiya da jinkai – Rochas Okrocha
by Raihana Musaby Raihana MusaTsohon gwanan jihar Imo kuma Sanata mai wakiltar Imo ta yamma, Rochas Okrocha, ya bayyana Annabi Muhammad SAW a matsayin bangon ma’aunin zaman lafiya da hadin kai. Rochas yayi kira …
-
Labarai
Gwamnatin jihar Zamfara ta ware biliyan 1 don ginin Masallatai, Magabartu da ciyarwar Ramadan
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana ware Naira biliyan 1 domin ginin Masallatan Juma’a, gyaran Makabartu, Ciyarwar Azumi da wasu ayyuka na sha’anin addini Islama a shekarar 2020. Kwamishinan Ma’aikatar sha’anin …
-
Labarai
A najeriya, an haifi Jarirai sama da 26,000 a daren sabuwar shekarar – UNICEF
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAsusun Kula da Kananan Yara na Majalissar dinkin Duniya, UNICEF ya bayyana cewa Najeriya zata samu Jarirai sama da 26,039 a daren sabuwar shekarar 2020. Asusun yayi kiyasin cewa za’a …
-
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad Kauran Bauchi ya bada umarnin biyan mafi karancin albashi na N30,000 ba tare da wani bata lokaci ba duk da rashin cimma matsaya tsakanin gwamnatin …
-
Dan Majalissar tarayya mai wakilatar karamar hukumar Garga da Babura na jihar Jihar Jigawa, Adamu Fagengawo ya rasu. Ya rasu a wani asibiti dake birnin Dubai na hadaddiyar daular Larabawa. …
-
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa, EFCC ta chafke tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani. Kamar yadda majiyar mu ta Dabo FM ta bayyana mana, EFCC …
-
Labarai
EFCC ta cafke Kwamared Shehu Sani bisa tuhumarshi da damfarar Naira miliyan 7
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake hana yi wa tattalin arziki ta’annati ta EFCC, ta damke tsohon Sanatan jihar Kaduna, Kwamared Shehu Sani bisa zarginshi da damfarar Naira miliyan 7. Jaridar The Nation, ta …
-
Labarai
Dokar hana cakudar Maza da Mata a baburan ‘Adaidaita Sahu’ tana nan daram – Ibn Sina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Mallam Haruna Muhammad Sani Ibn Sina, ta bayyana cewa dokar hana cakudar Mata da Maza a baburan adaidata sahu tana nan daram. Shugaban ya …
-
Labarai
Ma’aikatan Kano sun fara karbar sabon albashin N30,000 na watan Disamba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMa’aikatan jihar Kano, sun fara karbar sabon albashin N30,000 a matsayin mafi karancin albashi na watan Disamba. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnatin jihar ta cimma matsaya tsakaninta da …
-
Labarai
Watanni biyar da daukewar tauye hakki da aka yi wa matashi Abubakar Idris ‘Dadiyata’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA wannan makon da muke ciki na shiga sabuwar shekarar 2020, Abubakar Idris Dadiyata zai cika watanni 5 tin bayan daukeshi da wadanda ba’asan ko suwaye ba sukayi. Zuwa yanzu, …
-
Rahotonni daga fadar gwamnatin jihar Kano na cewa tuni gwamnati ta janye dokar nan ta hana cakuda maza da mata a baburan adai-daita sahu. Rahoton mu na Dabo FM daga …
-
Hukumar Hisbah ta chafke wannan dan sanda ne da kannensa 2 da kuma wata da yace daga Kaduna take cikin dakin otal suna sheke ayarsu. Kakakin Hukumar, Dr Atiku Zawuyya …
