Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahii Umar Ganduje, ya nada Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, a matsayin shugaban Majalissar Sarakuna da dattawan jihar Kano. Hakan na zuwa ne bayan tsammani da …
Ko mutanen Arewa za su so Kwankwaso irin soyayyar da Buhari ya samu?
Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Jagorori irinsu Major Hamza Al- Mustapha, …
A safiyar yau Asabar, mahaifi ga fitacciyar jaruma a Kannywood, Hafsat Idris, ya rasu. Ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Jarumar ta bayyana sanarwar rasuwar mahaifin nata a shafukanta …
Za a yi bikin radin sunan wani matashi daya chanza sunanshi zuwa Muhammadu Buhari a Kano
A kalamin irin na ko da me kazo an fika, a jihar Kano, kungiyar wasu matasa masoya shugaba Muhammadu Buhari, sun shirya gagarumin chanjin sunan wani dan kungiyar. A wani …
Masu ruwa da tsakin Shari’a 500 sun sanya hannu a takardar bukatar tsige Donald Trump
A ranar juma’a ne wasu masana shari’ah a kasar Amurka suka rattaba hannu akan wata wasika da ta bukaci majalissun kasar da su yi kokarin tsige Donald Trump akan laifukan …
Ganduje na shirin ayyana Sarkin Bichi a matsayin babban sarki a Kano
Bayan samun nasarar da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi na sahalewar sabuwar dokar masarautu da majalisar jihar Kano ta zartar akwai yiwuwar gwamnan ya zabi Sarkin Bichi a …
Kwanaki 125 cif da dauke Abubakar Idris Dadiyata ‘Babu gaira babu dalili’
Yau ranar Asabar, 7 ga watan Satumba shekarar 2019, aka kwana 125 da dauke matashi Abubakar Idris Dadiyata. Tin a ranar 3 ga watan Agustar 2019, wasu mutane da ba’a …
Kiwon Lafiya: Mutane masu kiba sunfi amfanuwa wajen warkewa daga ciwon..
Sakamakon wani nazari mai dumi-dumi da aka gabatar a kasar Canada ya nuna mana cewa, a cikin mutane wadanda suke kwanciya a asibiti sakamakon kamuwa da ciwon nimoniya, masu kiba …
A makon da muke ciki ne dai wasu daga cikin Kafafen Labarai na Hausa suka wallafa labarin cewa; “Shugaba Buhari ya baiwa Nura Hussaini mukami a kwamitin aikin Hajji.” Sai …
“Kuna kan gwaji na wata 3” -Gov Matawalle ga sabbin Kwamishinoni da Masu Bada Shawara
Gwamnan Zamfara Bello Matawalle ya cewa sabbin Kwamishinonin sa 19 da masu bashi shawara 28 cewa zai gwada sune na wata uku kacal. Kafar yada labarai ta Dabo FM ta …
Wani binciken da aka gudanar, ya bayyana cewar a cikin kasa da shekaru biyu kawai, an yi cinikin wasu mata da suka kai dari shida da ashirin da tara zuwa …
Fusatattun ‘Yan Najeriya sun kai wa Ministan Sufurin Najeriya hari a kasar Andalus
Ministan sufuri na Najeriya Mr. Rotimi Amaechi ya bayyana cewar wasu marasa tarbiyya sun Kai masa hari a lokacin da ya halarci taro a birnin Madrid na kasar Andalus (Spain). …
A yammacin Daren jiya Alhamis, da misalin karfe 8:00 na dare, an samu hatsaniya tsakanin Fulani da Makiyaya a kauyen Bodala dake kan hanyar Adiyani a karamar Hukumar Guri ta …
Nan da shekaru 2, Najeriya zata fara fitar da Shinkafa zuwa kasashen waje – Sabo Nanono
Nanono Ministan aikin goba da raya karkaka Alhaji Sabo Nanono ya bayyana cewar nan da shekaru biyu kacal masu zuwa, Najeriya za ta fara futar da Shinkafa zuwa kasashen waje …
Sunan ‘Muhammad’ shine sunan da akafi sanya wa jarirai a Birtaniya cikin shekarar 2019
BabyCenter wata hukuma ce ta duniya da take kula da rijistar sunayen da ake sanya wa jarirai musamman a kasashen turawa da sauran manyan kasashen duniya. A rahoton Dabo FM, …
Garo dai itace mahaifar kwamishin kananan hukumomi Alhaji Murtala Sule Garo, da kuma wasu manya da suka rike madafun iko a Najeriya. Ƙauyen Alkalawa da ke mazaɓar Garo a cikin …
An janye karar da aka shigar don ganin kotu ta bawa Buhari damar zarcewa a karo na 3
Wani mamba a jam’iyyar APC a jihar Ebonyi, Charles Oko Enya ya janye karar da ya shigar domin sahalewa shugaba Buhari damar sake tsaya wa takara a karo na 3. …
Kasa da awanni 24 da yin tataburza, Majalissar Kano ta aminta da kudirin Ganduje na karin masarautu 4
Majalissar dokokin jihar Kano ta amince da yin dokar da zata bawa gwamnatin Kano damar kirkirar sabbin Masarautu 4 a jihar. Gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje ya aike da kudirin …
Kotu ta bayar da umarnin tisa keyar Sheikh Ibrahimul Zakzaky zuwa gidan gyaran halaye
Wata babbar kotu dake da zamanta a jihar Kaduna ta bayar da umarnin tisa keyar shugaban kungiyar Dan Uwa Musulmi ta Shi’a daga ofishin hukumar DSS zuwa gidan gyaran halaye. …
Hotunan Gadar a lokacin da aikin ya fara yin nisa; Gadar kasan da gwamnati jihar Kano takeyi karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje a birnin Kano. Gadar da take …
